BABI NA BIYU
by @maidambu41
KARFE DUKKA ƘARFE NE...!!!
{Zanen ƙaddarar Falilah}
Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai...
🚨 LADIES, THIS IS YOUR MOMENT! 💜
What if ONE DAY could change your confidence, your business, your relationships, and your future?
Join us at the UNLEASH WOMEN SUMMIT KADUNA 2026—a life-changing gathering designed to help women heal, grow, connect, and thrive.
🌸 Theme:
From Overlooked to Unleashed: Healing the Woman Within
✨ What to Expect:
✔ Emotional Healing & Restoration
✔ Business & Personal Growth
✔ Womanhood & Relationship Conversations
✔ Confidence & Purpose Development
✔ Networking with Inspiring Women
🎁 SPECIAL BONUS:
Every registered attendee will receive a FREE Premium Spice Pack!
💜 Registration Fee: ₦3,000
🛍 Vendor Package: ₦15,000
✅ Table + 2 Chairs
✅ Logo on Official Event Flyer
✅ Social Media Promotion
✅ Opportunity to showcase and sell your products directly to attendees
🤝 Partnership Package: ₦50,000
📅 Date: Saturday, 22nd August 2026
🕙 Time: 10:00 AM Prompt
🌍 Attendance: Physical (Kaduna) + Online (Zoom)
⚠️ Seats and vendor spaces are limited. Don't wait until you start seeing other women's testimonies. Secure your place today!
💳 Make Payment To:
Bank: PalmPay
Account Number: 7033126060
Account Name: Hadiza Isah
📲 After payment, send your proof of payment via WhatsApp:
***
✨ Invest in yourself today. Your breakthrough could begin with one decision.
REGISTER NOW AND UNLEASH THE WOMAN WITHIN! 💜
Please comment and vote 🥰❤️
BABI NA BIYU
_Ban sani ba ni ce na cancanci zama da Ahmad ko shi ne ya cancanci zama da ni?_
Domin dai na san duk wanda zai koma rayuwa na ta baya, sai ya ji wani irin abu a ran shi, dole wata rana sai ya kalle ni da wannan ciwon, amma a wurin Ahmad ban tab'a ganin haka ba, sai ma tsananin alkhairi me yawan gaske da adalci. Hura min iskar bakin shi yayi yana faɗin.
"Ko mu tafi ne, na sauke ki gidan Ya Nafi'u a wuse?" Girgiza kai nayi ina faɗin.
"Sai dai idan baka yarda da zamana a nan ni daya ba sai na fita na shirya." Janyo ni jikin shi yayi yana shafa wuya na.
"Na yarda da ke, dari bisa dari amma shirya na kai ki can shirun zai miki yawa."
Kallon shi nayi kafin na lumshe idanuna.
"Tow" na furta ina nufar hanyar dakina nima, na shirya kayana kala hudu duk da nasan gidan Ya Nafi'u akwai kayana a gidan, domin wasu lokutan a gidan shi nake fara zawarci. Ya Nafi'u bai had'a ni da kowa ba, wani irin mugun kauna yake min wanda baya kaunar yaga ina kuka, shi yasa nake kaunar shi daga shi sai Ya Shatu tana aure a Kaduna. Jin shi nayi ya rungume ni ta baya. Gwanin ban tausayi juyawa nayi ina kallon shi. Baki daya sai ya sauya min kamar ba yanzu na shigo dakin ba. Kallon shi nayi sai naji ya min wani irin cika idanu. How comes ace daga nan zuwa nan kamar wanda aka kara mishi kyau.
"Kallon me kike min Lilly?" Murmushi nayi sannan na ce mishi.
"Kawai gani nayi ba wani."
"Shirya" ya fada min yana, cikin wani irin sanyin murya, dama can haka muryan shi take, amma kuma na yanzu tafi koda yaushe. Haka na shirya cikin doguwar riga, ya ce min.
"Cire ki saka min wancan kayan" kallon kayan nayi, domin yasan dai ciki ne da ni kuma kayan ba shiga na zai yi ta dadin rai ba. Amma ganin yadda ya tsura min idanu, ya sani ɗaukar kayan babu shiri na cire kayana, wato abin da na fahimta a rayuwar shi yana mugu mugun son ganin mace da riga da wando,a wani zabure yayi kaina yana shafa cinyoyina zuwa uwawuna, kallon shi nayi kamar zan yi kuka.
