Chapter 4
by @pinkyjay
THE KING 👑OF DESIRE
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
S. And Romantic story
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
🔞🔞
Arewa pen @Pinkyjay
FREE PAGE 7️⃣➡️8️⃣
Harish kuwa cikin bacci ya dinga jin sautin wata murya kamar ana kiran sunansa a hankali ya buɗe lulu eyes ɗinsa ya tashi zaune ya buɗe tafin hannunsa wani haske ne ya bayyana Mayah ce tsaye cikin baƙin jeje tana tsafi tana kiran sunansa wato dai bazata haƙura dashi ba dole saita mallakesa kota halin ƙaƙa amma zaiyi maganinta tunda bataji kashedin da yayi mata ba yanzu zai nuna mata ko Ubanta Boka Shardas be isa ya mallaka mata shi ba,
Haskin Hannunsa ya dinga juya take launin idanunsa suka sauya zuwa jajaye kamar wuta Mayah dake tsaye tayi nisa sosai tana aikata abinda Mahaifinta ya sakata saiji tayi an ɗaureta da igiyar ƙarfe yadda ko motsi bazata iya sama akayi da ita bata ƙara ganin komai ba sai ganin kanta tayi gaban Harish ,
yana zaune kan kujerarsa ta Alfarma fuka fukansa sun bayyana guda biyu buɗe bakinsa yayi wasu haƙora masu tsini guda biyu suka bayyana ƙwayar idonsa na sauyawa yana wani kaɗa fuka fukansa ai sumewa Mayah tayi ya sheƙa mata ruwa ta farfaɗo tana buɗe idanunta taga ya rikiɗe zuwa Damisa baƙa zata ƙara suma ya yi wata girgiza ya dawo ƙatun zaki ya soma zagaye ta yana fitar da harshensa
rufe idanu tayi da ƙarfe ta riga ta sadaƙar ajalinta yazo sai kuma taji tsit a hankali ta buɗe idanunta bata ga kowa ba Sarkin dakaru ne ya shigo ya ɗauke ta zuwa gidan kurkuku ya rufe ta Harish kuwa ɗakinsa ya koma tare da kwanciya yana tunanin Mahaifiyarsa kemanin shekara shida kenan da mutuwarta yana kewarta sosai,
Ɓangaren bayin gidan kuwa Mata nishi kake ji na tashi sama sama da kuka kuka alamar ana sex ƴan Mata ne su uku tsirara haihuwar uwarsu suna ƙwaƙwalar juna da yatsa sai nishi suke yi ga baki ɗaya sun fice daga hayyacinsu , wata kyakkyawar yarinya ce zaune gefe ɗaya jikinta har karkarwa yakeyi sai lokacin na kula ɗaure take da jikin ƙarfe fuskarta duk shatin maruka ne,
ƴan Matan kuwa sai da suka kammala tsotsar juna kana suka baje suna mayar da lumfashi Gita tace "Wannan shegiyar yarinya wallahi mugun ci nikeso inyi mata amma duk lokacin da muka zo lasar zumarta saike hana mu wai ba yanzu ba to sai yaushe kenan mu zuba mata idanu kwadayi ya kashe mu ko yaya ke idan bakida ra'ayi kanta ki rabuda mu ." Gita ta faɗa tana kallon Anju dake sauke lumfashi,
tace "Kega Nieha ƙarama ce shekarunta 17 fa me zamuji a jikinta mu barta ta ƙara zama cikakkiyar mace sai mu sha daɗi." Gita tace "Chaf ai gaskiya ba zan yarda yarinya gata da Nono da ɗuwawu ga ƙugunta kamar ita ta zana kanta kice mu barta gaskiya duk ranar da hakurina ya ƙare saina cinye ta ." Anju da Mira suka haɗa baki wurin faɗin"To sannu mayya ." Haka suka cigaba da hirarsu tana jinsu har bacci yayi awon gaba da ita, cikin bacci taji kamar ana tashin ta a hankali ya buɗe idanunta ganin Abokinta ne,
Wani farin tsuntsu kyakkyawa yana da manyan fuka fukai ta saki murmushi wanda ya ƙarawa fuskarta kyau kumatunta suna lotsawa da tsinin bakinsa ya kwance ta kana ta hau gadon bayansa ya tashi da ita zuwa sama tace "Chuchu Wai yaushe zaka kaini inga Sarki inason ganinsa fa kaga su Gita bazasu bari naje cikin Masarauta ba inda za'ayi shagalin bikin."
