My Destiny (Ƙaddarata)

Page 39

by @matarsayyadee3

*For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya*

*_Don girman Allah zan sake faɗi, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining link ɗin da ke sama domin samun labarin ƙaddarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* 🥰👌🦜

A cikin mintunar da ba za su gaza talatin ba ya isa airport kasancewar dab jirgin sama yake da ya tashi zuwa garin Lagos. A nan airport ɗin ya aje motarsa bayan ya yi magana da securities tare sa ba su kuɗi sannan ya nufi ciki yana tafiya yana kallon agogon da ke maƙale a tsintsiyar hannunsa.

"Saura mintuna biyar jirgi ya tashi," Jawaad ya faɗi yana ƙara ɗaga ƙafafunsa. Da shigarsa jirgi ko babu daɗewa jirgin ya tashi sama, dama kuma tun a hanya ya ce wa Laminu ya zo airport ya ɗauke sa nan da awa ɗaya.

Ko da jirgin su ya sauka, a nan airport ɗin ya tadda Laminu ya zo yana jiransa. Kai tsaye mazaunin driver Jawaad ya zauna ba tare da ya amsa gaisuwar da Lamimun ya ke masa ba, sai ma cewa ya yi, "Wani asibiti ka kai ta?"

"Kelina Hospital, no 7, Ologun Agbaje Street, Off Adeola Odeku St, Victoria Island, Lagos" faɗin Laminu.

Wani irin fizgar motar Jawaad ya yi kamar zai tashi sama har sai da Lamimu ya razana. Sharara gudu kawai ya ke yi a kan kwalta. Sabida gudun da Jawaad ɗin ya sharara ya sa suka isa cikin sauri, suna parking ana kwaɗa kiran sallar zuhur. Sai da suka yi sallah sannan Jawaad ya nufi cikin asibitin, Laminu biye da shi a baya har zuwa ɗakin da aka yi admitting Laushi. Sai da gaban Jawaad ya faɗi lokacin da ya yi arba da Laushin kwance kamar gawa jikinta duk na'urori har a kai, saman ƙirji, tafin ƙafa sa kuma hannunta. Sannan ga na'urar dake taimakawa ɗan adam domin numfashi bisa hancinta. Ya fi tsayin mintuna talatin yana kallonta cike da wani irin tausayi da tashin hankali kamun ya juya zuwa office ɗin babban likita.

Bayani ya masa mai tsayi game da brain aneurysm da kuma irin critical condition ɗin da Laushin take ciki tare da yi masa wasu ƙarin bayani guda biyu akan halin da take ciki a yanzu haka cikin harshen turanci; "Jima'i na daya daga cikin abubuwan dake sanya mutum cikin nishadi a rayuwa wanda idan babu shi mutane da dama za su shiga cikin kunci da damuwa na rayuwa. Baya ga haihuwa jima'i na kara dankon soyayya tsakanin masoya, samar wa wasu kariya daga kamuwa da cututtukan dake kama zuciya, kawar da damuwa da saka nishadi. Sai dai kuma duk abinda ke da amfani yana kuma da matsaloli musamman idan ana yawan yin babu kakkautawa.

Yawan yin jima'i na iya cutarwa musamman ga mace. Hakan na yawan faruwa saboda karfin namiji da mace ba daya bane sannan sha'awar namiji da na mace ma ba daya bane.

A dalilin haka ya kamata a rika kula saboda kada wani ya cuci wani garin neman gamsuwa.

Hanyoyi bakwai da yawan jima'i ke cutar da mace sune; 1.Kumburar da gaban mace. Kumburin na aukuwa ne idan mace na yawan yin jima'i babu kakkautawa. Baya ga kumburin wasu bangarorin gaban mace ma na iya samun matsala da hakan ke sa gaba ya rika yi wa mace zafi ko ka ga mace tana tafiya a banbankare.

2.Kamuwa da cutar sanyi. Matan da ke yawan yin jima'i na yawan kamuwa da cutar sanyi. Kamata ya yi mace ta rika amfani da kororar roba domin kare kanta ko kuma idan mijinta ne ta nemi magani domin kare kansu daga kamuwa da cututtuka. (Bayan faɗin haka, sai da doctor ɗin ya ɗago ya ɗan kalli Jawaad don bai da tabbacin mijinta ne ko kuma saurayi.) Cigabaa da magana doctorn ya yi,

3. Yin fitsari da zafi! Yawan jima'i na sa mace ta samu matsalar yin fitsari da zafi saboda rashin hutawa.

Mace za ta iya gasa gaban ta da ruwan zafi tare da shafa man kade domin samun sauki. Sannan bada rata kafin a yi jima'i ba a rika yi akai-akai ba, don hakan na cikin hanyoyin gujewa samun irin wannan matsala.

