Chapter 1
by @reeeyarh
TA SILAR KA 1&10
*_DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI INA GABATAR MUKU DA LITAFINA MAI SUNA TA SILAR KA
*_By ummulkhairi murtala (reeeyarh)_*
*_ zaku iya following Instagram page dina ko ku turo mini dm ta WhatsApp ta wannan number ***
Ko kuyi following page dina a Arewabooks Reeeyarh or wattpad Reeeyarh.
*_Ina fatan yadda na fara lafiya, Allah yasa na gama lafiya 🙏🏻🙏🏻_*
MARUBUCIYAR
*RAYUWAR DU’A*
*BLIND LOVE *
*ABLAH*
*_BISMILLAHI RAHAMANI RAHIM*_
Page 1
Ayra baza ki fada mini ba waya miki ciki, shiru tayi yace who the fuck own this yana nuna cikin ta, kuka take sosai tana girgiza mishi kai tace papa I’m sorry but I can’t say it, jiri ne ya dauke shi yayi kokarin faduwa da sauri tayi kanshi yayi saurin daga mata hannun.
Zama yayi yana zubar da hawayen masu zafin gaske a hankali ya furta mena miki ayra mai yasa zaki saka mini da haka nawa kike ayra you’re just 20 ayra, ayra na raine ki tun kina karama na baki tarbiya ayra maiye ban miki ba banyi aure ba duk dan na kula daku arya mai yasa ita yayar ki bata saka mini da wannan ba mai yasa ayra kuka yaci karfin shi duk da English yake magana.
Yarinyar daya kira da ayra wace su biyu ne a palon ce taje ta durkusa gaban shi tana kuka sosai tace papa forgive me please please papa i don’t know this will happen papa i try to tell you when it happens but I’m afraid I’m afraid papa and i can’t tell you who owns the pregnancy.
No ayra you have to please ayra tell me kai take girgiza mishi ya zuciya yace than live my house ayra I can’t sat with you da wannan abun kunyar i can’t just live my house, papa i said get out ya nuna mata hanyar fita daga palon, tashi tayi a hankali ta fita daga palon.
Compound din gidan ta kalla wanda a kalla masu aikin gidan sunyi 50 gida ne babba ga uban sojoji duk da bashi bane first gate ba kana ganin gidan kasan mamallakin shi ba karamin mai kudi bane duk da ba shine first gate ba amma akoi fili sosai a compound din gidan ga masu aiki nata kai kawo.
A hankali ta taka har zuwa wani part din da bashi da nisa da wancan wanda da alama mallakin baban ta ne tunda ta fara tafiya gaida ta ake wani central palo ta shiga babu kowa kai tv dake aiki ga wani sanyi ac amma kota kota bata jin sanyin dake rasa jikin ta, baban palo ne tsarare wanda gaba daya komai na ciki fari ne fasss yake a gare.
Wani corridor ta nufa inda ya sada ta da wani hamshakin palon wanda kyawun shi bazai rubutu ba ana ta huce wata matata kalar bene ta huce sama nan ma wani palon ne mai zaman kanshi wani corridor ta shiga ana ta shiga wani daki da kana ganin shi kasan ai mallakin shi yarinya ce.
A hankali ta shiga ta fara karewa dakin kallo kafin ta huce cloth set ta fara fuddo kayan ta tana jerawa a akoti harta gama sannan ta shirya cikin wando pilazo da riga gaban mirror taje ta tsaya ( ya Allah kyau iya kyau Allah ya bata tara ce tass kamar wata yar India ga gashi ta daya sauko har gadon bayan ta rigar bata wani kama ta ba amma her boons sun nuna duk da ayra ba wata babba bace ga hips iya hips, dan kwali ta daura ta rufe gashi haka ta fita without veil).
Nan aka fitar mata da kayan ta aka saka cikin wata mota, ita kuma ta huce part din data fitoh dazu amma babu kowa ciki dan haka tayi hanyar wani corridor a palon taga wannan mutumin na dazu.
A hankali taje ta durkusa gaban shi tace papa I’m living amma dan Allah kana mini adua please papa kana mini adua duk inda naje na kasan ce cikin koshi lafiya da kariyar ubangiji papa ka yafe mini and dan Allah papa kar ka fadawa yaya abinda nayi just tell her ka tashi da safe ka rasa ni papa kuma karka fadawa kowa i don’t want you to be embarrassed by people duk da turanci take maganar.
