THE KING OF DESIRE 👑

Chapter 5

by @pinkyjay

Version:1.0 StartHTML:0000000156 EndHTML:0000174885 StartFragment:0000000469 EndFragment:0000174877

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 

THE KING 👑OF DESIRE  

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 

S. And Romantic story  

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 

 

🔞🔞 

 

Arewa pen  

@Pinkyjay 

 

PAID BOOK  

 

LAST FREE PAGE 9️⃣➡️🔟 

 

Washegari da safe haka kuyangin Masarautar suka fito ko wace ta kama bakin aikinta  Nieha ce ta fito tana wasa da wasu fulawowi masu kyau taga wani farin aljani maƙale a bayan bishiya kamar bashi da lafiya karasawa wurin tayi kana tace dafa shi ɗagowa yayi da mamaki ganin bil adama kusa dashi  duk da yasan akwai masu kwarin ido  dake ganinsu  matsawa yayi ta saki murmushi tana faɗin  

 

"Ka tsaya ba cutar da kai zanyi ba naga kamar baka da lafiya ne ko zan iya taimaka ma." Ta faɗa tana tsaresa da dara daran idanunta masu kyau da ɗaukar hankali cikin sanyin murya yace "Na samu rauni ne a fuka fukina guda ɗaya bazan iya tashi sama ba kuma yana Uwana sun tafi." Nieha tace "ina zuwa bari na haɗa ma magani zuwa gobe zaka iya tafiya." Ta faɗa tana tashi gun wata bishiya ta tsinko ganye ta murza ta shafa mai ruwan kana ta taimaka mai ya tashi  chan nesa da mutane ta jesa inda ba kowa ke zuwa ba tace ya zauna a nan saboda kar a zubar da abinda zai cutar da shi  

 

Ta juya  zata tafi ya dakatar da ita kana ya ciro wani zube mai kyau sai kyalli yake yana ɗaukar idanu yace  "Ga wannan na gode sosai ina yimiki fatan kasancewa cikin farin ciki har karshen rayuwarki ." Nieha tace "ka barshi kai na gode." Murmushi yayi mata kana yace  "Duk Muslimin kwarai baya maida hannun kyauta baya shiɗan ka ɗai ake yiwa kyauta yaƙi karɓa." Da sauri ta juyo suna haɗa idanu daga mata kai yayi alamar tabbatarwa,  

 

A hankali ta karasa inda yake ta karɓar zoben ta saka tana sakawa kuwa wani haske ya dake fuskarta saida ta rufe idanunta na wani lokaci kafin ya buɗe Aljanin yace  "Gimbiya Zainab Ben Muhammad Al Ansar fatan nasara akan niyar da kika zo da ita Wannan Masarauta." Yana gama fadar haka ƴan uwansa na saukowa babu wanda ya kula da Nieha dake gefe kamar an dasa ta suka ɗauke shi suka wuce  ta jima sosai a Wurin gafin ta ja kafarta da kyar ta koma sashen su na bayi   

 

Gita ce ta fisgota da karfi tana fadin"Ke daga ina kika fito ne tin d'azu ana nemanki za'a raba muna kaya Kesan jibi ne za'ayi shagali ." Nieha tace "Na zagaya baya ne." Tace ƙarya kike yi naje har inda kike zama ban ganki ba  Ni zakiyiwa ƙarya dama nasan neman Maza kike yi shiyasa kika ki yarda da bukatarmu to yau sai Baba ya san abinda ke faruwa tinda idan an faɗa mai bashi yarda ." Gita ta faɗa tana jan hannun Nieha da ƙarfi ,  

 

Zoben hannunta ne ya shafe fatar hannun Gita wata irin ƙara ta saki tana yarfe hannu saboda azabar data shige ta  ita kuwa Nieha batama san abinda ke faruwa ba Gita kuwa a wurin ta zube tana  kuka tana burgima lokaci ɗaya hannunta ya kumbura ya cika sosai kamar zai fashe , da sauri Mira da Anju suka fito kan Gita sukayi suna daga ta  kallon Nieha sukayi Mira tace "Ke lafiya ne ya sameta.?" Nieha tace "Haka kawai ta saki ihu tana zubewa ƙasa daga nan hannunta ya kumbure."  