4. Ciwon baya! Ciwon baya a jima'i alama ce dake nuna wa mutum cewa naman dake bayan mutum sun kwaye saboda ana yawan takura bayan. Ciwon baya alama ne dake nuna wa mace da ta rika bada rata a yin jima'i.

5. Yawan gajiya. Jima'i na yawan gajiyar da mutum don hakan ya kamata a rika hutawa musamman idan ana cikin yin jima'in ne.

6. Yawan Jin ƙishi! Saboda zufa da ruwan da ake fitarwa a lokacin yin jima'i ya sa mutum kan ji ƙishi a lokacin da ake jima'i. Yawan yin jima'i na sa jikin mutum ya bushe musamman gaban mace. Yawan shan ruwa, cin 'ya'yan itatuwa musamman kankana da bada rata a ranakun da ake saduwa na taimakawa wajen guje wa irin wannan matsala.

7. Karya garkuwar jiki! Jikin mutum na fitar da sinadarin 'Prostaglandin E-2'. Wannan sinadarin na fita ne idan ana yawan takura jiki ko Kuma idan wasu namomin jiki sun kwaye wanda hakan kan sa mutum yin zazzabi da ciwon jiki kafin jikin mutum ya warke. Yawan fitar da wannan sinadari na iya karya garkuwar jikin mutum.

Yawan jima'i da petient ɗina ke yi babu ƙaƙƙautawa ya haifar mata da mummunar kumburi a gaba, cutar STD (Sexual Transmitted Diseases), matsanaicin ciwon baya, sannan garkuwar jikinta a karye yake. Abu na biyu kuma; tana ɗauke da ciwon zuciya!"

Da idanu kawai Jawaad ke bin doctorn yana jin hankalinsa na wani irin mugun tashi, "Ina fatan babu HIV?" ya faɗi yana kallonsa gabansa na faɗuwa.

Girgiza kai doctor ya yi tare da miƙewa ya nuna masa wata farar takarda. Sai da ya amsa ya duba sannan ya kalli doctor ɗin tare da faɗin,

"Ina buƙatar transfer, zan mayar da ita Denmark! Nan da kwana biyu na ke son komai ya kammala." yana gama faɗin haka ya fice daga office idanunsa jazur yana kallon Laushi ta jikin windown ɗakin da Laushi ke kwance. Ya jima kamun ya bar wajen yana mai sharce hawayen da ya gangaro ta gefen idanunsa.

Sai da ya fito harabar asibitin kamun ya fiddo waya ya kira wanda ya bashi saƙo akan ya bincika masa labarin Meema. Sun yi magana na kusan tsayin mintuna bakwai kamun ya katse wayar ya kuma komawa cikin asibitin.

*HABIB GIREI* Ko wani angon ɓul-ɓul ake ganinsa satin farkon amarcinsa, amma banda Habib damuwa da ƙunci ya gama mamaye zuciyarsa ta ɓangare biyu. Na farko Zeenah da Babiyo ya gina katangar ƙarfe tsakanin su, na biyu kuma halin da mahaifiyarsa take ciki na ɓacin rai da auren cin amanar da akai wa mijinta da yarinyar da ta raina da hannunta.

Ba ƙaramin daurewa ya yi ba wajen baiwa Amatul Kareem kulawa da soyayya, don ita ɗin zaɓinsa ce tun fil azal. Ganin Zeenah ne ya sa shi susucewa, amma itama kanta Amatul kareem ɗin yana matuƙar ƙaunarta duk da kuwa har gobe Laushi na maƙale a ransa.

Har yanzu akwai sauran zazzaɓi a jikinsa wanda ya same shi tun daren ɗaurin aurensa.

"Hammaaa!" Amatul Kareem ta kira sunansa cikin kunnansa wanda ya haifar masa da wani irin kasala da mutuwar jiki.

