Chapter twenty
by @aysharano22
In takaice muku batu dai har wajen 10 na dare basu samu Juwairiyya a waya ba kuma basu san inda ta shiga ba...hankalinsu gaba daya ba jikinsu yakeba musamman Ayaan da nashi yafi na uban kowa tashi koshi ya haifeta sai haka...yana zaune kan sofa ya jingina kanshi a jiki Lee kuma na bayi yana wanka da nufin idan ya fito su sake tafiya nemanta kawai saiga Nusaiba ta kira ta wayar Lucas tana kuka take ce musu dan Allah suyi sauri suzo ga Juwairiyya nan ta gano inda take amma bazata iya tunkarar wurin ita kadai ba dole sai sunzo...ai ko kashe wayar Ayaan baiyi ba ya kama hanyar fita da sauri kmr zai tashi sama shima Lee yana fitowa yayi maza yasa kaya faka faka ya bi bayanshi suka tafi Black Den Club kmr yanda ta turo musu...yana ganin sunan ma ya gane wurin don yawanci can yake zuwa tunda yafi kusa dasu.
Taxi suka tsaida suka shiga nan da nan kuwa sai gasu a bakin wurin, Ayaan ne ya fara bude mota ya fita shima Lucas ya sallamai driver snn yabi bayanshi...kana shiga cikin club din banda karar music da warin alcohol ba abinda ke tashi a wurin...ranshi yaji ya sake baci kan wane dalili Ju zata kawo kanta nan wurin kmr ba 'yar musulma ba...hannunshi Lucas ya rike ya shiga janshi suna kutsawa ta cikin mutane don yasan Ayaan ba iyawa zaiyi ba tunda ba taba zuwa club yayi ba...wani corridor suka shiga suka tsaya Lucas na kokarin kiran Nusaiba sai kuma suka hangota itama tana ganosu ta taho inda suke sai matsar kwalla takeyi ta nuna musu wani daki dake cikin corridorn tace"nan suka shiga da ita, dama nasan Eric wlh bad influence ne akan Juwairiyya amma ta kasa ganewa...bansan ko giya suka bata ba ko wani abu amma she doesn't look herself...akan idona naga ya rungumota a jikinshi ya shiga da ita ciki don Allah ku balla kofar mu shiga bansan me zaiyi mata ba"...ai tun bata rufe baki ba already dama Ayaan ya nufi kofar dakin ya shiga bugunta da iya karfinshi kmr zai karya ta...Lucas ma joining dinshi yayi sukaita bugun tare, daga cikin dakin suka jiyo muryar wani yace"who the fuck is this?"...bai rufe baki ba Ayaan yace"open the damn door you fool"...bude kofar akayi kuwa saiga Eric da Nusaiba ta basu labari ya bayyana daga shi sai shorts a jikinshi ko dan singlet babu yana wani muzurai yace musu"what the he...."ai bai karasa ba sakamakon wani kyakyawan naushi da Ayaan ya aika mashi a fuska wanda saida yayi sanadin fasa masa baki...bai gama recover ba ya haushi da bugu kota ina yana shaqeshi yace"how dare you!...how dare you lay your filthy hands on her precious body how dare you touch her"...ya karasa mgn yana sake kai mashi naushi a fuska nan fada ya kacame a tsakaninsu Lee na kokarin rabasu...ita dai Nusaiba samu tayi ta shige cikin dakin nan kuma ta iske Juwairiyya kwance bisa gado babu komai a jikinta sai under wears don ya cire kayan nata tas Allah yaso akwai vest da skirt a ciki da shikenan daga ita sai pant da bra zasu sameta...wani irin kuka takeyi mara sauti sai hawaye da suketa ambaliya akan fuskanta ta tura tsintsiyar hannun damanta gaba daya a baki bata iya motsa ko finger dinta sbd influence na kwayar daya bata sai binsu takeyi da ido kawai.