Sosai kuka yaci karfin ta, shiko mutumin bama ya gane mai take cewa hannun ta ya kama ya shiga wani daki da ita dakin kudine jere cikin wardrobe yace dauki i have already make up your passport ki tafi ayra i will be there soon.
Kallan shi tayi kawai tace papa baza ka fadawa yaya ba ko a shagobe tayi maganar, murmushi yayi yace i will not baby just live kinji zanzo uk soon as that time you are okay, murmushi tayi kawai ta fice bayan ya cika mata jaka da dollar.
Haka ta fice tana juye juye tanawa gidan nasu kallo kulurla haka ta shiga motar ya kaita airport shiga tayi kamar ta tafi saida ta tabbata zugar sojojin da suka kawo ta sun huce sannan ta fitoh ta tsayar ta taxi tace ya kaita tasha haka ya kaita tashar dake garin abuja tana shiga mutane sai tambayar ta suke wana gari wana gari.
Ji tayi wani yace oyo kallan shi tayi tana son maimai ta inda ya fada amma ta kasa wani ne ya kalle ya kalli inda take kallo dan haka yace oy kai ta daga mishi nan ya karbi kayan nata ya kaita har mota cikin kudin da papa ya bata ta dauko dollar daya ta mika mishi da yake abuja yake duk sunsan meye dollar dan haka ya amsa yana mata godiya.
Tana shiga a gefen wata mata ta zauna wani irin jiri take ji dan tunda ta tashi a rayuwar ta bata taba zuwa wanri daya danganci mutane haka ba gashi some basu da tsafta amma Allah daya taimake ta sai ta samu gefen wata baiwar Allah datijuwa matar na kokarin mata hausa ita ba wani hausa ceta rasa ta ba dan haka sai ta mata English.
Matar da yake yar garin oyo ce wani kwoye mai sunan () nan take tambayar ta ina zata je a oyo tace itama bata sani ba, matar tace toh mai zai kaita oya duk da turanci take maganar, tace idan sunje zata fada mata amma dan Allah ta bata wurin zama, amma yar nan ina tsoron halin dan adam, trust me mah i will never hurt you i promise you that idon ta ya ciko da kwolla.
Tafiyar awanni ne ya kai su oya nan suka samu wata motar ta shigar dasu kwauyen da karancin mutane ke zaune ciki, tunda ta shiga kwauyen kowa kallan ta yake dan kana ganin ta zaka gane yar gata ce dan su kallan ba yar kasar suke mata ba.
Wani tsohon gida ne ginin kasa ne kallan gidan tayi ita kanta idan tace zata iya zama tayi karya dan haka tace wa matar ko zasu samu wani gidan nan kusa tayi hakuri amma bata ta iya zama nan ba, kallan ta tayi tace karki damu yarinyar dama daga ganin ki baza ki iya ba but duka kwayen haka yake.
Samu tayi ta zauna kan wata tsohuwar kujera nan matar tace ita tun kafin ayi nisa tana son sanin wace ita dan haka ta fara bawa matar labari ta, ita dai haifafiyar India ce amma iyayen ta yan nigeria ne acan tayi rayuwa tun tana karama kuma bata taba zuwa ba gashi bata san kowa nata ba.
Haka suna rayuwa da iyayen ta ranar suka ce mata zasu zo nigeria amma tunda ita tana shekarat karshe a university idan ta gama sai su zo tare a wannan tafiyar ne sukai accident jirgin ya kone kowa ya mutu haka tasha kukan ta gashi babu wanda ta sani sunan garin su kadai ta sani dan haka tana gama karatun ta ta saida komai ta dawo dan ta nemo dangin ta gashi she’s pregnant.
Matar taji tausayin ta sosai dan haka ta cewa matar ko zasu samu a musu sabon gini susa komai na zamani, matar tace ai ita bata da kudi yanzu ma data ganta daga gidan danta take amma matar shi ta hana shi mata komai dan haka tace gara ta dawo gidan ta tayi zaman ta.
Nan tace ita tana da kudi indai zasu samu mai aikin ayi kawai kuma tana so matar ta dauke ta kamar yarta please, haka kuwa akai cikin kan kanin lokaci aka gara gidan matar da gidan mai garin garin, a sati daya.
Haka ta fara sabuwar rayuwa a garin da babu wanda ya santa babu wanda ta sani gashi ta fara sabawa dasu ga cikin gikin ta ya fara bata wahala watan ta buyu a garin duk babu wanda bai Santa ba gashi tana fita ta koyawa yaran garin kara tu tunda suna jin turanci abun bazai nata wahala ba.
