My Destiny (Ƙaddarata)Free

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

My Destiny (Ƙaddarata)

  • 1views
  • 80chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Ni ce Zulfa'u Sa'eed Ibrahim wacce aka sani da (Matar Sayyadee), marubuciya mai ƙoƙarin amfani da alƙalami wajen faɗakarwa, ilmantarwa da nishaɗantar da masu karatu ta hanyar labarai masu taɓa zuciya da rayuwar yau da kullum. Alƙalami, ya fi takobi!

More from @matarsayyadee3

Sample · Introduction

[1/28, 8:52 PM] Rahamanatu: 🦜 *_MY DESTINY_*🦜 ( ~Ƙaddarata~)*Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _*** @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee~FROM THE WRITER OF;~ *ƘANWAR MATATA* *ZINA BABBAR BALA'I CE* *ƊAN FAARI* *AUREN CIKIN GIDA* *BA NI DA GATA* *GARWASHI* *SAI A LAHIRA* *NI DA SHI ABU ƊAYA NE* *ANYA UBANA NE* _AND NOW_ *MY DESTINY ( ~ƘADDARATA~)*_SHIMFIƊA_ _Mahaifiyata shahararriyar karuwa ce wacce ta daɗe da kwashe kayanta a gaban Allah da ma'aikin shi,ta mummunar hanya ta ƙyanƙyashe ƙwaina har ta samar da ni bi ma'ana zina ta yi ta haife ni,shegiya ce ni bani da uban da kowani ɗa ya ke ado da shi. Ba wannan ne abin da ya ƙara gurɓata rayuwata ba da guba mai muni ba sai tasowar da na yi a gidan Magajiya(Karuwai)._ _Sanannen abu ne ga kowa irin badaƙalar da ake aikatawa a wannan gida ya munana ga maganan masu tsoron Allah amma gareni rainon karuwa ba kom...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters80
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play