NADAMAR DA NA YI

Nadama page 11

by @mrsomar

  NADAMAR DA NA YI馃檰馃徏

  

            

Fatima Isah

Edit.....2026

Love story 2015馃グ

               PAGE 11

RANA BATA 茦ARYA

Rana bata 茩arya sai dai uwar 蓷iya taji kunya. Inji masu iya magana.

A yau juma'a 12 ga watan mayu 2015 aka 蓷aura auran Fatima da Faruok akan sadaki mafi saukin gaske dubu 蓷ari biyu, duk jama'ar garin Yola sun shaida wannan 蓷aurin auran 'yan gata ne dan tunda Alhaji Bashir Muhammad Lamido ke aurar da yara ba'a ta蓳a tara jama'ar da aka tara ba, jama'a sun shaida auran 'yan gata ake dan sunci sunsha mai tafiya dashi gida ma ya tafi.

Tunda aka 蓷aura auran Fatima hankalinta ya sake tashi ta tabbatar da yau ta zama matar Faruok ko tana so ko bata so, tayi kuka har ta godewa Allah.

Mom Hafsat ce zaune a makeken parlourn ta ita da zuri'ar ta sai maida yanda akai suke ko wace na fa蓷in albarkacin bakinta aunty Aisha ce ta gyara zama ta fara magana cikin 茩wanciyar hankali da natsuwa ta ce.

"Amma ni Mom a tunanina banga abin damuwa ba, akan Faruok ya auri Fatima ai da Fatima da Hafsat ni a tunanina duk 蓷aya ne to meye abin damuwa da abinda Allah ya tsara.."

Wata irin harara Mom ta watsa mata ta ce.

"Da Allah rufe min baki mutuniyar banza wanda bata kishin 'yan uwanta, wallahi yarinyar nan ban san gidan uban da ta gaji wannan halin ba?"

"To Mom dama ita taya zata damu tunda tana can gidanta zaune hankalinta 茩wance ta tada kai da naira ta tashi a naira ai mugara ta dinga yi mana bakin ciki."

Cewar aunty Zee kenan murmushi takaici Aunty Aisha tayi sannan ta ce.

"Yanzu Zainab nike maku bakin ciki? duk na rasa wa蓷anda zanma bakin ciki sai ku? ni gaskiya nake fa蓷a maku saboda ina guje maku ranar NADAMA."

"Wallahi aunty Aisha gara ki dinga fa蓷a masu gaskiya dan abinda suke basa 茩yautaw..."

Kafin Minal ta rufe baki taji saukar mari a kuncinta Aunty Saratu ta taso tana fa蓷in.

"Yauwa Zee 茩arawa yar iska gobe ma idan manya na magana ta kuma sako masu wannan dan iskan bakin nata, banza yarinya wa蓷anda basa kishin mahaifiyarsu ni har akwai ranar da zanso kishiyar uwata shiyasa a kullum nake juya mijina yanda nake so dama kada wata rana yayi tunanin yi min kishiya."

Fuska Aunty Aisha ta 蓳ata kamar zatayi kuka ta dubi 'yar uwar tata mai maganar ta ce.

"Wallahi Saratu kiji tsoron Allah ki sani wannan duniyar ba a cikinta zamu dawama ba, to meye da kishiyar ai ni a tunanina kishiya 'yar uwa ce ni kam ko yau baban Teema ya ce zai 茩ara aure wallahi hankalina kwance kuma na goya masa baya."

"Da Allah aunty Aisha mun gaji da jin wannan wa'azin nake idan baki bin bayan Mom to zaki iya tashi ki koma 蓷akin masoyar taki haba ni ban ta蓳a ganin matar da bata kishin mahaifiyarta ba sai ke."

  "Naji Jamila zan tashi amma ku zauna da kyau kuyi tunanin maganata dan ina guje maku ranar NADAMA ga wanda aka zalunt.."

Bata ida rufe bakinta ba ta dinga jin saukar mari a fuskarta. Daka  kalli fuskar Mom Hafsat zaka tabbatar da ranta ya 蓳ace sosai, irin yanda ta dinga zabgawa Aunty Aisha mari.

Murmushi aunty Aisha tayi ta goge hawayen da zasu sauka a fuskarta ta mike tsaye ta ce.

"Mom Allah ya huci zuciyarki wallahi ban san wannan maganar zata 蓳ata maki rai ba."

Tana rufe baki bata tsaya jin abinda mahaifiyar tata zata fa蓷a ba da sauran 'yan uwanta kawai ta fita da sauri, tsoki suka yi gabaki 蓷ayansu Hafsat ta ce.

"Ni wallahi wannan Aunty Aisha haushi take bani sai kace ba Mom ta haifeta ba.

Dakaje gidanta zata cikaka da wa'azin 茩arya."

"Da Allah 茩yaleta munafukar banza ni wallahi ita da wannan 蓷ayar munakufar tsoran magana nake gabansu."

"Kema kin fa蓷a Zee ai wallahi ku 茩wantar da hankalinku auran nan bazaije ko ina ba zai mutu muris."

Cewar aunty Saratu da alama Saratu duk tafuso rashin kunya da fitsara.

Bayan fitar Aisha direct 蓷akin Mom Fatima ta nufa 蓷akin cike yake da jama'a shiyasa tayi baya ta nufi 蓷akin Fatima, 茩wance take tana aikinta data saba watau kuka 'yan mata ne biyu kusa da ita da alama 茩awayenta ne amma 蓷ayar tayi kama da Pendo Ummi sosai.

