KARFE DÜKKA KARFE NE

BABI NA DAYA

by @maidambu41

KARFE DUKKA ƘARFE NE...!!!

 {Zanen ƙaddarar Falilah}


Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai...


Started 1/17/2023

Realize 29/6/2026

   Barka da Sallah yan uwa musulmai.


_Wannan karon nace bari na kara tsakuro mana da wata rayuwar da yaƙe cikin yankin kasar hausa, ban sani ba ko yayi daidai da zab'in ku, gare ni ya min daidai da zamanin da muke ciki, Allah ka bamu ikon rubuta dai-dai Amin Ya Allah_

(True life even)

BABI NA ƊAYA...


           Murmushi na sake lokacin da naji kid'an da yake tashi a wayar tafi da gidan ka, wadda ya kasance mallakata ce. Juya fararren idanuna nayi akan shi, kafin na kai hannuna na dauki wayar ina me kallon sunan wadda yake kan wayar. "Hmm!" Shi ne sautin murmushi na da ya fito daga bakina, sannan na dauki wayar a hankali gudun kar ta tsinke.  "Amincin Allah shi tabbata a gare ka, Mijin Mariyah Angon Falilah." Na fada ina hadiye yawun bakina, murmushi yayi sannan ya ce min. "Amin tare da ke Falilahta, ina kewar ki ainun gashi aiki ya min yawa balle na katse." 

"Haba! Ina, yi aikin ka a hankali, kai da zaka dawo gidan ina jiranka, baki daya gidan ya min fad'i ne ba kowa." Ina jin lokacin da ya sauke ajiyar zuciya, kafin ya ce min.

"Lilly! Ina sonki yadda baki ba zai iya furtawa ba. Lilly ina miki mahaukaciyar son da zan iya bada rayuwata domin ki, lilly ki yarda ni Ahmad Lamido na so ki har fitar numfashina, ki had'a min kayana kala biyu gani nan zuwa" "yarrrrrrr" naji tsigar jikina ya mike, a hankali na ce mishi.

"Abban Basmah akwai matsala ko?" 

"No hada min kaya gani nan zuwa, zan tafi Yola ne yau in sha Allah."

"Tow" na iya furta mishi ina sauke wayar a kunnena, sai gyad'a kai nake kamar kadangariya, ji nayi baki daya kamar an daure ni, leka waje nayi na hango haɗari bakikkirin, da sauri na fita ina tattara wankin da nayi na unders din mu, na kai dakina sannan na kuma fitowa zan kwashe shanyar daddawa da busashen kin da nayi, aka fara ruwa. Da gudu-gudu na fara tattara kayan ina shiga da shi part dina, haka kawai na tsaya ina kallon part dina, yau wata na goma sha biyar a gidan nan, wanda zance a cikin watanni nan na mori wasu shudadden kwanaki, na mori wasu abubuwan da na rasa a baya, kai anya zan kuma farin cikin da na rasa a baya? Dafe kirjina nayi ina jin haki da fitar numfashi, hawaye ya zubo min. Ina ma mu dawwama haka ni da Ahmad Lamido, ina ma ni daya ya fara mallaka a rayuwar shi. Nasan Ahmad adali ne, mutum ne me son sauko hakkin iyalin shi, ta ko ina Ahmad ya sauke nauyin shi, nima ta bangarena nayi iya kokarina wurin sauke nauyin shi da na abokiyar zamana wacce haka bai dame ta ba, bai d'ikata da kasa ba, wacce haka bai wani  burge ta ba. saukar ruwan da ya kara jika min kayan jikina yasa ni jan kafana na nufi wurin kayan na kwashe, sannan na nufi kitchen da su, ban rasa kome ba ba rasa kowa ba. Amma nayi rayuwa masu yawa masu cunkushe da tashin hankali da fidda rai da tsammanin daga rabbu. Kallon kaina nayi a hankali a cikin madubin kitchen dina, ni din ce Falilah Mustapha Liman, sai dai ina da dan bambanci da wancan Falilah ta wancan zamanin. Wacce ta kasance hawainiya me sauya sheka daga wannan launin zuwa wancan launin.