Ta faɗa tana turo ɗan ƙaramin bakinta wani irin kuka tsuntsun yayi alamar magana ce yayi mata murmushi tayi tana faɗin Yes!!! be zame da ita ko ina ba sai kan window ɗakin Sarki Harish ya kura mai idanu yadda yake bacci saukowa tayi tana yi tsaye jikin window tana sakin murmushi tace "Chuchu dama wannan ne Sarki Harish ina yawan ganinsa a mafarki ina kwanciya cikin jikinsa yana rufe ni da fuka fukansa kamar irin naka sai dai nashi sunfi naka kyau kuma fa kunnuwansa iri ɗaya da nawa duba kaga ." Nieha ta faɗa tana nunawa Chuchu,
kallonsa yayi tabbas abinda ya faɗa gaskiya kenan Sarki Harish Vampire ne? Ita kuwa ta sha'afa da kallonsa Sarki Harish kuwa yana kalar mafarkin daya saba sai dai a yau yasha bambam yarinyar da yake gani nesa da shi gata kusa dashi tana bashi hannu alamar yazo gareta buɗe idanunsa yayi charf suka sauka kan window suna haɗa idanu yayi sauri ya tashi ai kuwa tsuntsu Chuchu ya ɗauke ta suka ɓace ɓat kamar basu taɓa wanzuwa ba wurin,
Sarki Harish kuwa safa da marwa ya soma yi a tsakiyar ɗakinsa Wannan yarinyar itace yake yawan gani a mafarki bata taɓa bayyana zuwa garesa ba sai yau , babu wata halitta mai zarrar zuwa kusa dashi kaf mutum da aljan amma ita gashi tazo ita da wani tsuntsu kyakkyawa kasa komawa bacci yayi har gari ya waye abin na zuciyarsa babban hadiminsa Aljani Azwan shine ya kula da baya cikin walwala,
Yace "Sarkin sarakai lafiya kuwa na ganka haka meke faruwa ne naga Mayah a kurkuku.?" Ya faɗa yana kallonsa Sarki Harish yace "Ba komai kawai ina kewar Ummei nah." Daga haka be ƙara magana ba,
Ɓanagren Nieha kuwa wani azabebben gudu sukeyi har suka ƙarasa Kofar ɗakin su inda ya ɗauketa kana yayi girgiza zuwa siffar Mutum kyakkyawan Saurayi ne kallonta yayi kana yace "Nieha zanyi tafiya mai nisa amma bazan jima ba zan dawo gareki Sarki Harish ya riga da ya ganoni kema bazai sha wahala wurin kamaki sai dai jikina yana bani akwai wani gagarumin abu dake shirin faruwa tinda har Sarki Harish yana da ƙarfin ikon kama mu amma ya barmu muka tafi saboda haka kiyi taka tsantsan da kowa ki kula da kanki Sosai Ni zan tafi sai na dawo ." Ya faɗa tare da juyawa zai tafi
Ta rike mai hannu ta rungume shi ta baya kana tace "Zanyi kewarka sosai My Chuchu Allah ya kiyaye hanya kayomin tsaraba ." Ta faɗa tana Sakinsa yace ki kiyaye faɗar wannan kalma Kesan Wannan Masarauta bata Musulmai bace ." Tace "Haka ne bey ." Ta faɗa kwallah na cika mata idanu haka ya ɓace mata ta koma ta kwanta cike da kewar Abokinta."
Writer ✍️ bye pinky darling Mrs Jay