"Ummyy!" ya bata amsa yana mai jan numfashi tare da lumshe idanu sannan ya kwantar da kansa a jikin kujerar har fuskanta na taɓa gemunta.

"Food is ready!" ta kuma faɗi karo na biyu.

Hannunta ya kamo tare da zagayo da ita ya zaunar a kan cinyarsa sannan ya ce, "Yauwa ciyarwa azaba za ai min? Baki daɗe ba fa da bani abinci, ki bar abincin nan sai zuwa anjima. Yanzu so nake na ɗan kwanta na huta, gab la'asar sai ki tashe ni, kin ji sweetheart?"

Gyaɗa masa kai ta yi tare da sauka. Sai da ya mata kiss a goshi sannan ya juya ya nufi bedroom, da kallo ta bishi har ya shige ciki sannan ta saki ajiyar zuciya.

*Yasaar* Bai jima sosai ba ya dawo gidan, lokacin Meema ta farka sai kuka take yi ganin ita kaɗai a ɗaki kuma da duhu. Lokacin da Yasaar ya buɗe ɗakin a firgice ta miƙe tana zazzare idanu tare da faɗin, "Mummy!" sannan ta fashe da kuka.

Hannu ya kai ya kunna hasken ɗakin, nan-da-nan haske ya gauraye ko'ina. Da sauri Meema ta nufe sa tare da faɗin, "Ina mummyna take, ina aunty Laushina?"

Ƙarasowa ya yi tare da kama hannunta sannan ya rage tsayinsa tare da faɗin, "Ki kwantar da hankalinki kin ji! Ni nan zan kai ki wajen mummynki. Ai an taɓa sace ki wani lokaci ko? Har aka saka ki a ruwan ƙanƙara ko? To wanda suka yi maki hakane suke son su ƙara sace ki ke da mummynki saboda su yanka ku."

Jikin Meema ne ya hau wani irin tsumar tsoro, wani irin fashewa da kuka ta yi tare da rirriƙe hannu Yasaar ta shiga faɗin, "Ina mamana, ina aunty Laushina? Wayyooo Allah mamanaaaa!"

Riƙeta gam ya yi tare da faɗin, "kwantar da hankalinki ai mun gudo da mamanki mun ɓoyeta, ita ce ma ta faɗa min makarantarku ta ce in ɗauko mata ke in kai ki wajanta saboda kar su kama ki irin wancen ranar."

"Ka kai ni! Ka kai ni wajan mamata don Allah! Tana ina? Ina ka kai ta to?" Meema ta faɗi tana kuka sosai.

"Mun gudu da ita a cikin jirgi ita da Uncle Sabo da Kaza, ai kin san shi ko?"

Gyaɗa masa ta yi tare da faɗin, "Ai shi ya kai ni asibiti lokacin da aka dawo dani gida lokacin da aka sace ni."

"Yauwa to, yanzu muje a ɗauke ki hoto sai muma mu tafi a cikin jirgin in kai ki wajan mamanki." yana gama faɗin haka ya miƙe suka fice daga ɗakin. Sai da ya kai ta mota sannan ya dawo ciki ya shiga inda Ladi katifa take. Kallon Abokinsa ya yi da ke gadin Ladin tare da faɗin, "Ba lallai in dawo yau ba ko gobe, sai na ga jirginsu ya ɗaga tukun zan dawo." sai ya mayar da kallonsa izuwa wajen Ladi tare da faɗin, "Ki jirayi mutuwarki idan na dawo in har bakinki yaƙi buɗewa ki faɗamin inda Laushi take," yana gama faɗin haka ya ja ƙofar ya wuce.

Fitarsa da mintuna talatin, abokinsa ya miƙe murzawa ɗakin key tare da kallon Ladi Katifa yana lashe baki. Ladi kuwa tsikar jikinta ne ya shiga mimmiƙewa wanda ke nuna tsantsar ƙyama da tashin hankalin ganin abunda ke shirin faruwa. Tunda ta fara harkar titi, bata taɓa jin ƙyamar haɗa jiki da wani ɗa namiji irin yau ba. Gaba ɗaya sai ta ji duniyar ma ta fice mata a rai.

Ƙafa ya ɗaga tare da ɗaurawa a kan kujerar da Ladin ke zaune a kai tare da faɗin, "Tun da na ɗaura idanuna a kanki sha'awarki ta gama mamaye min ilahirin jikina. Dole a yanzu in fitar da ruwan sha'awarki da ya taru min a marana. Shin za ki natsu ki bani haɗin kai ko kuwa?"