"Kai da zaka yi dogon tafiya me yasa kake min haka ne? Kuma kasan jiranka take?" Na fada cikin matsanancin kuka, domin ina son mijina, amma haka ina ji ina gani zan bar shi, zan bar shi ba wai don ina son rabuwa da shi ba, a'a sai domin yadda dangin shi, suke nuna min basu kaunata dole na hakura da d'an su.
"Na takura miki ko?" Ya tambaye ni, cikin sanyin jiki da damuwa kidima, don baya son ya ga ina kuka shi yasa bai cika min wasu abubuwan ba.
"A'a wallahi"
"Tow me yasa kike kuka? Na takura miki ko? Na dame ki da fitina ko? Kiyi hakuri wata rana sai labari, na cika fitina ai haka nake akan abin da nake so." Mikewa nayi ina kallon shi, na dauki abaya na daura a saman riga da wando, da yayi masifar kama ni. Daukar karamin akwatina yayi ya fita, ina bin bayan shi, cikin wani dinbin kewa mara adadi, har parking lot ya kai kayana, ya saka a bayan motar shi, sannan ya juya yana me buɗe min kofa, na shiga ina kallon shi, cikin gidan ya shiga ya jima ainun a cikin gidan har na gaji domin lokacin 6:30, ina kallon shi a daidai window dakin shi yana waya, lokaci zuwa lokaci goge fuskar shi yake, a hankali na kifa kaina a saman cinyata, ina jin yadda ɗan cikina me wata hudu da sati biyu yake kurd'awa, kuka nake sake a hankali shima tabbas barin shi zan yi a gidan Uban shi, kamar yadda na bar Hanif da humaidah a kananun shekaruna, na kasa kan Yarana gidaje daban-daban, ƙaran bude motar yasa ni share kwalla, na zuba mishi idanu.
"Muje gidan Zailani, zan kai mishi abu." Ya fada min har tashi motar ya mika min wata yar jaka.
"Zamu tafi mu bar gidan, akwai risking barin irin wannan kayan a cikin gidan."
Amsa nayi ban san me ba, sai da na bude na gani.
_Lines by broken heart: in love try to gain hearts with permission.. Never try to steal it without permission.. If u steal u cannot gain..!_ waɗannan sune mafi girman abin da nayiwa Ahmad i'm ready steal him heart. "Bar kallona, kin tafi da nauyi masu yawa na rayuwata. With you I'm completely without you am not comfortable" kallon shi nayi, na wani lokaci kafin na samu damar ce mishi.
"Hajiya ta ce ka rabu da ni ko?"
Shiru yayi kamar bai ji me na ce ba, asalima kallon hanyar yaƙe bayan mun bar estate din mu, muka wuce gidan abokin shi, ganin da gaske ba zai amsa min ba ya sani shiru ina kallon gefen hanya.
"Ina bukatar ki" na tsinka yi muryan shi,
"A ina kuma?"
"Idan ba za a bani ba, a gaya min?" Ya fada da sanyin murya wanda yake kara min fahimtar yaji haushina. "Allah ya huci zuciyar ka, ni me biyayya ce a duk inda ka bukace ni, ni me ansa gayyatar ka ce " gidan abokin shi muka isa ya fita.
"Kin ga zauna a nan bari na shiga cikin gidan."
"Tow" na ce mishi.
Ina zaune a hankali na zoge zip din wandona, domin tunda ya saka ni sa wannan kayan nasan akwai wata a kasa, a hankali na sauke ajiyar zuciya, jin marana tayi min sayau. Ina zaune suka fito daga cikin gidan, shi da Barista Zailani. Mika mishi hannu yayi suka gaisa, sannan ya iso motar.
"Yawwa zan tura maka da sakon, domin ya zama evidence."
"Ok ba damuwa, Madam ya hakuri da mu?" Ya karaso ta gefena. Murmushi nayi na ce.
"Alhamdulillahi, ashe kuma an samu karuwa yanzu friend yake gaya min."
Murmushi nayi kaina a sunkuye, ina wasa da jakar gwala-gwalai na, da Bobby ya bani.
"Friend bari mu tafi!"
"Ok in sha Allah babu abin da zai faru sai alkhairori" inji Barista Zailani.
"Allah ya nufa" ya furta a hankali yana jan motar, haka muka nufi unguwar shi Ya Nafi'u. Lokacin sallah yayi, a gefen wani masalaci ya tsaya ya gabatar da sallah magariba da Isha, sannan naga ya dauki wayar shi.
