NADAMAR DA NA YIFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

NADAMAR DA NA YI

  • 1views
  • 18chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Suna Fatima Isa Ni marubuciya ce kuma har kasuwa ina sha'awa karatun littattafan Hausa shi yasa na zama daya daga cikin marubuta yanar gizo da ake taka rawar gani dasu. Ku kasance dani Ni kuma zan cigaba da nishadatar daku haɗi da fadakarwa

More from @mrsomar

Sample · NADAMA page 1

     NADAMAR DA NA YI 🙆🏼                     Fatima Isa                Sabon Edit..2026               Littafin kyauta (Free book) Love story 2016😍                PAGE 1Da sunan Allah mai Rahama mai jinƙai ina godiya ga Allah subhanahu wata'ala Allah ka sa yanda na fara rubuta littafin nan lafiya, na gama shi lafiya amin.                GARGAD'I  Wannan littafin nawa ƘirƘirarre ne banyi shi dan cikin fuska  wani ko wata ba na yishine dan ilimantarwa haɗi da nishadantarwa, ban yarda wani ko wata su ɗauki koda kalma ɗaya daga cikinshi da niyyar su juya min littafi ba, in ba tare da izinina ba, duk wanda yayi haka to ban yafe ba.                                  *********Parlour ne na gani na faɗa wanda ya ke ɗauke da lautsa_lautsan kujeru, ƙayatuwar parlourn kawai zai tabbatar maka da gidan wani attajirin mai kuɗi ne. Parlourn tsit yake baka jin motsin komi sai sautin kuka ƙasa_ƙasa. Zaune yake akan kujera ya ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya, yayinda fuskarsa na kan wadda taketa faman kuka kanta a ƙasa yake sai dai hawaye kawai dake sauka akan hannayen ta. Ƙafarshi ya sauke ƙasa ya gyara zamanshi kafin ya sauke ajiyar zuciya ya ce.  "Fatima kada kiga ina maki faɗa kiyi tunanin kamar bana sonki ne a'a ina maki faɗa ne kawai dan irin son da nake maki, nasan bazaki gane hakan ba sai bayan ba raina, ni ina son na gina maki rayuwa mai inganci, kada ki manta ke ɗaya mahaifiyarki ta haifa, shiyasa na zaɓa maki miji da kaina, saboda na tabbata Faruq yaron kirki ne. Fatima a matsayina na mahaifinki ki ɗaure ki amshi Faruq a matsayin mijin auranki, idan kika yi  min haka kin gama min komi a rayuwa please."A hankali ta ɗago jajayin idannunta ta dubi mahaifin nata da duk hankalinshi na kanta cikin muryar kuka ta ce."Dad I know kana sona fiye da tunanina but Dad bani da burin da nakeso irin na k'yautata maka...Amma sai dai hakan ba mai yuwa ba ne, bazan iya hana abinda zuciyata ke so ba rabani da Musaddik tamkar rabani da rayuwata ne Allah na gani bazan iya auran Yaya Far....."  Marin da ya wanka matane ya sa ta haɗe sauran maganar da ke bakin ta. Tashi tsaye ta yi cikin zabura, da tsoron ganin fuskar mahaifin nata ta sauya lokaci ɗaya.  "Thanks Fatima da irin sakayar da kika nuna min a matsayina na mahaifinki wanda nasha wahalar tarbiyarta dake tun bakisan abinda duniya ke ciki ba, na gina maki rayuwa da har ta kaiki ga ganin wadda kike so har kike masayar yawu dani yau Fatima. To bari kiji da kyau Fatima no one can st...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters18
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play