Chapter 23
Wannan chapter 蓷in gaba 蓷aya sadaukarwa ce ga duk wata macen da take amsa suna UWA馃グ a ko ina a fa蓷in duniya. We truly see your struggles, tabbas tarbiyantar da yara ba abu bane mai sau茩i, Allah ya saka muku da mafificin alkhairi ya kuma baku ikon tarbiyantar da 始ya始yan ku yadda ya kamata, ya sa su zama abin ya alfahari a cikin al'umma.馃げ
Tarba ta mutunci da karramawa aka yi wa iyayen Sadeeq sannan akayi leading 蓷in su zuwa parlourn ba茩i.
Driversn蓷in da suka kawo su da kuma me gadin gidan ne suka taya aka fito wasu saitin akwatuna me biyar.
Gaba 蓷aya anyi decorating 蓷in su da ribbons masu kyau.
Suka shiga da su cikin parlourn ba茩in da iyayen Sadeeq suke.
Bayan duk sun zauna sai ga aunty Naja da Karima suka shigo da ruwa da snacks da abinci suka gaishe da su sannan suka fita.
Gaisawa suka yi a tsakanin su, bayan duk sun gama gaishe gaishen 蓷aya daga cikin iyayen Sadeeq ya ce " toh dama abinda yake tafe damu shine,yaron wurin mu Sadeeq ya ga 始yar wurin ku ya ce mu zo a nema mashi aurenta in har ba'a yi mata miji ba."
茒aya daga cikin abokan Dad ne ya ce " Masha Allah,wannan ai abin farin ciki ne Allah ya sanya mana alkhairi."
Duk wanda suke wurin suka amsa da ameen.
茒aya daga cikin su ne ya ce " ga wannan akwatunan nan dai babu yawa."
"Dama na mun ga iri a gidan ku ne kuma muna so."
Dariya suka yi suka a haba ai an zama 蓷aya.
Wanda ya yi maganar da farko ne dai ya 茩ara cewa " tunda sun fahimci juna ai ina ganin ba sai mun saka wani lokaci me tsayi ba."
" Ya kamata ace anyi duk wani abu da za'a yi a wuce wurin."
茒ayan cousin 蓷in dad ne ya ce " ai ina ganin sai mu saka sati biyu."
" Don ma kar su iyayen nasu mata suga anyi musu ba dai dai ba da sai na ce tunda kun zo bai kamata ku koma haka ba da sai an 蓷aura auren kawai."
Gaba 蓷aya suka amince da haka.
Bayan duk sun amince 蓷aya daga cikin su ya ce " ina ganin ai sai muyi sallah tunda naga lokaci ya yi."
Ban蓷akin da ke parlourn ba茩i suka rin茩a shiga da 蓷aya da 蓷aya suna yin alwala.
Bayan duk sun gama alwalar suka ha蓷a jam'i suka yi sallah.
Bayan sun idar da sallar ne dad ya ce " ai ina ganin sai mu ci abinci."
Flasks 蓷in abincin aka fara bu蓷ewa kowa ya yi serving 蓷in kanshi abinda zai ci.
Suna cin abincin suna hira har suka gama.
茦anin Abbah su Sadeeq ne ya ce a 蓷an yi mashi uzuri zai yi waya.
Gefe ya koma ya kira baban su Sadeeq bayan ya 蓷aga ya ce " yaya gashi gashi abinda ake ciki,ya sanar da shi abinda suka yanke."
Abbah da ke zaune tare da matanshi biyu ya ce " Masha Allah abu ya yi kyau ai ina ganin sai kuntambaye su, su yanke sadaki ko?"
" Toh" ya amsa shi sannan ya kashe wayar ya dawo wurin zaman shi ya zauna.
Bayan ya zauna ya ce " ina ganin sai a yanke sadakin da zamu bayar ko?"
Dad ne ya ce " ina ganin ku bada dubu 蓷ari biyar kawai."
茒aya a cikin su ne ya ce " haba 蓷ari biyar ai ta yi ka蓷an."
Murmushi dad ya yi ya ce " ba yawan ake bu茩ata ba albarkar muke so."
Jin abinda ya fa蓷a yasa duk suka amince 蓷aya a cikin su ya ce " a bamu account kawai sai mu saka."
Cousin 蓷in dad ne ya ce " a barshi kawai ranar sai a zo da su kamar hakan zai fi ko?"
Sai duk suka yi na'am da abinda ya fa蓷a.
Miqewa suka yi suka ce " bari mu toh mu koma."
Suma duk miqewa suka yi don yi musu rakiya.
Dad ne ya 蓷aga waya ya kira mom ya ce ga ba茩i nan za su tafi.
Yan mintuna ka蓷an sai ga aunty Naja tare da Karima sun fito ni茩i ni茩i da ledojin snacks 蓷in da aka yi packaging.
A 蓷aya daga cikin motocin da suka zo da shi aka saka musu.
Bayan sun tafi abokin dad ya ce " mu shiga mu gaisa da Hajiya kafin mu wuce ko?"
Da 茩yar ta iya har ha蓷o kalaman na ta ta fara basu labarin da ta bawa Momma har ma ta 茩ara da irin zugar da shema'u ta rin茩a yi mata akan ta rin茩a musgunawa Ayaanah.
Da irin ri茩on da ta yi wa Ayanaah.
Tunda ta fara magana HAYDAR ya ji kanshi ya na sara masa, innalillahi wa'inna ilaihi raji'un ya yi ta maimaitawa a cikin ran shi.