A hankali Aunty Aisha ta isa wajansu ta 蓷aga fuskar Fatima tana kallo murmushi Aunty Aisha ta sauke kafin ta koma kan gado ta zauna 'yan mata sukayi sauri gaida ita cikin fara'a ta amsa masu.

Hannuwanta duka biyun tasa ta 蓷ago fuskar Fatima da idanunta sukayi kamar na mujiya sunyi jajir gashi duk sun kunbura kai aunty Aisha ta girgiza ta ce.

"Ya salam Fatima yanzu abin naki har yakai haka gaskiya Fatima bakiyiwa kanki adalci ba kuma bakiyiwa iyayenmu ba, meye a auran Faruok da har kike nuna mashi tsana kai tsaye haba Fatima anya?"

"Hmm Aunty Aisha kenan bazaki ta蓳a ganewa ba, tunda ke ba auran dole akayi maki ba auran so da kauna kikayi ni kam da za'ayiwa na dole ai dole nayi kuka."

Aunty Aisha zama ta gyara cike da tausayin 'yar uwar tata ta ce.

"Fatima na fahimce yanda kikeji amma hakuri zakiyi kiyi biyayya ga mijinki da kuma iyayenki sai kiga komi ya wuce kamar ba'a yiba nasan yanda so yake amma ki daure zuciyar ki dan samawa iyayenmu farin cikin ruhinsu, Fatima duk mai sonki shawarar da zai iya baki kenan na tabbata idan kika zauna da Faruok lafiya zakiyi sa'ar miji fiye da sauran mata, amma fa idan kin 茩wantar da hankalinki."

Tashi Fatima tayi daga jikin aunty Aisha ta koma ta jingina da kan bed ta lumshe idanunwanta dake ta faman zubar da ruwa ta ce.

"Aunty Aisha ina ta 茩okarin cire son Musaddik a zuciyata amma na kasa ban ta蓳a tunanin ina mashi irin wannan son ba sai yanzu bansan lokacin da nayi zurfi cikin sonshi ba sai yanzu, aunty Aisha wallahi zuciyata na fa蓷a min ina shiga gidan yaya Faruok da gawata za'a fit.."

Bata ida ba Aunty Aisha tayi saurin rufe mata baki da hannunta tana fad'in.

"Don't say that Fatima.

Kefa musulma ce kuma ansan musulmi da tawakali kada ki zama mai irin halin Khausar mana a cikin ( son zuciya)"

"Hmm ai Aisha Fatima bazata ta蓳a jin abinda ake fad'a mata ba, domin soyayya ta riga ta rufe mata ido bata kallon kowa a gabanta sai wanda tasa a zuciyarta."

Murmushi Aisha ta kuma saukewa a duk lokacin da tayi murmushi sai fuskarta ta 茩ara haskawa, tana fara'a ta ce.

"Sannu da zuwa Pendo Ummi."

"Yauwa Aisha."

Pendo Ummi itama ta isa daidai inda aunty Aisha take ta zauna takai dubanta ga yan matan dake zaune a 蓷akin ta ce.

"Kun kafe mutane da ido kuna kallo, amma kun gagara fa蓷awa 茩awarku gaskiya."

Murmushi mai kama da Pendo Ummi ta yi ta ce.

"Mom kema ai kinsan ina fa蓷awa Fatima gaskiya wallahi duk bayan nabar  茩asar nan ne komi ya lalace."

"To ai Ikram duk mai son Fatima yanzu ya fa蓷a mata gaskiya idan tayiwa kanta fa蓷a ita taso, dan haka kizo mahaifinki nason ganinki."

Hannunta Pendo Ummi ta kama tasaka mata hijab suka fita Fatima ta zama abin tausayi a wajan Aunty Aisha tana tausaya mata.

Haka ta kamata har suka isa 蓳angaran Dad bayan sun gaisa da Dad ta ajeta tafita abinta.

Dad yayi gyaran murya sannan ya fara magana cikin dattako da manyantaka.

"Alhamdulillahi Fatima yau dai kin zama matar Faruok lakadan ba ajalan ba, na cika wannan alkawarin dana daukarwa kaina Allah ya cika min burina Fatima dan Allah dan sonki  da Annabinmu Fatima ki zauna da mijinki lafiya kiyi masa biyayya kiba mara 蓷a kunya Fatima idan kikayi min haka zan zama mai alfahari dake.

Fatima gam Allah a joda jam be gorko ma,to a wadi ninnon a timmini am kodume ,miyidi mi laruma nder seyo kanjum wadi mi hautima be Faruok.

Wallahi Fatima duk ranar da kika kashe auranki da Faruok daga ranar babu ni babu ke, Faruok 蓷an 蓷an uwana ne kuma amanata ne, dan haka ba zanso abinda zai cutar dashi ba.

Sannan ga wannan ka 蓷an daga cikin 茩yautar da nayi maki kenan Allah ya baku zaman lafiya, ki tashi kije ki 蓷auki duk wani abinda ya kamata ki 蓷auka idan anjima nida kaina zan kaiki 蓷akinki kamar yanda na saba idan yaso duk mai zuwa yaje daga baya tashi kije Allah yayi maki albarka."

Tunda yake magana Fatima ke fitar da 茩walla zuciya ta na fa蓷a mata inama zata iya cire son Musaddik a zuciyata da tayiwa iyayenta biyayya...

Kash wallahi naso page 蓷in yafi haka amma kuyi hakuri.馃榾馃榾馃榾