 

Anju tace"Munafuka ƙarya kike yi shegiya mai zubin Mayu ko dai kece kike neman lashe ta saboda kowa yasan wacece Mahaifiyarki Mayya ce saboda haka tin wuri kizo ki saketa kafin mu haɗa miki jini da majina ." Hankalin Nieha yayi mugun tashi ta fashe da kuka tana faɗin "Ku tanbaye ta babu abinda tayi mata Gita ki fadi gaskiya idan nayi miki wani abu ."  

 

Ta faɗa tana kuka Mira ta shaƙe wuyanta tana kifa mata mari tace "Zaki saketa ne ko saina sauyawa miki kamamni.?" Nieha kuwa lumfashinta sama sama ya dinga yi kamar zai ɗauke a wahale ta kai hannunta kan na Mira tana neman agaji ai kuwa charf zuben ya shafe Mira sai zubewa tayi a wurin bakinta na jini hanncinta na jini idanunta suka soma kafewa kukan kura Anju tayi kan  

 

Nieha ta soma kai mata duka tako ina sai da ta sumar da ita, kafin ta barta nan kwance kamar gawa taje ta sanar da Babansu abinda ke faruwa hankalinsa yayi matuƙar tashi abinda yake gudu sai da ya faru Nieha Mayya ce Suwara haka yazo ya soma duba su Gita wata ajiyar zuciya ya sauka yana kallon Anju yace  "Ba Mayya bace  wani abu ne ya kamasu alamu ya nuna  

 

Kamar Aljanu suka taɓa shine aka hukunta su ba Nieha bace ta aikata musu hakan saboda tayi ta gwadata ta wasu hanyoyi da dama saboda in gane idan ta biyo Suwara amma bana ganin komai."  

 

Anju tace  "To yanzu ya za'ayi kenan .?" Baban yace  "Nayi duk abinda ya dace zuwa anjima zasu dawo dai dai." Ya faɗa yana yi kan Nieha dake some kamar gawa ruwa ya zuba mata ajiyar zuciya ta sauka tana buɗe idanunta ganin Mahaifinta yasa ta fashe da kuka mai ban tausayi tace  "Baba ka gaya musu ni ba Mayya bace su dena hantara ta."  

 

Rungumeta yayi jikinsa yana shafa bayanta alamar lallashi ruwa ya haɗa mata masu zafi tayi wanka taci abinci ta kwanta jikinta duk ciyo yake saboda dukan data sha, wasa takeyi da zoben hannunta shi kuwa duk lokacin data murza shi sai ya fitar da wani irin haske,  

 

Bangaren Sarki Harish kuwa haka kawai yaji ya kasa samun natsuwa wannan yarinya to ina zai ganta haka ya duƙufa yana bincike Chuchu kawai ya iya gani amma bega Nieha ba ya rasa gane dalilin da yasa yake son ganinta Aljani Azwan ne yace "Ya shugabana kayi saurin fitar tunanin wannan yarinyar a zuciyarka saboda kasan wanene kai kasan sharaɗin dake kanka ."  

 

Be kalle Azwan ba yace  " Na gayama ka dena shiga sabgata baka ji saina ɗauke mataki a kanka ." Azwan yace "Tuba nike ya shugabana bazan sake ba ." Daga haka be ƙara magana shina Sarki be kara magana , ance rana bata ƙarya sai dai Uwar Ɗiya taji kunya yace ranar da za'ayi wannan gagarumin shagalin biki gaba Manyan sarakuna da aka gayyata daga ƙasashe daban-daban sun zo  kowa ya hallara ya zauna inda aka tanadar mai shida tawagarsa,  

 

Sarauniya Sangita sai baza idnau kawai take yi babu wanda take son gani idan ba Sarki Harish ba saboda ta jima tana son zuwa Masarautar amma bata samu dama ba tana yawan aiko mai wasiƙa amma be taɓa mayar mata , gashi numbersa batasan ta inda zata sameta ba tana masifar sonsa duk da bata taɓa ganinsa ba taci alwashi kota halin ƙaƙa saita mallakesa sa ,  

Wannan zuwan da shirinta tazo  bazata koma ba har saita mallake zuciyarsa,  

 