Da gudu Nusaiba ta karasa kan gadon ta saki wani ihu tana cewa"Ayaan, Lucas kubar wnn dan iskan kuzo nan gata nan"...zuwa lokacin dama Eric ya gamaji a jikinshi don saida yayi kwance flat a kasa tsabar bugun da Ayaan ke mashi wai fa a haka donma Lee na tareshi...ba shiri duk suka bar Eric din sukayi cikin dakin dama already Nusaiba ta rufe mata jikinta da duvet so face dinta kadai suke iya gani...da wani irin sauri Ayaan ya isa cikin dakin kmr ana tunkudashi ya haura kan gadon ya dagota jikinshi yana girgiza mata kanshi hawaye har sun ciko idanunshi yace"dan Allah kicemin baiyi miki komai ba Ju, karki cemin yakai kazamin hannunshi jikinki wall....."mgn ya makale yana rarraba ido, cox Juwairiyya gave him the shock of his life ta hanyar hade bakinsu...ba Ayaan ba hatta Nusy da Lee da suke wurin babu wanda bai gwale idanuwa ba tsabar mamaki...da sauri Ayaan ya janye bakinshi dukda wani bala'in dadi da yaji kmr su dawwama a haka amma shi yanxu bata wnn yake ba ya dago fuskanta yana kare mata kallo kmr yana neman wani abun yace"me ya baki?..Lucas come and check don Allah wane irin magani ya bata?"...dafa shoulder dinshi Lee dake tsaye bayanshi yayi yace"let's take her to hospital"...da sauri Ayaan ya goge tears dinshi ya shiga kokarin sauka daga kan gadon duk yabi ya wani susuce kmr tabbabe yace"yeah, hospital"...ya karasa mgn yana kokarin rabata da jikinshi amma Juwairiyya kmr chewing gum sai sake manneshi take kuma har snn hawaye basu dena sintiri kan fuskanta ba, kawai gani take don basu san halinda take ciki bane shine har suka tsaya suke zancen wani hospital.
Sake dagota Ayaan yayi nan take duvet data rufe jikinta ya dan zame ya hango dan vest din dake jikinta baisan lokacin daya runtse ido ba yana maimaita innalillahi, kenan wnn dan iskan har kaya ya cire mata?...kazamin jikinshi ya hada dana Juwairiyya?, shikam idan akace wani abu ya shiga tsakaninsu baisan ina zaisa kanshi ba sbd kishi da baqin ciki...kallon yanda taketa makalewa jikinshi yayi murya a raunane yace"Ju we need to go to the hospital kinga bamu san me ya baki ba"...yana rufe baki ta samu ta bude bakinta da kyar kmr ana fizgo mgnr daga bakinta tace"Nooo"...kallon Lucas yayi irin ya kawo mishi dauki shi kuma ya kifta mishi ido alamar ya kwantar da hankalinshi.
Nusaiba ce ta tsinto kayanta da yayi watsi dasu a tsakar dakin snn ta haura kan gadon don ta saka mata amma sam taki barin jikin Ayaan saima sake shige mishi da take...lumshe idanu Ayaan yayi batasan yanda wnn kusancin nasu ke neman tarwatsa mashi dan self control dinshi ba dukda bacin ran da yake ciki, da bata dinga shishige mishi jiki haka ba...kallonta yayi muryanshi na fita a rarrabe yace"ki bari..muje Juwairiyya..dan Allah"...girgiza mashi kai ta shigayi tun bai karasa mgnr ba tana kallonshi bakinta taji ya mata nauyi ta kasa budeshi saida tayi da gaske snn ta iya bude bakin hawaye nata ambaliya kan fuskarta tace"i dont...want to...go to the..hospital Ayaan...i...want...you", ta karasa mgnr a rarrabe tsabar mawuyacin halinda take ciki.
Kallonta kawai Ayaan keyi yanaji kmr yaje ya kashe wancan bastard da yayi mata wnn abun, ya juya yana kallon Lee da shima duk jikinshi ke a sanyaye yace"ko giya ya bata ne?, dan Allah ku bincika dakin nan am sure ya bata wani abun, this is unlike her"...Nusaiba ce ta mike da sauri ta nufi inda ta kwaso kayanta don ta tuna taga wani abu kmr sachet din magani aikam tana dubawa sai gashi, Lucas ya karba da sauri ya karanta snn ya dago yana duban Ayaan cikeda tsananin tausayin duk su biyun yace"ecstasy pills ya bata"...da sauri Nusaiba tace"haba no wonder she's acting this way, amma dai Eric anyi tsinanne ya rasa abinda zai bata sai maganin tada shaawa?"...kuka sosai Ayaan ya fashe dashi yana cigaba da kallonta yace"dan Allah Ju ki bari muje asibiti, you need help plss"...sake kankameshi tayi tana girgiza kai hawayenta duk sun jiqa gaban rigarshi...ganin ba yadda zatayi ba dole ya rabata da jikinshi ta karfi snn suka fita shida Lucas don Nusy ta samu ta maida mata kayanta.
