BAƘON YANAYI

10 TRAPPED BETWEEN TWO HEARTS (Tsakanin Zukata Biyu)

by @nasrullah133

Lokaci nata ta tafiya zazzafar soyayya na da ɗa kulluwa atsakanin Maimantu da Junior, ko da yaushe haka suke spend time together, idan ka ganta cikin farin ciki tom Junior ne online suke hira atsakaninsu,

Maimantu ta gwanmace ta ki daura abinci akan taki chart da Junior bata son duk wani abunda zai hanasu hira, ta kai Junior yana kallan film da night zata kirashi lafiya taji shi shiru bai hau online ba, cike da shagwaba zakaji tana tambayarsa kamar zata fashe masa da kuka, lokaci daya soyayya ta canza Maimunatu zuwa wani abu daban wanda ba yadda mutane suka santa ba.

Shi ko Abby mijnta Alhamdulillah abubuwa suna ta kankama bayan gwagwarmaya da yayi na fadi tashi da kuma la lurar rashin lafiya, gashi komai nasu ya kare bayan samun lafiyarsa ne maimunatu tsabar soyayya da kaunar da take masa ya siyar da wasu daga cikin kayan dakinta domin ya samu ya ja jari.

Haka ko akwai ta siyar ta bashi kudin ya ja jari akasuwancinsa alhamdulillah kam, komai ya tafi dai dai Abdul ya koma kasuwa alhamdulillah kasuwancinsa ya karbu kamar da komai ya fara dawowa.

Cikin ikon ubangiji da rufin asiri komai ya fara zama dai dai, kasuwancinsa nata bunkasa, ba'a wuce six month ba ya dawo mata da komai da komai na dakinta yanzu duk abunda ke cikin gidanan sabo ne an canzashi sun samu rufin asiri.

Abunka da soyayya komai da ka sani Maimantu yanzu kam duk kawayenta mata da sauransu dai bata da wani abokin hira yanzu sam sai shi, har kowa ya yanzu ya fara sanin cewa ta canza sam wallahi, mutane suna mata complain da kawaye haka da yan uwa rashi reply nata amma ko ajikinta bata damu ba, soyayya ce kawai aranta.

Haka suke rayuwa wani lokacin saboda soyayya dole sai da shaawa muddin kana son mutum dole wataran zakai sha'awarshi, haka suke wani lokacin suna hira sai su koma sex chart, yana tura mata abubuwa sosai da videos da kuma stickers haka suke daukar tsawon lokaci suna sex chart, gashi shegen dan banza ya iya sex moaning sosai tsabar karantarta idan yana son suyi sex chart, akwai sexy moaning da ya aje wayarsa yana tura mata ta bude ta saurara inda ta bude din an gama shikenan sai dai kaji tana please 🥺, shi ko bangare daya sai murmushi yake tarkonsa ya kama kurciya, sai ya fara tura mata kalaman bamtsala, washhhh bude mun na tsotsar nipple's naki naga sun mun cirko-cirko kamar su tsikareni washhhiiii 😋, washhhh zo kasha nawan pls kayana duka naka ne zo kacini, dandanan sai ya gama rikirkita ta fita hayyacinta.

Suna cikin haka budar bakinta tace, "

kasan me? "

Junior yace, "A'a sai kin fada ina saurarenki" ya mata reply,

"Ka ganni nasaka hannuna cikin rigata sai mulmula nonuwana nakeyi😋 washhhh kai kai suke mun" murmushi yayi yana dariyar mugunta yadda Maimunatu ta fada tarkonsa.

"Uhmm nidai mu gani daman kamar kisan ina kaunarsu sosai, kuma damn sune fav 😍 nawa ajikin mace, bari na kiraki video call na gansu?"

"Uhmmm aa gaskiya Allah ya gani bama zan dauka ba gaskiya nidai tsoro nake, ko wannan ma wallahi kawai dai ina son farin cikinkane shiyasa"

Tana gama tura masa wannan reply din tama sauka daga online.