Tana gama basu labarin ta ri茩e 茩afafun Mamy tana kuka kamar ranta zai fita ta ce " don Allah Mamy ki yafe man,ki cewa HAYDAR shima ya yafe man."
" Wallahi na yi nadamar abinda na aikata,kuma ba da son raina na aikata hakan ba."
" Don Allah Mamy ku yafe man."
Tsabar shock 蓷in da Mamy ta shiga kasa ko 茩wa茩waran motsi ta yi.
Amma kuma Safiyyah ta bata tausayi matu茩a.
Kana kallon yadda take kukan kasan daga 茩asan zuciyarta ya ke fitowa.
Ga kuma nadama nan sosai akan fuskarta.
Zannur kam bai wani yi mamaki ba saboda shi ke tare da HAYDAR,yafi kuma kowa sanin halin shi.
Dama ya da蓷e yana zargin hakan,don wasu abubuwan idan ya yi kamar ba HAYDAR 蓷in da ya sani ba.
Amma kuma duk da abinda ta aikata ta bashi tausayi sosai.
Saboda yadda take kuka take neman yafiya, gashi dama 茩awa ce ta kaita ta baro ta.
Hannunta Mamy ta ri茩o ta zaunar da ita gefenta ta ce " ya isa haka.
" Dena kukan kinji Safiyyah, Alhamdulillah tunda har kin fahimci kin ba dai dai ba har kike neman a yafe maki."
" Dukkan mu da kike gani masu laifi ne, kowa yana da nashi kalar zunubin, amma ba kowa ne kamar ki ba."
" Ba kowa bane zai aikata laifin ya gane ya yi laifin ya yi nadama ya kuma nemi yafiya wurin wanda ya yi wa ba dai dai 蓷in ba."
" Ki gode wa Allah zuciyar ki mai kyau ce da har kika kasa 蓳oye laifin da daga ke sai mahaliccinki kuka sani."
" kika za蓳i ki fa蓷a kowa yaji saboda ayi miki afuwa."
" Ni kam na yafe maki Safiyyah,kuma ni dama duk iya zaman da kuka yi da ALIYU baki ta蓳a yi man wani abu da naji baki kyauta man ba."
" Amma shi dai ALIYU a yanzu nasan ba zaki ta蓳a samun sassauci daga gare shi ba."
" Saboda a yanzu na tabbata ranshi a bace yake."
" Amma na yi miki al茩awari zai yafe miki kinji."
" Abu 蓷aya nake so kiyi min al茩awari akai."
Saurin gya蓷a mata kai Safiyyah ta yi ta ce " na miki al茩awari Mamy."
" Yawwa,ina son don Allah kar ki 茩ara kusantar hanyar sa蓳on Allah."
Da sauri ta 茩ara gya蓷a mata kai ta ce " wallahi na yi miki al茩awari Mamy ba zan 茩ara kusantar duk inda na san ana sa蓳on Allah ba."
Addah Fatima da Hamma Khaleel sun yi matu茩ar mamakin abinda Mamy ta yi.
Don sun yi zaton zata yi hayaniya sosai.
Amma sai suka ga ba haka ba,ita abinda take so ma shine kar Safiyyah ta 茩ara kusantar aikata wani zububin.
Duk sai suka ji sun ji kunya kuma sun 茩ara ganin girman matar sosai.
Su a matsayin su na 始yan uwanta su ya kamata a ce sun yi 茩o茩arin ta nesanta da aikata duk wani kalar zunubi.
Amma su abinda suke gani shine ta 蓳ata musu suna kuma ta ci amanar tarbiyar da aka yi mata.
Momma ma duk sai taji kunya ta rufe ta abinda ta kasa yi ga wata ta yi.
Mamy ta kalli Momma ta ce " hajiya wannan laifin ba iya Safiyyah ba ce ke da laifi, kema kina da naki contribution 蓷in da kika bada."
" Ya kamata a ce a matsayin ki na uwa,kin san duk wani shige da fice na 始ya始yan ki."
" Ko da kuwa basa tare da ke, ya kamata a ce duk wani motsin su kin sani."
" Da irin mutanen da suke mu'amala da su."
" Kinga 始ya mace tarbiyarta ta fi ta 蓷a namiji sau茩i, amma kuma ita tana da rauni."
" cikin 始yan mintuna da basu wuce goma ba za'a iya lalata miki tarbiyar da kika shekara ashirin kina yi."
" Shiyasa ya kamata mu iyaye muyi iya 茩o茩arin mu wurin basu tarbiya."
" Ba kuma zamu na蓷e hannu bane mu ce mun yarda da su ba, saboda mu muka yi musu tarbiya, a'a sai muna bibiyar su muna ganin abinda suke yi."
" Tabbas ko da laifin Safiyyah kema kina da naki."
" Allah ya bamu ikon gyarawa."
Gaba 蓷aya jikin su ya yi sanyi suka ce ameen.
HAYDAR da zuciyar shi ta ke ta tafarfasa ya kalli Mamy ya ce " Mamy ki tambayeta inda ta kai min 始ya."
Kallon safiyyah Mamy ta yi tana jiran amsa.
Wurga ido ta fara saboda ita yanzu ko za'a sa mata wu茩a bata son inda Ayaanah ta ke ba.
Zannur da ya kula da irin yadda jikin HAYDAR ke 蓳ari ya sa ya ri茩e hannunshi yana patting 蓷in shi a hankali.