Suna fita din kuwa ta saka mata kayan snn ta kirasu tace ta gama, kai tsaye dama Ayaan inda take kwance ya nufa ya dauketa cak suka fita daga dakin don ko kusa bazata iya tsaiwa bama balle tayi tafiya...already dama uber driver da sukayi ordering yana jiransu a waje don haka suka shiga Ayaan yace ya kaisu hospital Lee yace ya kaisu gida kawai zaiyi mgn da wata Nurse daya sani tazo tayi treating nata a gida don yanzu if sukaje asibiti kafin ma su yadda su tabata sai sunyita bincike bincike, kila ma sai anyi involving police don haka gara ayi treating nata a gida.
Haka kuwa akai driver ya kaisu har kofar gidanta suka sauka, Ayaan ya sake kinkimarta yayi cikin gidan da ita, yanda yake daukanta kmr ba Juwairiyya data bashi shekara 4 ba, baisan meyasa ba shi har yanzu kallon 'yar baby girl yake mata...bedroom dinta ya shiga ya kwantar da ita kan gado snn ya zauna nan kusada ita ya rike hannunta gam yana kallon yanda har snn bata bar taune lips dinta tana zubda hawaye ba...Nusaiba ce ta shigo yace taje ta kawo musu hot water shi kuma Lee dama bai shigo ba ya tafi taho da Nurse don ya kira wayarta bata dauka ba.
Mikewa yake kokarinyi yaji ta damqe hannunshi dake cikin nata har snn kuma bata dena hawaye ba...komawa yayi ya zauna ganin haka ya mikar da ita zaune ta jingina da pillow yakai hannu yana share mata tears yace"stop crying plss, sab theek ho jaayega"(everything will be fine)...bude idanunta tayi yaga yanda sukayi wani irin jaa ta saukesu kanshi muryanta na fita da kyar tace mishi"do you...really...love me Ayaan?"...kallon wace irin tambaya ce wnn yake mata ya mika hannu yayi cupping face dinta before yace"of course i do, i love you with all my heart"...ya karasa mgn yana hade goshinshi da nata ita kuma kmr jira take ta hade bakinshi da nata...Ayaan yayi sak a wurin kmr statue dukda bai isa yace baiji dadi ba amma shi tsoro yakeji tunda ba sabawa yayi ba...janye bakin nashi yayi a hankali yana kokarin matsawa daga jikinta tace"i want..you to..have me"...toshe mata baki yayi tun bata karasa ba ya shiga girgiza mata kai yana cewa"plss stop saying that, i can't"...sakin hannunshi tayi tana kokarin komawa ta kwanta tace"then don't..you ever..show your face..to me again"...janyota yayi da sauri yana cigaba da girgiza mata kai yace"Juwairiyya pls just stop talking you don't know what you are sayi....."bata barshi ya karasa ba ta shammaceshi ta birkitoshi gaba daya sai gashi a samanta...bata bashi space din wata mgn ba ta sake manne bakinta da nashi.
Daga nan kuma ta shiga koya mishi wasu manya manyan darussa da kila karancin shekarunshi yasa bai taba sanin akwai wanzuwar irinsu a doron duniya ba...ita kanta Juwairiyya bata san tanada irin wnn magic din ba sai yanxu don dominating nashi tayi completely...Ayaan tun yana tirjewa yana cizewa yana mazewa yana dannewa baison ya aikata abinda daga shi har ita zasuzo suna regretting, har kokarin turjewar ma ya gagareshi don Juwairiyya nema take ta zautar dashi da wnn karatun da take mishi, abunka da sabon jini wanda bai dade da reaching puberty ba dole baa sassaqashi da dutse ba shima yanada feelings kmr kowa, ga kuma matsanancin son da yake mata dama wanda ba iya boyuwa yake ba don haka shima tuni ya mance da batun komai daya faru ya maida dukkanin wani nutsuwa da hankalinshi kan abinda ke wanzuwa a tsakaninsu yanxu haka don ji yayi yafi kowa da komai muhimmanchi.
shi kanshi baisan yanada talent har haka ba ta wnn fannin sai yanxu da Ju tayi awakening talent din nashi...sunyi nisa sosai cikin duniyarda da ace cikin hankalinsu suke da tuni sun dade da fahimtar cewa ko kusa bai kamata su kasance cikin irin wnn duniyar ba tunda su din ba ma'aurata bane, amma shaidan saida yasan yanda yayi yasa suka ajiye hankalinsu a gefe ya zamana abinda suke aikatawa kadai suke iya gani ba abinda zaije ya dawo ba.
(Shiyasa dai akace duk namiji da mace suka kebe waje daya to na ukunsu shine shaidan, Allah ya mana tsari da sharrinsa)
Pay 500 into 0013569116 Aisha Ahmad Tijjani Ja’iz Bank, sai tura reciept ta ***.
Rano✨