Wani irin miyan baƙin ciki Ladi ta haɗiye tare da soma numfarfashi alamar ya buɗe mata baki kasancewar har wannan lokacin da salatep a bakin nata.

Murmushi ya yi tare da yage salatep ɗin da ƙarfi dai ta ji zafi har kwanyanta.

"Zan baka haɗin kai, amma ka taimaka ka kwance min hannuna."

Wani dariya ya yi tare da faɗin, "Kar ki tunanin za ki iya tserewa daga cikin gidan na, zan kwance ki amma kuma wallahi kina wan yumƙuri zan fasa miki kai da wannan bindigar." ya faɗi yana mai fiddo bindigar daga bayan rigarsa da ya soke jikin wandon jeans ɗinsa.

"Na amince!" shine abunda Ladi ta faɗi tana haki kamar wacce ta yi tsere.

Zagayawa ya yi ta bayanta kamun ya kwance ɗaurin hannunta da kyar don ba ƙaramin ɗauri ya yi wa hannun ba. Cikin sauri ya yi pointing ɗinta da bindigar ganin ta miƙe. Ita kuwa kallon hannunta ta yi wajen da Yasaar ya yanke yatsarta. Tsikar jikinta ne ya kuma tashi ganin hannun duk da kuwa an yi dressing ɗin wajen an saka bandeji.

"Ki maza ki cire kayanki kina ɓata min lokaci," ya faɗi still yana nuna ta da bindiga.

Rintse idanu ta yi tare da soma zuge zip ɗin doguwar rigar jikinta da hannun da babu ciwo. Wani irin daɗi ne ya mamaye zuciyarsa ganin ƙirar jikinta a bayyane duk da luwa akwai P&B, ƙirjinta kawai ya zubawa idanu yana mamakin girmansu.

"Lallai kin ci sunanki, Ladi Katifa. Maza kwanta a kan gado." ya faɗi har yana shaƙewa da miyau.

Babu musu Ladi ta kwanta kamar yanda ya ce, shikuwa ya shiga cire kayansa tsaf, sannan ya hayo kan gadon still hannunsa riƙe bindigar.

Sosai Ladi ta saki jikinta, don so take ta susuta shi domin samun damar aiwatar da abunda take shirin yi. Sai da ya yi nisa a hanya sannan cikin dabara ta kai hannu kan side drawer inda ta ga an aje ƙatuwar kwalbar shampen ta yi saurin raruma tare da kwaɗa masa da iya ƙarfinta a saman kansa, nan take jini ya shiga zuba kamar an buɗe fanfo. Da wani irin mahaukacin sauri ta ture sa saboda tana kwaɗama ya faɗi yaraf a jikinta.

Bindigar ta ɗauka da sauri ta nuna shi da ita saboda tana tsoron kar ya tashi ya nemi kasheta. A hannu takwashi kayanta tare da nufa ƙofa ta murza key ta fice sannan ta rufe ta waje ta bar key a jiki. Sauri-sauri ta saka kaya sannan ta fita daga gidan gaba ɗaya. Unguwa ce tsit, don ko abun hawa sai ya sai a kwashi awa mota ɗaya bata wuce ba. Gudu ta riƙa yi tana waige-waige a hanya ƙafa babu takalmi. Sai da ta yi tafiyar kusan awa guda da rabi kamun ta fito hanyar da abun hawa ke zirga-zirga. Wani waje ta samu ta zauna tare da haɗe tafukanta biyu a fuskaanta ta fashe da matsanaicin kuka mai taɓa zuciya.

*JAWAAD* Sai biyar saura kwata ya saka Laminu ya mayar da shi airport domin dawowa Abuja, amma bai bar asibiti ba sai da ya gama da lamarin Laushi, ya biya kuɗin komai sannan sun yi waya da wani doctor a can Denmark wanda likitan da ke kula da Laushi a yanzu ne ya haɗa shi da shi. Jibi za su wuce har da likitan can Denmark tare da Laminu. Yayin da shi kuma Jawaad zai biyo su shi da matarsa Khairat kamar yanda Babiyo ya tsara.

