BARRISTER SUHAIL

51

by @officialkhadeey

🐾 BARRISTER SUHAIL 🐾

Mallakar

KHADIJA WRITES

YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION
(YOTA)

💖 Dedicated To My Mom 💖

بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ

🅿️-----51

koda yayi parking motar sa a harabar asibitin kai tsaye Suhail ya nufi reception din iman na biye da shi a baya 

Wata nurse ta tarbe su da murmushi Suhail ya ce"sunana Barrister suhail ko zan iya ganin I/C na asibitin nan"

kai ta ɗaga masa 

ya ce"okay muje"

iman ta dubesa ta ce"yaya Suhail zan jira ka anan"

duk yadda yaso ta masa Rakiya har office ƙi tayi waje ta samu kusa sa wasu mata masu juna biyu ta zauna tare da ciro wayar ta tana ɗan nawa

matan suka cigaba da hirarsu ɗaya daga cikin matan ta ke cewa"Shatu ai na fada maki Aikin boka macho kamar yanka wuƙa yake yanzu ba gashin nan shinan ba ki wuce goron kishiya kema cikin nan Allah ya baki sanadiyar boka macho"

iman ta jiye wayar tana sauraren hirar da matan dake yi wance aka kira da shatu tayi dariya ta ce"ki bari kawai mariya ai bani da bakin da zan gode maki Shekara ta bakwai ta aure kishiyata yaranta hudu kullum cikin gori nake ko tsakar gida bana samun damar fita amman yanzu sai Abinda nace danladi yake yi"

Mariya ta ce"nima kuma uwarmiji ta matsa akan lalle sai ya kara aure in ban haihu ba shine fa na miƙe tsaye na shiga neman malamai kwatsam na samu labarin akwai wani shahararren malami a kauyen gidan ruwa aiko banyi sanya ba naje a satin da na je,a cikin wannan satin Allah ya azurta ni da cikin zainab shekarar ta guda na sake samun wani juna biyun ai ba Abinda zance wa boka macho sai godiya"

haka suka cigaba da hirar su iman na sauraren su har layin awo yazo kansu suka shiga 

bayan nurse din tayi wa suhail iso ya shiga baban office din cike da fara'a I/C ya tarbesa tare da bashi wajen zama hannu ya bashi suka gaisa 

yayi murmushi ya ce"welcome Barrister suhail"

da mamaki yake kallon sa dan bayi tunanin ya sansa ba 

ya kara da cewa"kayi mamakin yadda na sanka ko amman a zahiri gaskiya ba abin mamaki bane Sanin shahararren mutun irin ka sunana doctor Hafiz"

murmushi Suhail yayi ya ce"Nagode docter,nazo akan binciken wata yarinya mai suna Amina wanda ake zargi da kashe mijin ta kamar yadda ta fada ranar da akayi kisan tana asibitin nan tare da mahaifiyar ta"

“Ba mu da tabbacin da zai nuna hakan, saboda mutane da yawa sun zo a ranar Amma abu ɗaya za mu yi Za mu duba register, sannan mu kira likitan da ya yi duty a ranar Bayan haka…”

Ya ɗan yi shiru

“Muna da CCTV footage na ranar Idan har ba a goge shi ba, komai zai bayyana"

suhail ya ce"dama kuna goge record ko yanzu aka fara"

doctor hafiz ya sosa kansa ya ce"Eh,muna gogewa dan samun space"

suhail ya ce"ko zan iya samu lambar likitan"

doctor hafi ya ce"dokar Asibitin nan ba'a bada Number ba tare da izinin ba amman idan ba damuwa zan kira sa a gaban ka na saka handfree"

wayar sa ya dauko ya kira wata Number bugo biyu aka dauka doctor hadi ya ce"dr kai kayi aiki ranar 16/3 kai ka duba wata patient mai suna Amina"

wanda aka kira ya ce"sir ka manta tun febuary nake hutu ai ban dawo ba"

katse wayar yayi Suhail ya kafe sa sa ido Rashin gaskiya ƙarara ya bayyana a fuskar doctor hafiz 

bayan ya katse wayar yayi murmushi yaƙe ya ce"afuwan Barrister ina ganin na saba lamba ne"

a iya kallon da Suhail yake masa kadai ya isa ya gane ya kusa tuni abinda yake boƴewa bashi da wani zaɓi bace ya kira doctor Abdullahi dan shine yayi aikin a ranar

sai da ya kira sai kusan sau ukku kafin ya daga cike da girmamawa ya gaishe da doctor hafiz tare da bashi haƙurin rashin daukar wayar sa da baiyi ba kan lokaci 

doctor hafiz ya maimaita masa tambayar da yayi a farko ya ce"Ranka shi dade ni nayi aiki kuma ni na duba Amina Musa suna tare dani har kusan azahar sakamakon aune-aune da na tura su sannan na faɗa masu idan ta shiga watan haihuwar ta a kawo ta Saboda bazata iya haihuwa da kan ta ba kuma za'a iya duba register ma akwai lokacin da suka shigo asibiti da kuma lokacin da suka fita"

Suhail da kansa ya katse wayar Doctor hafiz ya goge zufar da ke ƙoƙarin zubo masa
miƙe wa yayi yana murmushi ya dubi doctor Hafiz ya ce"Nagode, doctor sai mun hadu a kotu Ka tabbatar ba komai ya bai same shi Idan wannan footage din ya ɓace zai iya jefa aikin ka cikin matsala Take good care of it.
yana fita yaja kofar office din

Yana fita ya ja ƙofar office ɗin a hankali.

