SARA DA SASSAKA...

ANNOUNCEMENT!

by @ayshercool

Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da wannan lokaci fatan kowa yana lafiya.
In sha Allah gobe in Allah ya kaimu da yardar Allah, za mu ɗora book 2 15 ga wata kenan.
Za ku yi searching SARA DA SASSAKA...2&3, za ku gan shi. Wanda suke following ɗina already kuma, za su ga notification na book 2 ɗin. 
Book 2 da 3 a nan labarin yake. ina godiya da bibiyar alƙalamina da ku ke yi, in sha Allah ba zan ba ku kunya ba, mu haɗu gobe in Allah ya kaimu sha biyar ga wata. na gode sosai da sosai.

Ayshercool 
***