PAPA PALACE
Tun ranar da ayra ta tafi papa ya kasa zaune kullun sukai waya da yaya sister ayra sai yace ai ta koma uk idan ta tambaye shi dalili sai yace ai dama ita ta zabi dawo wa toh yanzu ta canza ra’ayi ta koma, tace mishi idan ta kira bata samun ta yace ai is normal kinsan halin ta ai dama bata damu da wata waya ba.
Haka yana cika wata daya yayi biza domin binta ya huce uk, amma babu ita babu labarin ta daya tambayi ma aikata na gidan suka ce bata zo ba, sosai ya rikice gashi ba’a samun ta a waya.
Cikin kan kanin lokaci papa ya fara fita hayyacin shi gashi baisan yadda zaiyi ba iya sanin shi mutun daya ne zai taimake shi gashi baya kasar kuma koda zai kira shi bazai same shi ba, dan wayar shi bata shiga.
JEJIN SAMBISA
Cikin sanyi safiya mai busawa iska ba busa wa bishiyu na kadawa,Gudu yake kamar zakin da yaga abun farau ta cikin kayan sojoji kana ganin shi kasan irin karfafan mutanan nan ne wanda sunsha horo bana wasa ba, bundigar shi ya harba aiko a saiti ta harbi wani rikeken danta adda, ta gefen hagun shi akai wani harbin amma bai shiga jikin shi ba ya dai safi hannun nashi dan yayi jini sosai.
Bai bi ta kan harbin ba ya juya ya harbi wanda ya harbe shi sauran duk suka gudu da sauri tan bayan shi suka kara so wurin da sauri suna kokarin rike inda yaji ciwo, wani kallo yayi musu wanda gaba dayan su suka sha jinin jikin su suka wani sara mishi sorry sir.
Follow the rest kawai yace ya juya abinshi ya koma cikin barik din tasu inda na ga wata nurse ta karaso da sauri dan ta duba shi itama kallan ya mata haka ta jere mishi komai ta huce ta fita.
A hankali ya kara cire rigar jikin shi yana kokarin gara ciwon da kanshi (Masha Allah Allah yayi sura anan kana ganin shi kasan asalin soja ne wanda yasha horo mai karfafan jiki).
Koda ya gama wanka yayi sannan ya shirya cikin wasu kayan suma dai duk na sojojin ne ya fitoh duk inda ya dosa sara mishi ake dan haka direct wurin mutanen da aka kama duk da an musu magani da kar suke iya motsi.
Bindigar captain eron ya amsa ya huce gadon farko cikin tsawa yace a ina sansanin ku yake, shugaban wurin ne yazo wanda daga shi sai gener yace gener stop this please ka bari abu abin a Sannu, ko kallo inda yake baiba soboda taurin kai irin nashi duk da cewa agon shi ke mishi magana.
Bakin bundigar yasa a bakin shi yace ina kuke buya ya danna kunamar da sauri mutun ya buga hannun shi alamar zai fada sannan ya cire bindigar nan yace ya mishi alkawari zai kai su inda suke amma dan Allah karsu kashe shi dan haka ya juya yace captain eron ya dau baya nin shi ya fice.
Saida suka fita yacewa ogan nashi yayi hakuri abinda ya mishi murmushi yayi yace babu komai it’s okay ya hanun naka, Alhamdulillah sir, good kana kulawa Ahmad kaji, don’t worry sir ai aikin yazo karshe soon zamu huce gida, ummm gaskiyya ne muje gida nayi retire na baka kujerar ba.
Sir please ka daina wannan maganar banson ta nafi jin dadin aiki da kai, no Ahmad aiki a matsayin ka na sugaba yafi kaine zaka iya kula mana da kasar nan yadda ya dace, kallan shi yace kamar dai kai kenan.
Ummm nidai yanzu ka kula da hanun nan sosai please kar wani abu ya same shi, in sha Allah, good get well soon ya buga kafadar shi ya huce wani wurin.
A kwana daya suka kama shigaban yan bindigar dan haka abinda ya kawo su ya kare aiko suna komawa gida iyayen shi ya fara zuwa they why all surprise gida ne iya gida a garin abuja tun daga first gate ma’aikata ke gaida shi harya shiga ciki.