Doctor Hafiz ya jingina da kujerarsa, zuciyarsa na bugawa da ƙarfi Ya ɗauki handkerchief ya goge zufar da ta keto masa

A hankali ya ɗauki wayarsa ya kira wata lamba

"hello"

daga ɗayan bangaren aka ce"doctor ina fatan komai na tafiya daidai"

shiru yayi kafin daga bisani ya ce"kamar allura nason tona garma yanzu-yanzu Barrister suhail ya bar office din sannan ya shaida min lalle yano son ganin komai da ya faru a ranar dan haka ni zan cire hannuna a wannan case din ina so tsoron rasa aiki dan dashi na dogara

kafin ya kara magana doctor hafiz ya katse wayarsa wani kiran ke shigowa ya kashe wayar gaba daya 

Suhail na fita ya nufi inda ya iman ke zaune tana ganin sa ta miƙe ta ce"yaya Suhail sun tabbatar Amina tazo"
Murmushi ya yi, amma idanunsa sun nuna yana cikin tunani

ya ce"tazo"

ajiyar zuciya ta sauke tare da furta "Alhamdullilah"

tare suka koma wajen nurse da tun farkon shigowar ta tarbe ya ce"ko zan iya ganin register ta ranar 16/3"

Nurse ɗin ta nuna wata ƙatuwar cupboard 

ta ce"sir sunan record room kuma bamu dagawa sai sa izinin doctor hafiz"

Suhail ya ce"ina kan aikina ƙin nuna register nan zai tabbatar da Akwai Abinda kuke boƴewa keda doctor hafiz"

jin haka Ta tashi ta buɗe cupboard ta fito da wata ƙatuwar register ta taimaka masa suka duba sunan Amina Musa da lokacin da ta shigo da kuma lokacin da ta fita Suhail ya ɗauki hoton shafin da wayarsa, sannan suka fita.

suka kama Hanyar Abuja babu wanda yace da kowa komi kowa da irin tunanin da yake

Suhail na tambayar ƙansa miyasa doctor hafiz zaiyi karya ya kira wanda ba shi ba sannan miyake kokarin boƴewa a cctv footage din  baya so a gani 

ita kuma iman hirar mutanen ke tayi mata yawo kanta ta juya ta kalli Suhail ta ce"yaya Suhail ina ne kauyen garin Malan"

kafta yayi da ido kafin ya ce"iman mi zakiyi a garin Malan"

"ina so na sani ne kawai"

murmushi yayi kafin ya ce"wani kauye ne chan gaba da tsaunin"

jinjina kai kawai tayi tana nazari shi kuma ya cigaba da tuƙin sa har suka isa Abujata matsa akan lalle sai ya kara aure in ban haihu ba shine fa na miƙe tsaye na shiga neman malamai kwatsam na samu labarin akwai wani shahararren malami a kauyen gidan ruwa aiko banyi sanya ba naje a satin da na je,a cikin wannan satin Allah ya azurta ni da cikin zainab shekarar ta guda na sake samun wani juna biyun ai ba Abinda zance wa boka macho sai godiya"

haka suka cigaba da hirar su iman na sauraren su har layin awo yazo kansu suka shiga 

bayan nurse tayi wa suhail iso ya shiga baban office din cike da fara'a I/C ya tarbesa tare da bashi wajen zama hannu ya bashi suka gaisa 

yayi murmushi ya ce"welcome Barrister suhail"

da mamaki yake kallon sa dan bayi tunanin ya sansa ba 

ya kara da cewa"kayi mamakin yadda na sanka ko amman a zahiri gaskiya ba abin mamaki bane Sanin shahararren mutun irin ka sunana docter Hafiz"

murmushi Suhail yayi ya ce"Nagode docter,nazo akan binciken wata yarinya mai suna Amina wanda ake zargi da kashe mijin ta kamar yadda ta fada ranar da akayi kisan tana asibitin nan tare da mahaifiyar ta"

“Ba mu da tabbacin da zai nuna hakan, saboda mutane da yawa sun zo a ranar. Amma abu ɗaya za mu yi. Za mu duba register, sannan mu kira likitan da ya yi duty a ranar Bayan haka…”