"Kiyi hakuri ina hanya don Allah"
Kashe wayar yayi ya saka a cikin aljuhun shi,. Muka nufi unguwar su Yayana. Kasancewar unguwar ba hayaniya da cunkoson Jama'a, ya mika min hannu.
"Jiranka take fa" dukar kan motar yayi ya sani mikewa na koma kan cinyar shi, wani irin dadduma ya kai min, wanda ya sani fashe mishi da kuka. Wani mahaukacin ya motsa ni yake, yana kara wajigani. Juyar dani yayi yana kallona, kafin ina jin ya shigar da kome bisa mahadin shi, a cikin motar sai da Ahmad yaga na kifa kaina a kirjin shi ina zubda kwalla, kafin ya matse ni tam yana daka ni yadda ran shi yake so. I try my best da na fahimtar da shi, but he didn't want me to bring anything a cikin al'amarin dan kan shi, ya d'ago ni yana kallon yadda nake kuka.
"Kin gaji da ni? Kiyi hakuri kika sani iya wannan shi ne rabon kasancewar mu ba ƙarshe? Ina gaisuwa da Babyna ne, raguwa."
Ya fada min yana sauke ajiyar zuciya, lokacin da nake jin yana watsa min semen din shi a jikina.
A hankali na koma gefen kujeran ba zauna, kwantar min da sit din yayi na kwanta ina sauke ajiyar zuciya, da kanshi ya ɗauki tissue ya shiga goge min jikina, kafin ya gyara zaman wandon shi. Nima ya gyara min nawa. Ya tadda Motar muka karasa gidan Ya Nafi'u. Har cikin gidan muka shiga ya raka ni, ina shiga naji kamar an tsamo ni daga cikin wuta a saka ni a cikin sanyi. Hawaye ne ya gangaro min na dauke da sauri. Aunty Amrah matar Ya Nafi'u ta fito jin Yara suna ihun Aunty Falilah oyoyo.
Ajiyar zuciya na sauke ina faɗin.
"Aunty Amrah ina Daddy?" Murmushi tayi tana faɗin.
"Yana cikin" fitowar Hannatu tana ihu, "Aunty Lillyna" ta zo ta rungume ni.
"Ranki shi dade, ayi a hankali akwai ajiyata, kar a ture min shi."
Murmushi tayi tana ce mishi.
"Uncle ba dai hana ni, more Auntyna zaka yi ba"
Murmushi yake yayi, ya mike sakamakon hango ya Nafi'u, a hankali na mike tsaye. Bude min hannu yayi, domin bana son fasa sirrin zuciyata, amma ganin Ya Nafi'u. Ya sani sake kukan da nake rikewa. Fadawa nayi jikin shi, ina shashekar kuka.
"Sir zan tafi Yola ne, shi yasa na kawo ta don Allah a kula min da ita" ya zuba gwiwar shi a kasa.
"Ba yadda kuke tsammani ba ne, idan na dawo zan zo na dauke ta. Sir You know how I love Falilah don Allah kar ka ra bani da ita."
Lumshe idanun shi yayi, Ya Nafi'u yayi yana bubuga bayana.
"Allah ya tsare, amma kuma tafiyar dare Babu kasada?"
"Hajiya ta, take buƙatar gani na, Sir."
"Allah ya tsare a gaida su. Autar Malam jeki yi sallama da mijinki"
"A'a ta zauna ga kayanta nan, sir tasha drugs dinta, nan da two weeks zata koma asibiti ANC please Sir ga Amanar iyalina."
"Allah ya dawo da kai lafiya"
Na fada ina kallon shi, wani irin kaunar shi yana fisgata, Ahmad ya bani abin da na rasa, ya dawo min da farincikin da wani tsinannen ya rusa min, Ahmad ya kulla min zaren da ya tsinke wanda muka kasa daure shi, Ahmad ya bani abin da na rasa daga ahalina, shi ya dawo min da Albarkan da kowani Uba yake sakawa Yar shi a ranar Auren ta. Ahmad ya zama D'a a cikin gidan mu. Me yasa na kasa zama Y'a a cikin gidan su? Me yasa Mahaifiyar shi ta kasa bani damar shimfida tawa rayuwar da D'anta? Me yasa matar Ahmad ta kasa barin mu zauna lafiya? Kallon agogon hannun shi yayi sannan ya juya ya fita, kamar na bishi da gudu na ce ina son shi, kar ya tafi ya jira mu tafi tare. Haka ina ji ina gani ya tafi ya bar ni da kayan kaunar shi.