             "Beb" a razane na juya ina kallon shi, Baki ne kyakyawar gaske, me kiba me cikar kamala da haiba. Me yawan fara'a da kamun kai. Gaban goshinsa akwai tambarin sallah. "Ni ne fa" ya furta yana kai hannun shi kuguna, fadawa nayi kirjin shi ina me fashewa da kuka. Mai da kaina yayi kirjin shi yana shafa baya na. " Ina son ki" sake k'amk'ame shi nayi, ina me gyada mishi kai. "Lilly! Ina sonki tun lokacin da na fara service a makarantar ku, lilly Allah ta nufa a lokacin ba ke ce uwar su Basmah da Bassam ba, Lilly don Allah ki yafe min a duk lokacin da labarin mutuwata ya zo gare ki." Sake k'amk'ame shi nayi ina girgiza kai, hawaye ya zuba daga idanuna. Ina kara jin wani irin kaunar shi, tun daga ƙasar zuciyata.

"Bobby!!" Na kira sunan da nake kiran shi da shi, domin tun lokacin da ya mana Koyarwa a makarantar mu, muka saka mishi Bobby, al'amarin Ubangiji ban tab'a kawowa mutumin da muka yi ta mishi iskanci da renin hankali zai zama wani ɓangare na rayuwata ba, sai da Allah ya haɗa musu a inuwa ɗaya. 

"Lilly!" Ya kira suna na a kasar makoshin sa. Atishawa nayi ina rike rigar shi,"sannun" ya fada min tare da kallona, har lokacin hawaye ne yake zuba daga idanuna. Cak yayi sama da ni yana kallon yadda na daura kaina a goshin sa.

"Lilly!"

"Bobby!" 

"Lilly, kiyi hakuri da halin da muka tsinci kan mu." Lumshe idanuna nayi ina son mijina amma mahaifiyar shi da Uwargidansa sun hana mu sakat. Ahmad ya bani a lokacin da ban zata ba, kuma na amshe shi hannu bibbiyu, tow ni dai ban san ya zanyi da Mahaifiyar shi da Mariyah ba. A hankali ya ajiye ni a bakin gadon dakin shi. Kallon yadda nayi zurfi cikin tunani yasa shi cire min dan kwalin kaina,sannan ya gyara tsayuwar shi. A hankali ya daidaita tsawon shi da nawa ya shiga gyara cire min kayana.

"Lilly! Babyna ya samu wuri dayawa kin ga yadda ya saka min ke zama big Chubby" ya fadi haka yana kai hannun shi kirjina. Make hannun shi nayi ina hararan shi. Dariya ya saka min yana faɗin.

"Wannan Babyn da son kai yake, tunda yazo ya hana Dad din shi, shagali ko dan tsotson nan an hana bawan Allah yayi sai dai yayi ta kallon abu sukutum-sukutum" ya fada yana kai hannun shi yana shafa na Fulani na, make hannun 

shi na kuma zan mike ya mai dani yana haurawa gadon.

"Tunda kika samu cikin nan, kike azabtar da ni don Allah kar ki saka ni cikin damuwar mana,.kyale ni da wanda nake ciki ma ya ishe ni." Ya fada yana mai da hannuna baya. "Bana son haka ne, wallahi bana son haka baki ɗaya" kallon cikin idanuna yayi yana faɗin.

"Me yasa? Lilly ko bana gamsar dake ne? Lilly gaya min ko bana iya sauke bukatar ki ne?" Fashe mishi nayi da kuka ina girgiza mishi kai. "Ok idan ba haka ba, let me fuck your ass please" gyada mishi kai nayi ina kuka domin wallahi tunda na samu cikin nan a duniya na tsani ya ce zai kasance ni, sai naji kamar zan mutu, shi kuma yana jin dadin mu'amala da ni a wannan lokacin da ya zame mishi dad'i biyu, don Allah ya gani bana son ya tab'a ni shi, bai iya tab'a kaɗan ya hakura ba. Sai ya kure ni. Uwa uba ina gyaran jikina ainun. Ban sani ba ko matar shi tana gyara ko bata gyara Allah masani domin bana cikin matan da suka saka idanu akan rayuwar wasu. 

Matured scene 🔞

A hankali na sake mishi jikin, ina ririke da zanin gadon. A wani irin yunwace yake grabbing b**ns dina, kafin ya hauro fuskana yana wani irin sumbatar bakina, duk da bana son irin romantic scenes din nan, domin a duk lokacin da na fada yanayin mugun zafi da ciwon past dina nake, idan ba nayi da gaske ba bana gane dadin kome a lokacin. Babban tashin hankalina daya kar yarana su tashi babu hadin kai a tsakanin su.

"Lilly" ya kira suna na, rike shi nayi ina jin kwalla nason zubo min.