Central palon ya shiga babu kowa ciki dan haka yayi dayan palon nan ya tarar da wata mata datijiwa a kalla zatai 52 years, sai wata yarinya da baza ta huce 20 years ba zaune gefen.
Har kasa ya tsugunna ya gaida matar ta amsa tana tambayar shi ya aikin yace aiki Alhamdulillah komai ya kammala sun kama duk mutanen da suka je nema, masha Allah yarinyar dake gefen matar ce ta gaida shi ya amsa cikin sanyi yace mama bara naje gida, murmushi tayi tace good Allah maka albarka, Ameen mama na ya mike ya huce.
Direct maitama ya huce dan ya domin zuwa gidan shi tun daga bakin layin sojoji ne sosai kaff layin gida hudu ne tun daga nesa yake kallan wani gida mutun sai yayi tunanin nane gidan nashi amma ba haka bane.
Koda ya shiga nashi gidan sosai matar shi mai suna safeera ta tarbe shi duk da ta san da dawowar shi bai amma tayi farin ciki sosai haka tayi ta nan da nan dashi bai fita ba sai lokaci magriba, koda yaje masallaci yayi ta baza ido kome yake nema.
Haka aka idar da sallah ya fice direct gidan dazu da yake kallo ya huce tun kafin ya shiga aka ce mishi masu gidan basu nan dan haka ya koma gidan shi bai wani damu ba sosai.
Satin shi daya a garin aka mishi karin girma a yanzu shine shugaban amy duk nigeria sosai akai party na taya shi murna.
Ranar tunda ya dawo gida yake tunanin kala kala dan har matar shi ta lura da haka dan haka ta tambaye shi amma bai fada mata ba yana zaune wayar shi tayi kara anan yacewa matar shi tafiyar gaggawa ta kama shi.
PAPA PALACE
Yana zaune duk abin duniya ya ishe shi gashi ya rasa yadda zaiyi neman duniya yayiwa ayra amma ya rasa ta saboda haka bai fiya daukar waya ba dan shi yanzu ya mata rabon da ya rike wayar shi da hannun shi yau kawai yaji yana bukatar fitar da abunda ke ranshi dan bazai iya ba zai iya cutuwa.
Yana amsar wayar yaga miss call kusan 70 a ciki ten na yaya twenty na gener bai karasa duba sauran ba da sauri ya danna kiran gener aiko bugu daya ya dauka ya rasa me zaiyi kawai ya fashe da kuka sosai, banji mai aka ceba kawai dai yace uk.
Ajiye wayar yayi ya zauna abin shi yadda yaga rana haka yaga dare cikin dare around two yaji alamun bude gate din gidan shi kasa zama yayi ya fitoh daga dakin a palo sukai kicibis da gener daya zo kallo daya gener ya mishi yasan yana cikin damuwa.
A hankali yace papa, kai ya fara girgiza mishi yace baba na rayuwa ta bata da amfani shikenan rayuwa ta ta kare baba na bazan iya rayuwa babu baby ba wata irin faduwar gaba gener yaji wanda saura kadan ya fadi kasa.
Karasowa yayi ya rungumai papa yace papa don’t take it easy please papa sau nawa zan fada maka when ayra is sick ka daina daukar abin da zafi please papa it’s not good for your health, babana inda ayra na nan ai babu abinda zaisa nayi kuka haka banana bansan inda ayra take ba basan inda ta tafi ba babana.
Da sauri ya saki papa yace what no papa baka duba da kyau ba let me check da kyau, two mounts kenan ayra bata nan babana what fuck ban gane ba papa ina ta tafi papa tell me ina tace zata ina ayra zata tafi haka bata gidan husna(yaya).
Bata can babana cause kusan kullun sai husna ta tambaye ni ina ayra no papa they why just pranking you don’t mind them let me call husna su basu da hankali ne, no baba na please don’t call husna wallahi ina da tabbacin ayra bata gidan ta.
Hannun papa ya kama suka zauna yace papa explain everything to me papa ka sani a duhu, goge hawaye shi yayi yace tun sanda ka tafi da one week ayra ta fara rashin lafiya so i don’t have choice daya huce na ware free time na kaita asibiti koda na kaita sai yayi shiru yace I’m sorry baby i can’t hold it myself.
Papa ina jinka, da muka je aka goda ta kasan me result din ya nuna, ayra is pregnant wani tashi yayi yace what papa pregnant innalilahi wa inna ilaihi raju’un papa how can this be possible no it was lied papa i will believe this, hannun shi papa ya janyo yace da gaske babana.