"Ya isa Lillyn Hajiya Mama, me ya faru?"
"Daddy ta ce ya rabu da ni ko ta tsine mishi."
Shiru falon ya dauka, murmushi Ya Nafi'u yayi sannan ya ce min.
"Ba zai iya sake ki ba, sai dai kuma zai iya ajiye ki na wani lokaci kafin ya dawo gare ki, tashi ki ci abinci."
"Bana jin yunwa, shi kadai nake so." Na fada cikin matsanancin kuka.
"Lilly ki nutsu" ya fada min da dan tsawa, sake rushe mishi nayi da kuka.
"Amrah ku kaita ɗakinta." Ya fada yana zare farin madubin idanun shi, haka suka wuce da ni dakina, na cigaba da kuka kamar raina zai fita.
"Lilly ki yi shiru mana, jininki zai hau kuma kin san illar haka"
"Hanny na sani, na sani amma kin tab'a samun wanda ya miki aikin da kika kasa yi? Ina sonshi ina son Ahmad kamar hauka, irin son da baki ba zai iya furtawa ba. Ina son Ahmad kamar yadda mahaukaciya take son danta, ina mishi mahaukaciyar so mara iyaka. Ya daidaita ni da Malam ya daidaita ni da kowa da kowa. yayi fixing din abubuwan da na rasa, Ahmad bai tab'a kallon bayana ba, a kullum gabana yake a kullum burin shi nayi dariya, taya ba zan ji tsoron rabuwa da shi ba. Ina son shi. Kin san yadda zawarci yake? Na tab'a baki labarin zawarci? Kin san yadda zawarawa suke wawuwar mu?"
Na fada cikin kuka.
Ita kanta kallona take domin wallahi babu namijin da su kansu sun shaida Ahmad dan halak ne, yasan halacci.
Tashi nayi na shiga ban daki, na cire kayan jikina. A hankali na fara wanka ina gamawa na dauro alola har lokacin hawaye zuba min yake, ina fitowa na shimfida abin sallah, drower dina na bude na cire doguwar rigar na saka.
"Lilly sallah me zaka yi tara saura "
"Magariba da Isha " na bata amsa a takaice.
"Lilly!" Kallon ta nayi, ina tadda sallah magariba.
Zama tayi tana murmushi, haka na idar da magariba na zauna nayi dogon Addu'oi kafin na tashi rike ni tayi.
"Lilly!" Juyawa nayi na kalleta son gulmar tsiya ne da ita.
"Lilly gaya min, but sai da yayi banging dinki crazy a cikin motar shi."
"Subhanalillahi! Sallah zan yi kin kware a Gulma" na tadda kabara ina ina jin ta.
"Mayya ba zaki gaya min ba, bari ba tab'o malamar zungura na gaya mata." Wato Fiyyah, sai da na daura da shafa'i da wutiri. Sannan Jasmin ta shigo min da abinci ita da Uwale.
"Ayya Uwale ji cewa Ummi na gode, amma na fison kunu idan akwai please koda soyayyen dankali ne"
"An gama Uwar ɗakina, Aunty akwai plainte ma, a hada miki da kwai?"
"Ih, Kukun Ummi" murmushi tayi na zauna bayan na ninke abin sallah na.
"Ki shiga grp ana tsegumi"
"A'a ba zan shiga ba, domin tsegumin iya ku ne"
"Allah shiga ki leka."
"Mijina yana hanya" na fada ina cire wayata, ganin kiran shi babu iyaka ya sani sauke ajiyar zuciya. Kiran shi nayi ya kashe kiran.
"Bobby!"
"Lilly" komawa gadon nayi na kwanta ina jan bargo, mikewa tayi tana bani wuri. Rikota nayi ta zauna.
"Widad tana kuka" sake ta nayi, na kwanta ina sauke ajiyar zuciya.
"You driving me craziness" ya fada min,
"Hmm! Na zata iya nice nake hauka akan ka."
"Au da gaske? Tow lilly ya zan yi? Allah ya jarabce ni da son ki, na sani gefe guda akwai mutanen da basu bukatar haka kina ganin idan ba a wurin ki ba, a ina zan samu nutsuwa?" Kamar yana gani na, na girgiza mishi kai.