Yana shigowa cikin _ARƊO BARKINƊO ESTATE_ ana kwaɗa kirar sallar isha'i, kai tsaye masallaci ya nufa domin yin sallah. Anan idar da Sallah ya fito da sauri don yau babu karatu kasancewar Babiyo bai cikin natsuwar da zai gabatar don kwana ne kawai bai yi a asibiti amma can yake wuni.

Ƙwala kiran sunansa da yaji ana yi ne ya saka ya tsaya cak tare da juyowa yana kallon Habib da ke tafiya kamar wanda kwai ya fashe masa a ciki.

"Amarcin ne ya ɓoye ka ka kasa fitowa sallar zuhur da asri? Allah ya rufa maka asiri Babiyo ba ta kai yake yi ba da ka amsa query." faɗin Habib ɗin bayan ya ƙariso sun jera suna tafiya.

"Na ɗan fita wani waje ne, dawowa kenan wallahi. Ba cikin nan na yi zuhur sa asri ba. Wai ya batun jikin Hamma Abdul-Hameed? Babiyo ya soma bari a shiga duba shi?" Jawaad ya ƙarisa maganar tare da canza topic.

"Caɓ! Ai ko masu kaiwa Babiyon abinci iyakar su bakin ƙofa, kai wannan karan fa ina ganin kowa na cikin estate ɗinnan zarginsa ake don ko Mamiyo bata zo, Babiyo ya ce ba sai ta zo ba, hatta Baffa Belɗo shi da yake mahaifinsa ma ba a bari ya shiga ba." Habib ya faɗi.

"Baffa Belɗo ya dawo? Yana ina yanzu?" Jawaad ya faɗi cike da jin daɗi.

"Kar ma ka fara tunanin zuwa can wallahi! Babiyo bai bada izinin ziyartar su ba."

"Wai Babiyon Allah ne? Haba! Wallahi tsohon mutumin nan ya ishe ni da iskancinsa," Jawaad ya faɗi yana yarfa hannu.

Dariya sosai Habib ya yi ganin yanda ɗan uwan nasa ya ɗau zafi. Daidai sun iso wajen motocinsu, Habib ya ce, "Mu haɗu gobe da safe, akwai wata maganar da nake so muyi."

Gyaɗa masa kai Jawaad ɗin ya yi yana jin gajiya sosai a tare da shi. Buɗe mota ya yi tare da kunnata ya nufi gidansa.

Numfashinsa ne ya soma wani iri ja sosai sannan ya daidaita. Na'urar da aka saka masa ta soma reading a jikin computer, yayin da wani abu ya soma wani irin ƙara. Cikin sauri Babiyo da ke zaune hannunsa riƙe da casbaha ya miƙe yana faɗin, "Alhamdulillah" tare da fita da sauri.

Shikuwa Abdul-Hameed idanunsa ne ya soma wani irin far-far alamar yana son buɗe su, bakinsa kuma ya shiga motsawa a hankali yana maimata "La'ilaha Illallah Muhammadar Rasulullah!" ciki-ciki wanda shi kaɗai ya ke jiyarwa kansa.

Can kuma ya shiga faɗin, "Kin min alƙawari, dagake kin min alƙawari Zeenah? Zee-Jeed kin tabbatar kuma kin amince daga yau baki ba bariki har abada? Idan har dagaske kike, kin gama min komai, kuma na miki alƙawari duk rintsi duk wuya ba zan taɓa rabuwa dake ba."

Daidai lokacin likitoci biyu da nurse suka shigo ɗakin bayan sun dakatar da Babiyo a waje.

"Abdul-majeed! Abdul-majeed kana sauraran mu? Kana fahimtar abunda muke faɗi? Nawa ne wannan?" wani likita a cikinsu ya faɗi hakan.

"Laushinaaaa!" shine abunda Abdul-majeed ya faɗi tare da lumshe idanunsa......

Tirƙashi!🤔 _Kata'ii, sunan budurwa da yaran indiyanci_. Bari dai na yi gumm🤐

#Jawaad #Habib #Abdul-Hameed #Zeenah Laushi #Meemah #Ladi Katifa #Babiyo #Matar Sayyadee #My destiny *** [7/30, 3:25 PM] Matar Sayyadee: 🦜 *_MY DESTINY_*🦜 ( ~Ƙaddarata~)

*Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee

☀️ *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION*☀️ ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*)💪🏻 ```Takenmu shine ɓunkasa cigaban adabi!``` `We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.`