Nadama page 15
by @mrsomar
NADAMAR DA NA YI🙆🏼
Fatima Isah
Edit....2026
Love story 2015🥰
PAGE 15
*******
Wayar ya ƙurawa ido yana kallon sunan data rubuta mashi, shiru ya yi na wani lokaci yana tunanin sunan a hankali ya lumshe idonsa ya ɗan ƙwantar da kansa saman kujera yana nazarin sunan.
Ita dai Habiba tana zaune tana kallonshi, kamar an tsikareshi ya ɗago da kanshi ya kuma danna wayar sunan ya nuna mashi baki ya cije ya girza kai ya ce.
"BZ.. Why? Fatima ki rasa sunan da zaki zaɓa ki saka min a wayarki sai banza.. Fatima ban taɓa tunanin kiyayyar da kike min takai haka ba sai yau na yarda bakya sona amma ban taɓa tunanin har zaki iya ƙirana da banza ba."
Wata irin ajiyar zuciya ya sauke mai ƙarfi kafin ace me launin idanuwansa har sun chanza colour.
Hannu ya ɗaga ya buga kan kujera ya ce.
"No!! Fatima a ko wani lokaci ina hakuri da abubuwan da kike mani. But this time, I won't forgive you for your mistake. Fatima! yau sai na nuna maki ni ba banza bane saina dasa maki abinda bazaki taɓa mantawa dani a rayuwarki."
Kai ya ɗago ya sauke idonsa kan Habiba dake zaune tana sauraron abinda yake faɗi, fuska babu annuri ya ciro kuɗi ya mika mata.
"Kije gida sai gobe ki dawo."
Yana rufe baki ya ɗauki wayoyinshi data Fatima ya haura sama abinshi yana shiga ɗaki kasa komi ya yi sai kawai ya faɗa gado ko takalmin ƙafarsa bai cire ba.
Fatima tunda ta shiga ɗaki take faman sauke lumfashi kamar irin tasha gudun nan, saida ta daɗe tana lumfasawa kafin ta tuna data bar wayarta a parlour gashi ta cireta a security bata san yaya zatayi ba.
Tsohuwar wayarta dake kan mirror ta ɗauko ta kunna, ƙoƙarin naiman number Musaddik ta ci gaba da yi ta ƙira yafi a kirga bai ɗaga ba sai ƙiran ƙarshe dan har tana shirin hakura ya ɗaga take ta wani saki ajiyar zuciya mai ƙarfi, hawaye ya fara sauka a fuskarta cikin sanyin murya ta fara magana.
"Haba Hubby me yasa zaka dinga azabtar da zuciyar da ta mallaka maka ruhinta gabaki ɗaya, meyasa zaka haddasa mata ciwon da babu mai maganinshi sai kai ko kasan rashin ka babbar matsala ce a rayuwar Fatima rashin jin muryarka na kwana ɗaya tamkar shekara dari ne rashin ganin wannan ƙyakkyawar fuskar taka tamkar bana gani ne idan har banji motsinka ba bazan taɓa samun sukuni ba, please Musaddik kada ka ida sa zuciyata ta buga mana"
"Fatima kenan yanzu har kina da bakin magana bayan duk wani so da ya kamata na nuna maki na gwada maki amma baki san da haka ba kinga yanzu ke matar wani ce kin riga da kin mallaka mashi duk wani abu naki dan haka Fatima na hakura da sonki na yarda sonki shine zai rabani da rayuwata.
Cikin tsawa Fatima ta ce.
"No Musaddik kada ka kashen waya wallahi babu abinda ya taɓa haɗani da ya Faruok har yanzu alkawarin da na ɗaukar maka yana nan."
"Are u sure?
"Yes am sure."
Ajiyar zuciya Musaddik ya sauke mai ƙarfi tamkar tana kusa dashi ya ce.
"Wow, sweetheart, I'm so proud of you. I will never forget you for the rest of my life. Sweetheart ina so ki ƙara ɗaukan min alkawari cewa bazaki daɗe ba zaki fito kuma kada ki yarda wani abu ya shiga tskaninku."