"Babu"
"Tow kamar haka nake ji, idan kina min kuka sai naga kamar na tauyeki ne"
"Ko daya baka tauye ni ba, asalima adalci ka min."
"Lilly ban miki adalci ba"
"Wallahi kayi min, kai fa namiji ka zama a cikin gidan ka, kuma ka bawa kowacce mace damar tayi yadda take so, sai dai ka hana ni hutawa da.."
"Lilly taya zan bar ki, har ki huta? Ni daya nasan yadda nake ji idan ina manne dake, ok kina son ki ji ina ihu ne kawai?"
"A'a ban ce haka ba, amma kuma ai kana da wata matar kuma ni shaida ce, a wurin kamanta adalci babu biyun ka, kai adalin mutum ne wanda yasan me ake kira rayuwa. Ahmad ban san da me zan biya ka ba, amma ka min halacci da yawa wanda ni ma ina fatan Allah ya bani damar maka "
"LillynBobby!"
"Na'am!"
"Na gode" ya fada min.
"Nice da godiya!"
"Ni ya dace na gode miki "
"Anya ni ce zan yi godiya "
Haka muka yi ta jayayya, kawo min abinci aka kawo min, amsa nayi na fara shirin ajiyewa wayar.
"Bobby zanci abinci ne"
"Ok idan kin ci, ki sha magani ki kwanta ki huta"
Kashe wayar nayi na kalli Jasmin,
"Ki cewa Hanny tazo " na bude data ina me shiga Liman Family, ina shiga naga hoton Ya Bana da Amaryan da zai yi an turo hoton cikin grp, ana sakewa Aunty Ubaidah habaici.
_Wai Meye haka ne?_ na tura ina tag din Unaisah, kanwar Fiyyah.
*Aunty Lilly! Ki bar mu, mu gurji bakin wata shegiya da take da bakin gaya mana magana*
_Kaniyar ki!🖐️ Kul na kuma jin wata jikar Liman Ya Man ta saka baki a cikin abin da ya shafi iyayen ta maza da mata sai na wanke kafana, har Yobe naci kaniyarta bana son rashin mutunci sa'ar ku ce? Ko sa'an ku ne Ya Bana? An ce muku baya son matar shi ne? Kul na kuma jin haka sai na zane yarinya wallahi_
*Allah ya huci Uwar masu gida, Allah ya huci zuciyar Autar Mama, Allah ya huci zuciyar Matar Ahmad Lamido.* Inji Aunty Shatu.
_Haba Aunty kuna ganin abin da yake faru_
*Lokacin da ta sako mana ke a gaba,Uban waye ya tare miki? Asalima ai rufe grp din aka yi na tsawon shekaru biyu. Har ta private Ubaidah bin mu take tana mana diban albarka, kin ga Malama rike fadar ki ba jin ki zamu yi ba, shi yasa muka tsayawa Bana ya kara aure Alhamdulillahi yar mu kanwar mu*
Ai ban san lokacin da na fara voice ina fada ba, Aunty Hajjo da Aunty Zahra'u, suna jin ina haki. Suka fara zolayata domin sun san haka nake cikina, da zaran na samu sai fada da haki.
*Auta Allah ya miki albarka, wato shima Ahmadun sai da ya jika miki aiki, tow Allah ya raba lafiya* inji Aunty Zahra'u, ban san lokacin da na fashe da kuka ba. Na fara musu Voice.
"Kun zata ban ji ciwon abin da ta min bane? Ko an ce muku ban san abin da take min bane, don Allah you guys ku bari wallahi da zafi, irin wannan yanayin yana destroying many hearts, yana sanya idanu zubda tears, ku bar ta da halin ta. Ina cikin jarabawar rayuwa, ku taya ni da addu'a kar na rasa Ahmaduna".....
_Tabbas wani abin da dangin miji suke yana destroying rayuwar ma'aurata yana saka hawaye zuba, yana lalata dangantar juna.... Addah Ramlah kin san me yake faruwa a cikin gidajen arewacin kasar nan kin san yadda zafin zawarci yake? Ina ga dole na miki bayani yadda kowa zai fahimta, Addah ki bi a hankali zaki yi katari da abubuwan masu yawa a labarina...._
#Destroying#tears#LillynBobby
#Mai_Dambu