Baiwar Allah Maimunatu ashe sauka tayi online din ta fashe da kuka duba da yadda yanzu rayuwar ta ta canza, ta koma sam bataji yanzu kam da za'a bata labarin cewa haka zata faru da ita kafin yanzu cewa zatayi a'a, amma yanzu gashi da lokacin hakan ya zo ya tabbata gashi abun ya daure mata kai, har ga Allah Maimunatu bata dana biyu ko a maganar banza banda yanzu ko mijinta bata iya fada masa wata maganar matsayinsa na mjinta, tsabar kunyarsa da take ji ka tabbata idan kaji ta fadi wani abu tom lallai tura ta kai bango.

Yanzu misalin karfe 11pm na dare kenan gashi har yanzu Abby bai dawo ba dama yana kai 11pm koma ya wuce haka dai amma duk rintsi bai kai 12am waje.

Daman tayi wanka tun dazun hakann ta sake shiga toilet tayi tsarki taji dama dama ta sau saukin feeling da takeji, kafin ya dawo haka ta sake komawa online ashe Junior yana nan bai so ta sauka ba, ko da ta duba sakunanshi gani tayi ya mata magana sau biyar ciki harda emojis na kuka, tana ganin haka tunda yanzu ta dawo hayyacinta budar bakinta tace menene ba gani ba please na dawo amma mu sake hira please kaji🥹 muryar shagwaba kamar zatayi kuka shima ya damu da ita sosai, baiji zai iya jure bacin ranta ko kuma ya bar wani ya rabeta,kawai dai sai dai dan dole mijinta ma shima dan ya fishi kusa da ita ne shiys haka amma yana matsanancin kishinta, yanzu haka tunanin ya hada ta lesbian da wata ko ya hada da wani yayi sex da ita ya fita aransa jinta yake aransa ita tashi ce shi kadai ata dalilin hakane ma ya bata da mutanan group nasu yayi left ya barmusu group din.

Maimantu na zaune sai taji karar bude gate ana shigowa da mota ba kowa bane face ashe Abby ne ya dawo, tunda taji hakan daman taji aranta shine, ko da jin haka kara gyarawa tayi ta dan fesa turarenta fes fes tasa humra dinta gata acikin wata shegiyar rigar bacci very transparent sosai, akwaita da kuma matukar jan hankali sosai tunda ko nipple's nata kusan waje suke😋.

Ko da zo shigowa falo zuwa tayi ta bude masa kofa tare da karbe kayan dake hannunshi tana tarbarsa tare fuskarta cike da annuri, tai masa sannu da zuwa ta cire masa kayan jikinsa ta shiga yayi wanka, ita kuma take kitchen ta zubo masa abinci dare duk da ta danci ba wani da yawa ba amma jira take ya dawo suci tare saboda kara dankon kauna.

Yana fitowa ya tsane ruwan dake jikinsa sannan ya mai da jallabiya jikinsa, yazo sukaci abinci suka gama ta kwanta jikinsa tana kwance kan cinyasa tana wasa da banananarsa.

_________________

"Hey! dear where are you right now?" Cool baby ce take tambayar Lukman yana ina ne yanzu haka? Saboda sun gama shiryawa tsaf driver kawai suke jira ya tura musu yazo ya daukesu ya kaisu wurinshi. "Hey bea, I'm at the hotel right now, buh abunda zai faru shine, bari nai contacting driverna sai yazo ya kawo ku hotel din" ya kashe wayar ya koma dialer ya nemo nmber driver ya kirashi, ko da ya sameshi ya fada masa sakon da zai fada masa yaje ya dauko masa baki suna wurin kaza yayi baki daganan ya kawo mai su hotel din da yake.

Driver bayan ya karɓi wanan sakon kira, ana kashe kiran ya tuƙa mota ya kama hanya domin yaje ya dauko wannan baki kamar yadda aka umarce shi da ya ɗaukosu.