"Kada ka damu Noorul Hayat ai ni taka ce ni ɗaya babu wanda zai iya rabamu in ba Allah ba, dan haka na yi maka alkawari mutuwa ce kawai zata hana ni zama mallakinka, a kullum ina maka kallon mijina na har abada.
Anyways mubar wannan maganar nasan yanzu account ɗinka babu kuɗi so na yi maka transfer kafin mu haɗu."
"Why? Sweetheart na faɗa maki bana son kina ban kuɗi dan soyayya ta dake bata kuɗi bace."
"Kada ka damu wallahi na sani shiyasa nake ƙara sonka Hubby na."
Dariya Musaddik ya yi cike da jin daɗi, sun daɗe suna hirar soyayya kafin suka yi ban ƙwana ya kashe waya.
Yau Fatima ji take tamkar an mata albishir da gidan aljanna dan wani irin daɗi take ji.
****
Around 8:pm
Dakyar faruok ya iya tashi ya watsa ruwa ya gabatar da sallah duk jikinshi babu daɗi zuciyar shi kawai ke saƙa mashi yanda zaiyi ya samu damar da zai nunawa Fatima kuskuranta na kiranshi banza.
Parlour ya dawo ya kashe duk wutar dake parlour yayi kwance saman kujera baka taɓa sanin akwai mutum a wajen,
Kamar yanda ta saba fituwa a hankali tana sando haka yau ma ta fito, abinda ya bata mamaki bai wuce wutar parlour da ta gani a kashe ba.
Juyawa ta fara ƙokarin yi dan a rayuwarta ta tsani duhu dan haka tayi baya zata bar wajan amma Faruok yakai mata fizga ya wani fincikota da duk wani karfi nashi, lokaci guda ta fasa ihu mai ƙarfi tana faɗin.
"Wayyo na shiga uku. Please, somebody help me! waye ka.."
Bata ida faɗin abinda zata faɗa ba kawai taji bakinta cikin nashi, a take ta tabbatar da Faruok ne ƙokarin amsar kanta ta fara amma ina wanen mutum, Faruok ko katti uku ya rike da wahala su iya amsar kansu balle Fatima.
Cak Faruok ya ɗauketa ya nufi sama da ita bai zarce ko ina da itaba sai ɗakinshi bai sauketa ko ina ba sai saman makeken gadonshi da yaji lafiyayar shinfiɗa, duk da haka bakinshi na cikin nata ga hannuwansa suna saman abinda ba'a faɗi.
Fatima hawaye ne suka fara bin fuskarta dan Faruok ya daɗe mata bakin magana, hannunta kawai ta iya sawa tana dukansa amma ko a jikinshi baima san tanayi ba.
Cire bakinshi ya yi daga nata ya shiga ƙokarin cire mata kayan jikinta kuka Fatima ta ci gaba da yi tana faɗin.
"Please Ya Faruok dan Allah ka rufan asiri kada ka ƙaryan alkawarin dana ɗauka wallahi Allah ya Faruok zuciyata mutum ɗaya na mallakawa ita bazan iya rayuwa babu shi ba."
Fatima tana magana tamkar tana ƙara ziga Faruok take dan duk wani ɓangare na jikinshi rawa yake da ganin ƙyakkyawar surar Fatima, wasanni ya ci gaba da yi da ita irin masu zafi nan, ga baki ɗaya Faruok ya fita hayyacinsa, Fatima kuwa ta sadakar dan duk wani duka da take mashi baya jinta
A hankali cikin murya kasa-kasa ya ce.
"I'm sorry Fee naso na barki bazan taɓa ki ba har sai lokacin da zuciyarki ta amince dani amma Fatima sunan da ki ka yi saving numberta ne yaja zan nuna maki cewar ni ba banza bane Fatima ni ba banza bane.."
Yana kai ƙarshen magana ya kuma haɗa bakinsa danata ya shiga ƙokarin cire jalabiyar jikinshi dama ita kawai ce ya saka.
Ya salam major Faruok namijin duniya a take ya nunawa Fatima ta ƙarfi dan koda baisan duniyar da yake ba yasan da ƙarfi ya shigeta, ihu Fatima tashiga yi tana neman taimako amma babu mai jinta. Faruok surutai yashiga yi marasa amfani.