"Don Allah kar ki bar ni nayi kome ni daya, bana gamsuwa please, forgot the past please mu yi sharing wannan moments din koda little bit ne" a hankali na kai hannuna saman kirjin shi, ina shafa nipples din shi, matso da kirjin shi yayi na d'an d'aga ina me kai bakina kan nipples din na fara lasa, wasu shekarun baya suka shiga kewaye ƙwaƙwalwata. Rike kaina yayi abin da ya tsinke min wancan tunanin kenan, ya d'ago ni yana kallon yadda nake sake dayan bakin nipples din na kama ɗaya. K'amk'ame ni yayi very tight yana sauke ajiyar zuciya. Sake hannuna nayi na kamo linzamin shi, tare da mishi shafa shi.

A hankali ya koma ya zube a fadaddan gadon. Yana nishi , kura mishi idanu nayi. Kafin na sauka a gadon,.na nufi jikin dress mirror dina, na dauko kayan kwalliyata a hankali na dauki contou na shiga shafa shi a kan hancina sannan na dauki noise ring na saka. Gyara ƙwanciyar shi yayi yana kallon na. Ina tsaye daga ni sai pant da bra, shi kan shi bra ɗin push transparent ne, sai pant din shi kana.ina hango tudun gaba na, yayin da bayan pant din ya shiga tsakanin mazaunanai na. Pin na saka a kasar cibiya na, sannan na juya ina kallon shi. Murmushi yayi yana me mikewa,

"Ubangiji yana ganin yadda nake azabtuwa da kaunarki, Allah yasa ko a gidan Aljannah ki zama Uwargidana." Takowa nayi gaban gaban shi, ya daura kan shi akan cikina yana kara rungume kuguna.

"Lilly, don Allah ki min addu'a ki saka Ya Man ya min addu'a kin ji. Wallahi bani da nutsuwa bani da lafiya bani da lafiya." Abin da yake nanata min kenan tausayi ya ban. 


Haka na kwantar da shi,.na fara sarrafa shi daidai yadda zuciyar shi da tunanin shi zai iya dauka. Baki daya yadda nake tafiya da rayuwar shi a cikin wannan yanayin,.yasa Ahmad sake min kuka wiwi wanda nasan damuwa ce da tashin hankali suka mishi yawa, Ahmad yana kuka amma a irin wannan lokacin yana bukatar nutsuwa. A hankali na zare kome na jikina na haura kan shi, na shiga tuka shi. Hannun shi bibbiyu ya kai kirjina.

"Lilly!" Yatsar hannuna na saka a bakina, yana kallon yadda fuskana zuwa kirjina suka b'aci da semen din.shi wanda suka zuba a lokacin bowjob. Sai na daka gashi kafin ya juyar dani, muka shiga wani irin raya tafarkin Sunnah, babu abin da ya kai ziyarar abin da yake naka dad'i. Domin duk abin da muka yi, bana jin na gamsu sama da yadda Ahmad yake bina a hankali, kuma wani abin dadi a karkace yake bina domin tun farkon cikin aka samu matsala Mr baby ya ce zai fita domin Ummin shi da Abban shi zasu tunkudo shi waje. Shafa kaina yake ina gyada mishi kai.

        "Zuuuum! Zummm!! Zummm!!!" Kar'ar wayar shi ce, ta saka shi sakar min wani irin karfi yana me fadawa jikina. Ya birkice kamar irin ana tsorata shi nan, kifa kan shi yayi kirjina. Na janyo duvet na lullube shi ajiyar zuciya yake yana cewa. "Lilly zaki raka ni Yola?" Gaba na ne ya fadi, rungume shi nayi ina son sanin me ya kara birkita shi, sai na ji sautin kukan shi rigis kamar Yaro karami, rungume shi nayi ainun.

"Bobby"

"Lilly idan na dawo ki min alkawarin ba zaki tab'a juya min baya ba, lilly idan ban dawo ba ki min addu'a, idan kika haihu ki sakawa Babyn suna na, idan mace ce. Ki saka mata sunan da..."

"Mutuwa zaka yi da kake bar min wasiyya? Ko rabuwa zaka yi da ni?" Na tambaye shi, koda yake ai bana buƙatar amsar shi, tunda Mariyah ta bar gidan nan, nasan ansar daya ne. Kar'ar wayar ce ta katse min tunanina, na mike a hankali na dauki wayar kamar matsoraci. 

"Jamil" na fada, amsar wayar yayi ya saka a kunne.

"Aboki"

"Na'am, ka wuce Yola ne?"

"A'a gani nan a gida."