Ya ɗan yi shiru

“Muna da CCTV footage na ranar. Idan har ba a goge shi ba, komai zai bayyana"

suhail ya ce"dama kuna goge record ko yanzu aka fara"

doctor hafiz ya sosa kansa ya ce"Eh,muna gogewa dan samun space"

suhail ya ce"ko zan iya samu lambar likitan"

doctor hafi ya ce"dokar Asibitin nan ba'a bada Number ba tare da izinin ba amman idan ba damuwa zan kira sa a gaban ka na saka handfree"

wayar sa ya dauko ya kira wata Number bugo biyu aka dauka doctor hadi ya ce"dr kai kayi aiki ranar 16/3 kai ka duba wata patient mai suna Amina"

wanda aka kira ya ce"sir ka manta tun febuary nake hutu ai ban dawo ba"

katse wayar yayi Suhail ya kafe sa sa ido Rashin gaskiya ƙarara ya bayyana a fuskar doctor hafiz 

bayan ya katse wayar yayi murmushi yaƙe ya ce"afuwan Barrister ina ganin na saba lamba ne"

a iya kallon da Suhail yake masa kadai ya isa ya gane ya kusa tuni abinda yake boƴewa bashi da wani zaɓi bace ya kira doctor Abdullahi dan shine yayi aikin a ranar

sai ya kira sai kusan ukku kafin ya daga cike da girmamawa ya gaishe da doctor hafiz tare da bashi haƙurin rashin daukar wayar da baiyi ba kan lokaci 

doctor hafiz ya maimaita masa tambayar da yayi a farko ya ce"Ranka shi dade ni nayi aiki kuma ni na duba Amina Salisu suna tare dani har kusan azahar sakamakon aune-aune da na tura su sannan na faɗa masu idan ta shiga watan haihuwar ta a kawo ta Saboda bazata iya haifar abinda ke cikin ta da kan ta kuma za'a iya duba register ma akwai lokacin da suka shigo asibiti da kuma lokacin da suka fita"

Suhail da kansa ya katse wayar Doctor hafiz ya goge zufar da ke ƙoƙarin zubo masa
miƙe wa yayi yana murmushi ya dubi doctor Hafiz ya ce"Nagode, doctor sai mun hadu a kotu Ka tabbatar ba komai ya bai same shi Idan wannan footage din ya ɓace zai iya jefa aikin ka cikin matsala Take good care of it.
yana fita yaja kofar office din

Yana fita ya ja ƙofar office ɗin a hankali.

Doctor Hafiz ya jingina da kujerarsa, zuciyarsa na bugawa da ƙarfi. Ya ɗauki handkerchief ya goge zufar da ta keto masa

A hankali ya ɗauki wayarsa ya kira wata lamba

"hello"

daga ɗayan bangaren aka ce"doctor ina fatan komai na tafiya daidai"

shiru yayi kafin daga bisani ya ce"kamar allura nason tona garma yanzu-yanzu Barrister suhail ya bar office din sannan ya shaida min lalle yano son ganin komai da ya faru a ranar dan haka ni zan cire hannuna a wannan case din ina so tsoron rasa aiki dan dashi na dogara

kafin ya kara magana doctor hafiz ya katse wayarsa wani kiran ke shigowa ya kashe wayar gaba daya 

Suhail na fita ya nufi inda ya iman ke zaune tana ganin sa ta miƙe ta ce"yaya Suhail sun tabbatar Amina tazo"
Murmushi ya yi, amma idanunsa sun nuna yana cikin tunani

ya ce"tazo"

ajiyar zuciya ta sauke tare da furta "Alhamdullilah"

tare suka koma wajen nurse da tun farkon shigowar ta tarbe ya ce"ko zan iya ganin register ta ranar 16/3"

Nurse ɗin ta nuna wata ƙatuwar cupboard 

ta ce"sir sunan record room kuma bamu dagawa sai sa izinin doctor hafiz"

Suhail ya ce"ina kan aikina ƙin nuna register nan zai tabbatar da Akwai Abinda kuke boƴewa keda doctor hafiz"

jin haka Ta tashi ta buɗe cupboard ta fito da wata ƙatuwar register ta taimaka masa suka duba sunan Amina Musa da lokacin da ta shigo da kuma lokacin da ta fita Suhail ya ɗauki hoton shafin da wayarsa, sannan suka fita.

suka kama Hanyar Abuja babu wanda yace da kowa komi kowa da irin tunanin da yake

Suhail na tambayar ƙansa miyasa doctor hafiz zaiyi karya ya kira wanda ba shi ba sannan miyake kokarin boƴewa a cctv footage din  baya so a gani 

ita kuma iman hirar mutanen ke tayi mata yawo kanta ta juya ta kalli Suhail ta ce"yaya Suhail ina ne kauyen garin Malan"

kafta yayi da ido kafin ya ce"iman mi zakiyi a garin Malan"

"ina so na sani ne kawai"

murmushi yayi kafin ya ce"wani kauye ne chan gaba da tsaunin"

jinjina kai kawai tayi tana nazari shi kuma ya cigaba da tuƙin sa har suka isa Abuja