Faruok bai bar Fatima ba har saida ya tabbatar da ya sauke duk wata damuwa tashi ya kuma nuna mata shi ba banza bane kamar yanda ya faɗa tun Fatima na iya motsi har takai ta yi lakwas tasha wahala sosai shida kansa yasan yayi sa'a dan sai yanzu daya dawo duniya ya dinga tuna irin sakin layin daya dinga yi.
Murmushi yayi ya kalli fuskar Fatima ya shafa sannan ya mike ya nufi toilet bai wani daɗe sosai ba ya fito jikinshi duk ruwa inda Fatima take ƙwance ya nufa, bai tsaya wata-wata ba kawai ya ɗauketa cak bai sauketa ko ina ba sai cikin bathtub ruwa zafi ya haɗa masu dumi ya shiga zoba mata yana fara zoba mata ta dan fasa ƙara a take zufa ta dinga karyo mata.
Hatta wankan Faruok shida kansa ya yi mata taji daɗi sosai, dan dayazo ɗaukarta ta bige mashi hannu ita da kanta ta fita toilet ɗin ta ɗaura towel, a hankali take tafiya har ta isa inda kayanta suke tana ƙokarin dauka Faruok ya rungumota ta baya yana faɗin.
"I'm sorry matata wallahi bansan haka kike ba da tuni na zartar da manufata ina sonki matata."
Wata irin fizga Fatima ta yi ita da kanta bata san inda ta samu ƙarfin ba, hawaye na fita a idonta kamar fanfo ta jiyo ta ce.
"Faruok ka cuce ni kasa na karya alkawarin dana ɗauka ka rabani da mutuncina, akan na yi saving ɗin number ka da BZ? to Faruok kana da wani suna da yawuce wannan a waje na duk wani namiji da ya firta man kalmar so haka nake kiransa wallahi Faruok.."
Maganar ta ta tsaya ne dan ganin yana ƙokarin zuwa wajanta, fuskarshi ɗauke da murmushi yake faɗi.
"Please Fee listen to me wallahi banayi haka bane da wata manufa wallahi Fatima ina sonki, ban ƙara tabbatar da haka ba sai yau Fatima kin gama min komi a rayuwata tunda na sameki a matsayin cikakkiyar 'ya mace."
"Na gama maka komi shifa wanda na mallakawa zuciyata da ruhina nace mashi me?"
"Ba haka bane. Fatima, please forget about that man. Ki zo muyi zamanmu irin na so da kauna."
"Never! Faruok wallahi bazan taɓa sonka ba koda zan mutu wallahi Faruok sai ka sake ni."
"Fatima dan Allah kada ki kuma maimaita wannan kalmar kada Allah ya yi fushi dake."
Murmushi takaici ta yi ta girgiza kai ta dan jingina da mirrorn ɗakin takai dubanta gareshi bayan ta gama sa rigarta kenan ta ce.
"Wallahi tallahi Allah kaji na rantse yau basai gobe ba Faruok sai ka sake ni bazan kuma zama dakai ba."
Idanuwan Faruok ne suka canza colour take yaji kirjinshi na harbawa muryarsa na rawa ya furta.
"Fatima dan Allah ki tausayawa rayuwata kiyi hakuri kada kisa na rasa rayuwata."
"Farouk wallahi koda zaka mutu yau sai nabar gidanka."
Kuka ta fashe dashi mai ƙarfi ta fara magana cikin kuka ta ce.
"Faruok dan Allah ka sake ni wallahi bazan iya zama dakai ba har abada.
Idan kanawa Allah kanawa Abba Ahmed kuma ka tabbata Aisha itace mahaifiyarka Abba Ahmed ne mahaifinka bada shegenka tazo ba ka sake n.."
"Ya isa haka Fatima! Nagode dan haka ni Faruok Ahmed Muhammad Lamido na Sak.."
Tunda ta fara faɗin sunayen mahaifansa Faruok jikinshi ke rawa hawaye suka fara bin fuskarshi, dan har ya ɗaga hannu zai wanka mata mari sai ya daure..