Wasu zafafan hawaye ne suka fara fitowa daga idon gener papa yace a asibiti ban nuna komai ba but da muka zo gida na bita da lallami akan ta fada mini waya mata ciki amma taki fada mini har saida nayi mata fada nan ya fada mishi harya kore ta daya taje hodo kayan ta nayi ta kiran wayar ka dan ayra kai kadai take tsoro a duniyar nan amma abbun ya citira harya dawo.
Nan nace ta taho nan zanzo na same ta domin nasan ta huce as that time amma dana zo ban ganta ba na tambayi masu aiki suka ce ai rabon ta da gidan tun sanda muka tafi tare i get back na tambayi driver ya tabbatar mini da saida suka ga ta tafi suka dawo.
Nan na dawo nace barina barta nasan ba zata huce one month ba zata dawo amma har yau ayra bata dawo ba bansan da wana ido zan fiskaci duniya ba bansan mezan cewa husna ba ban sani ba babana.
Gener da tunda ya fara hawaye babu abinda yake ambatawa a zuciyar shi kamar astagafirullah wa atubu ilaik ya Allah ka yafe mini innalillahi wa inna illahi raju’un.
A hankali ya dago da jajayen idanun shi yace papa ka yafe mini ya sauko kasa ya rike kafar shi yace ka yafe mini papa ka yafe mini papa ko wana irin hukunci zaka mini I’m ready for that papa, bafa kai nace kana da ciki ba babana, kanshi ya daura kan cinyar papa yace cikin jikin ayra kamar a jiki na yake tunda nine silar papa ni na sai ya kasa karasawa domin maganar ta Mishi nauhi.
No babana no karka cuci kanka ni nasan baza ka taba cutar da wani daya dangacin iyalina ba karka karbi laifin daba naka ba babana ni na yarda da kai baza ka mini haka ba, kai gener ke girgiza mishi yana cewa ka yafe mini papa dan Allah papa ka hukun ta ni.
Babana tashi kaje ka kwanta dare yayi jekai bacci zuwa gobe sai musan mafita , bazan iyaba papa bazan iyaba na shiga uku innallilahi na cuce ka na cutar da rayuwa ta papa ka hukun ta ni dan Allah papa duk abinda ya samu ayra nine sila idan wani abu ya same ta bazan yafewa kaina ba.
Gener huce ka shiga ciki you’re not okay now just go and rest, papa aa tashi papa yayi ya kaishi dakin da ya maida shi nashi ya kwantar yace go to bed gobe za muyi magana ya kashe light din ya fice koda yaje dakin salla yayi kafin ya samu ya kwanta bayan yayi asuba.
Gener papa na fita ya tashi kuka yake sosai kukan da rabo yayi irin shi tun rasuwar mahaifin shi ya rasa ina zaisa kanshi me zaiyi yaji dadi a rayuwar nan me yasa hakan zai faru akan su shidai a iya sanin shi sau daya ya taba kwana da ayra shima a bisa tsautsayi.
Yana zaune yana tunanin har lokaci salla yayi sannan ya tashi yayi salla daga nan wani wahalalan bacci yayi gaba dashi bai farka ba sai kusan 11:00 wanka yayi ya shirya ya fitoh palo papa na zaune.
Gaida shi yayi amma tun jiya ya kasa hada ido da papa dan baisan da idon dazai kalle shi ba kasa ya samu ya zauna yace papa na sani ko ita ayra ce tace nina mata ciki baza ka taba yarda ba saboda yardar daka mini amma wallahi papa banyi abinda nayi danna tozarta ka ko wanin ka ba papa.
Papa tunda na tafi harna dawa kullun ayra ce cikin tunanin ban taba tunanin abinda ya faru tsakanina da ayra zai haifar mata da ciki ba yadda na tsara ina dawowa na aure ta dan na rufawa kaina asiri papa wallahi kaddara ce ta fada mana.
Tunda ya fara bayani papa ke kallon shi ko kiftawa dan kanshi ya kulle sosai a hankali yace Ahmad karka ce mini cikin jikin ayra naka ne, wasu hawaye ne masu dumi suka zubo daga idon shi yace nine sila papa ayra bata da laifi and sai ya kasa magana saboda wani zazafan mari da papa ya bashi, bai bari ya dago ba ya kara mishi wani saida ya mishi mari huda kafin yace kai ne sila, kasan wahalar dana sha wajen tarbiyartar da ayra kasan halin dana shiga.