Ihun data ji anayi yi ne ya dawo da ita duniyar tunani saboda Sarki Harish ya bayyana cikin asalin siffarsa ya fito cikin shiga ta alfarma wani irin tako yake yi cike da Izza da jin kai suman zaune Saginta tayi saboda duk yadda take kiyasta kyaunsa abin ya zarce misali tambayar kanta takeyi anya mutum ne ko dai Aljani ne yazo a madadinsa saboda kowa yasan tahirin Masarautar ta Aljanu ce kuma har yanzu akwai su  

 

Bayan Sarki Harish ya zauna kan kujerarsa ta Alfarma nan Waziri ya tashi yayi jawabin abinda ya tarasu ya yiwa kowa Barka da zuwa nan aka soma ciye ciye da shaye-shayen kayan da aka zube musu bayan kowa yaci ya sha anyi kide-kide da raye-raye kana Sarakuna suka fara kawo gaisuwa suna bada kyautar da suka kawowa Sarki  

 

Sai yamma aka kammala shagali bayan Sarki Harish ya tashi yayi godiya kana ya bada umarni a baiwa ko wane Sarki da tawagarsa kyautar zuwa wannan shagali , har jama'ar gari dana cikin Masarautar, haka aka shiga rabawa Mutane kayan abinci da sutura da kuɗaɗe babu wanda be samu ba Nieha na tsaye tana kallon Sarki Harish ta chan sama shi kuwa yana ƙoƙarin tashi Azwan ya sanar dashi saƙon Sarauniya Sangita bazata koma yanzu ba  

 

Sai nan da sati ɗaya tanaso taga yadda Masarautar take bece komai yaji kaifin idanu a jikinsa alamar wani ya ƙuresa da kallo  ai kuwa yana juyawa suka haɗa idanu Akwai tazara mai nisa tsakaninsu Azwan ya yiwa magana duk inda ta kai ya kawo ita yau ." Azwan ya ganta  saboda haka ya bar Wurin bayan ya kai Sangita masauki ya rikiɗe zuwa siffar tsuntsu mai kyau yayi sama be zame ko ina ba sai inda take tsaye tana kallon Sarki Harish  

 

saman kafadarta ya sauka yana karkaɗa fuka fukansa kallonsa tayi tana murmushi da saboda tana son tsuntsaye sosai  ɗaukarsa tayi ta riƙe Babata yace tazo su wuce gida an gama shagali Sarki Harish kuwa ya bar wurin Sarukuna suma sun jima da kama hanya cikin jirgi suka zo,  

 

Haka Nieha ta koma gida sai wasa take da tsuntsun dare yayi sosai kowa ya shige Nieha tayi bacci Azwan ya dawo siffarsa yana shafa mata wani abu a hanci ya ɗauke ta chak ya fita sai gashi ya bayyana a gaban Sarki Harish dake zaune yana dinner saboda beci komai ba Wurin taron,  

 

Ganin Azwan ɗauke da Nieha ya tashi da sauri yana karɓar ta ya ɗorata kan bed kana yace "Jeka sai da safe zamu yi magana."  

Azwan yace "Ya Shugabana Ina mai ƙara tunatar da kai abinda nasan ba mantawa kayi karka yarda ka aikata wannan kuskure." Wata Uwar tsawa Harish ya sakarwa Azwan saida ya firgita Nieha dake bacci itama a firgice ta tashi ganin inda take ya bata mamaki Kallonta Sarki Harish yayi kana ya ɗauke kansa saboda wani abu da yake ji yana fisgarsa,  

 

Aljani Azwan kuwa ya bar wurin a hankali Sarki Harish ya karasa inda take zaune gefenta ya zauna kana yace "Nieha me yasa kike bibiyata kina shigar min rayuwa kina wahalar dani ba kya bari na ganki sai  mafarki kina wasan ɓuya dani ne yasa hakan .?" Ya faɗa cikin wani irin yanayi wanda be taba tsintar kansa ba  a ciki   

 

Sukunyar da kanta ƙasa tayi tana kallon zuben hannunta kana tace  "Nima kana zuwar min a mafarki na Sai dai ban taɓa ganinka a zahiri ba sai yau ina mai bada hakuri tana faɗa kanta a ƙasa." Riƙo hannunta yayi yana murzawa yace  "Nieha da gaske har a zahiri kina sona zaki kansace a tare dani cikin ko wane hali bazaki taɓa guduna ba  ko iya mafarki ne kawai saboda mafarki almara ne.?"  

