FreeArewaPen original
THE KING OF DESIRE 👑
- 1views
- 29chapters
- 1audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
THE KING OF DESIRE 👑Hot love Romantic and sexy story Story and writer bey Zainab Abdullahi Usman Pinky darling Mrs Jay 🔞 Wannan liltafi idan Kesan bakida aure karki karanta idan bazaki iya jure ganin abinda ke cikin ba Matan aure ma haka idan Kesan kina zafin sha'awa Ogah baya kusa to ki haƙura har ya dawo kusa dake don wannan karon alƙalamin Matar da Jay da zafinsa bana son dogon zance akan wannan labari duk abinda kuka gani a ciki yauwa Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin ƙai Allah ka bani ikon rubuta wannan littafi lafiya na gama shi lafiya Allah yasa jama'a su amfana da abinda ke ciki Amin FREE PAGE 1️⃣➡️2️⃣"Wacece Nazwa a cikin ku.?" Jekadiya ke tambayar ƴan Matan dake zaune bakin bishiya suna aiki, ɗaya daga cikinsu ce tace "Nazwa na sashen girki." To kawai Jekadiya ta faɗa tana juyawa ta nufi sashen masu dafa abinci tana shiga tace "ina Nazwa t...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.