"Don Allah ka shirya ka wuce, domin Hajiya ranta ya b'aci, please save your marriage life" 

"In sha Allah" ya furta, nufar ban daki nayi na hada mishi ruwan zafi, sannan na fito naga ya tsurawa wayar shi idanu. Amsa nayi cikin karfin hali na d'ago shi, muka shiga ban daki, da taimakawa na, yayi wanka har da na tsarki. Nima nayi, juyawa nayi ina kallon shi yadda ya tsura min idanu. 

"Bobby muje" kamar raƙumi da akala haka na riko hannun shi, muka fito da shi. Na tafi dakin shi na dauko kayan da zai saka, na taimaka mishi ya saka, tare da jan hannun shi muka nufi dakin shi. Zama yayi a bakin gadon wayar tayi kara, a firgice ya dauki wayar ya dauka. 

"Sannu isasshe mallakakke, wato ban iska da kai ba? Wallahi ka sake baka yi sallah asuba a Yola ba, na rantse da wanda rayuwata take hannun shi, na yafewa jikar bokaye kai sakarai, ta mallakeka bata ita ta mallake ni ba."

      Murmushi nayi ina jin ciwon haka a raina, dan haka na cigaba da hada mishi kayan shi. Idanun shi ne ya sauka akan wani farin gezani ya ce min.

"Lilly saka min wancan shadar"

"Tow" fara ce kal, na saka mishi da hular shi da takalmin shi. 

"Kina ta cika min kaya, daya ma ai ya ishe ni"

"Maybe ka ɗauki tsawon kwanaki biyu kafin ka dawo, kaga idan." Tawowa yayi ya nufo ni, tare da riko hannuna.

"Ki yafe min" d'ago kai nayi ina murmushi na ce mishi.

"Baka min kome ba, a kan me zaka yi ta rokona?" Hannuna ya saka a kirjin shi ya ce min. 

"Ina sonki"

"Na sani kuma na yarda da haka, tun ina lilly mara ji, Lilly me bin maza" hannun shi ya saka a bakina.

"Ban tab'a ganin haka ba, Lilly da na sani kamila ce, wacce take rayuwarta cikin farin ciki da annushuwa, kin tuna lokacin da na dawo muka hadu? Da na kira sunan ki, kai a manta wannan lokacin da na fara zuwa a matsayin dan Bautar kasa ce." Kifa kaina nayi a kirjin shi ina dariya cikin nishadi na ce mishi.

"Allah yasa kazo da kaya dayawa, domin kar mu kure adakar ka" na fada ina dariya.

"Gaskiya baki kure a daka ta ba, ni kuma na saka tabarya na dake turmin."

"Kai Bobby!" Na fada ina rufe mishi bakin shi da hannuna.

"Tow me kika ce lokacin? Mr NYC kana dariya da ma kai fari ne sai mu kira ka da Bobby deol, jarumin Film din gutt" zare idanu nayi domin hatta murya na kwaikwaya yake.

"Don Allah haka ka koma?"

"Haka kika mai dani, sannan kika ce min sunan ki Lilly Liman, kin manta ne Yarinyar nan lokaci guda kika gama da dan fulanin Yola, yarinyar nan ba don Allah ya so ni ba da rahama, tsiyar da kika min ya dawo da ni Yobe ba, da tabbas bani da bakin magana, domin kin gama da ni. You're my first love"

    Kwantar da kaina nayi a kirjin shi, ina shafa bayan shi.

"Shirya ka tafi Allah ya dawo min da kai lafiya, zan yi kewar ka." Har yau Ahmad bai tab'a gaya min ashe kin yi rashin ji a past dinki, bai tab'a tambaya bana past dina ba. D'ago kai nayi muka hada idanu.

"Me yasa baka tab'a tambaya na past dina ba?"

Murmushi yayi me sauti, sannan ya zauna a bakin gadon. "Idan na tuna da past ɗinki nima ina da kamuso na sake hakkin da Allah ya bani na rike nayi wasa da shi. A lokacin ba tsoron shi yasa na bar shi ya fita dake a daren ba. A'a naga bukatar haka a kwayar idanun ki. Ban san lokacin da aka dauka ana haka ba, idan na shiga tsakani ba zama mara adalci, tuna past ba shine me muhimmanci ba, manta da shi a gina wata rayuwar shi ne me muhimmanci shi yasa na dawo da karfina, na kasa na tsare na aure ba-barbariyar Yobe."

Ya furta yana sumbatar goshina....

#team LillynBobby

Started 1/17/2023

Realize 29-6-2026


Wata bakwai ba kwana sha daya da fara shi. Allah ya bani ikon rabuwa da kowa lafiya. Sau daya a Sati

Comments

Shares

Fisabilillah

#Mai_Dambu