 

Ya faɗa yana tsarata da rikitattun idanunsa kasa magana tayi sai kawai ta faɗa jikinsa ta rungemsa tana haɗe bakinsu waje ɗaya cikin zafin nama ya kame harshenta yana mayar mata da martani wuta wuta kissing ɗin juna Sukeyi a mutuƙar buƙace da juna  da sauri ya zame rigar jikinta yana maida  bakinsa kan nononta da suke tsaye kansu na kallon sama ya cafke su yana tsotsa, 

 

Cikin salo mai rikitarwa batasan lokacin data fara sakar masa nashi ba tana ƙara turo mai kirji tana danna kansa kwnatar da ita yayi yana ware ƙafarta yana lasar wuyanta zuwa Cibiyarta har zuwa gindinta dake fitar da ruwanb ni'ima Sosai yake shan gindinta yana zuƙo ruwan dake fita ya jima a haka saida ta kawo kana ya ta dawo kansa tana fitowa da ƙatuwar burarsa murza kanta ya saki wani nishi kana ta zurata a baki yana dinga tsotsa kamar yadda take mafarki tana yi mai  

 

Ta gama rikata shi babu abinda yake buƙata face yaji kansa cikin gindinta amma ta hanashi cikin wani irin yanayi yake kallonta yace "Nieha meyasa .?" Tace  "Saboda ba'a ɗaura muna Aure ba." Shiru yayi kamar wanda aka tokara ya tashi ya shige bathroom yayi wanka ya fito itama wanka tayi koda ta fito kaya ta gani kan bed ta  saka ta kwanta  

 

Washegari kuwa tunda safe ya tashi yayi wanka ya shirya cikin shiga ta alfarma Azwan shi kansa ya sha mamakin ganin wannan shigar ta sarki Harish kai tsaye bedroom ɗin da Nieha take ya shiga har tayi wanka wata doguwar riga Reid color ya ɗauko mata ta aka gaban rigar a buɗe yake sarƙa da ƴan kunne ya saka mata da takalmi masu tsini ya gyara mata sumar kanta ta feshi jikinta da turare ya riko hannunta suka fito Kai tsaye sai faɗa Azwan na biye dasu   

 

Da mamaki yake kallon jama'ar masarauta Gaba ɗaya sun hallara saboda Sarki Harish ya saka Waziri ya tara mai su gaba ɗaya kai tsaye kan kujerarsa ya zauna tare da Nieha da kowa ke kallo saboda ba kowa ya santa ba Babanta kuwa mamaki ne ya kusan kashe sa Waziri ne yayi gyaran murya kana yace "Ina Mahaifin Nieha.?' Cikin rawar murya yace 'Gani." Aka fito da shi wata ƙatuwar jaka Waziri ya bashi  zallar lu'ulu'u ne a ciki yace "Wannan sadakin Ƴarka Nieha ne na aurenta da Sarki Harish ka amince.?"  

 

Jikinsa da bakinta yana rawa yace  "nannnnn na amince na bashi." Nan Sarki Harish ya fito da zoben lu'ulu'u ya sakawa Nieha itama ta saka mai nan fa aka soma sanarwar an Daura auren Sarki Harish da Nieha Azwan kuya ya kasa aikata komai har suka koma ɓangaren Sarki cike da ɓacin rai yace "Sarki Kasan kuskuren daka aikata kuwa to bari kaji daga yau zuwa ko wane lokaci ka fara shirin sauka kan wannan karagar mulki sauka ta har abada,  

 

Bayan wannan kafi kowa sanin abinda zai biyo baya daka kasan wacece ita da bazaka taɓa yarda ka haɗa hanya da ita Zainab ce  Yar Sarki Muhammad Ben Al Ansar ce Sarkin da ya kashe Mahaifiyarka  Sarauniya Zoya shi zaka haɗa alaƙa da ita ka haukace ne ko ka manta sharaɗin dake kanka.?"  

 

Azwan ya faɗa cikin fushi."  A razane King Harish ya jiyo yana kallon Azwan don ya ƙara tabbatar da abinda kunnensa yaji , 

 

 

Alhamdulillah Alhamdulillah 🙏 anan na kawo ƙarshen free page's na wannan Liltafi THE KING OF DESIRE 👑