Chapter4️⃣
💦BARIKI TAFI GIDA 💦
writer✍️
Aisha Yakubu Ahmad
join my whatapp group via thus link : ***
or join my arewapen via this link: https://www.arewapen.com/book?id=6a404d02013c3441d19e0400
Bismillahir rahmanir raheem
Pages4️⃣
Kwance take tayi rubda ciki ta zubawa bango ido
, ƙarasawa budurwar tayi ta taba wacca take
kwance , juyowa wacca aka taɓa tayi , dara-
daran idanun ta kawai na kalla, naga suna
tsananin kama da matashiyar nudurwar da ta
shigo ɗakin da kuma Ashnahh , da hannu ta fara
mata magana alamun ina “ Addah ash “ da
hannu wacca akayi wa mavan da hannu ta fara
nuna mata hanya , kuka ta fara tana mata
magana da maganar kurame , hakan ya
tabbatar mun kurmace. Bata bari ta ƙarasa mata
bayani bah kawai ta saka kai ta fice zuwa inda ta
samu Ummiey, magana ta fara cikin fusata da ke
nuna zallar ɓacin rai da tsiwa da take tattare da
ita , kana ganinta kasan gwana ce eajen iya
tsiwa da fitsara , “ se da nace miki Ummiey
matuƙar kika bari mijin ki ya kori yar uwata nima
se na bar miki gidan nnan “, “ kunyi tunanin
ƙarya nake koh , to wallahi nima gidan xan bari
“, bata rufe baki ba murya daga sama taji ancre “
Allah ya raka taki gona ki je kemq na barwa
duniya “ ba wabi bane illa wanna tsohon da ya
kori Ashnaah , wato mahaifinsu , magana ya
cigaba “ Aida idan kema kika ƙara ko minti biyu
a gidann se na kusan halakaki da duka “ be rife
baki ba tayi karab tace “ Allah ma gode maka da
ka fitar da ni da wannan gida na mijin umma ,
kuma kamar yadda ka faɗa zan bar mska gidan
ka , amma ka sani se ka yi na damar korata da
kuma ya Ashanah a gidan nnan “ , daga haka ta
shige ɗaki ta ciga haɗa kayanta , fitowa tayi
turus ta tsaya ganin Ummiey tsugunne a gaban
baba tana kuka tana cewa ya mata rai , ƙafa
yasa ya shureta ta faɗi a wajen yayi wajen yana
zage- zage , ƙarasawa tayi wajen Ummiey ,
dafata tayi ta shi ga magana cikin sanyi da karye
war murya kamar ba ita ta gama yiwa mahaifinta
tsiwa ba , wanda taje kira da mijin ummma , ji
tayi an dafata ta baya ita , budurwace wacca
aƙalla zatayi shekaru ashirin da biyu a duniya ,
tanan hawaye itama , ta fara mata magana ta
kurame , “ tana mata alamu da karta tafi ita ta
barta , kamar yadda Ashnaah ta tafi ta barta “,
bata san lokacin da ta fashe da wani kuka me
taɓa zuciya ba , rungume juna sukayi suka
cigaba da kuka tare , se da sukai mai isar su
sannan Aida da banbare ɗayar tare da furta”
Ashfahh kiyj haƙuri amma kinsan mijin umma
baya magana biyu , tana magan tana gwada
mata da hannuwanta yadda zata gane , kuka
kawai wacca aka kira da Ashfah take yi .
Juyawa Aida tayi tana ƙoƙarin barin gidan da
gudu Ashfahh ta rungume ta ta baya ta mata
alamu da hannu na zanyi missing dinki , itama
tana hawaye tayi mata alamu na itama zatayi
missing dinta , saka kai tayi ta fita a gidan ta bar
umma da Ashfahh suna zubar da hawaye
…..,………………..🥹
wannan kennan
ku biyo ni domin jin yadda zata kasance 💧
Daga alƙalamin✍️
Aisha Yakubu Ahmad