BABI NA SHA BIYU
by @maidambu41
KARFE DUKKA KARFE NE...!!!
{Zanen ƙaddarar Falilah}
BABI NA SHA BIYU
🌸 Assalamu Alaikum Yan’uwa Mata.
Kowace mace tana son ta ga kitchen ɗinta cikin tsari da kyau, tare da kayan zamani masu inganci. Amma abin da kan hana mutane shi ne tara kuɗin saye lokaci guda.
Shin tara kuɗin saye ne ke miki wahala?
Ko kuma idan kin tara sai wasu buƙatu su sa ki kashe su?
Ki kwantar da hankalinki, domin MA KITCHEN ta zo da mafita.
Mun buɗe Adashen Kayan Kitchen domin ki mallaki kayan da kike buri cikin sauƙi, ba tare da wahalar tara kuɗi lokaci guda ba.
✨ Abubuwan da za ki samu:
✅ Kayan kitchen na zamani masu inganci.
✅ Farashi mai sauƙi.
✅ Adashe mai sauƙi da kwanciyar hankali.
✅ Ana kai kaya zuwa duk inda kike.
✅ Biyan kuɗi a hankali cikin sauƙi.
Za a fara nan ba da jimawa ba, In shaa Allah.
📞 WhatsApp/Call: ***
📲 Shiga WhatsApp Group ɗinmu domin samun cikakken bayani da fara rajista:
***
🌹 Arha ta fi bashi, adashe kuma ta fi bashi kwanciyar hankali. Ki yi rajista tun da wuri, ki mallaki kitchen ɗin mafarkinki cikin sauƙi.
MA KITCHEN – Muna tare da ke har ki cika kitchen ɗinki da kayan da kike buri. 💚
Page din na Group din MIJIN Mariah ne da fıtıklar Hikayar Mai_Dambu🥰
watto akwai wani abu da na kasa fahimta akan aa Ya nafi'u ba kome bane sai yadda yake turning duk wanda yazo niman aurena akan lokaci domin shi ya fara ce min mutumin da kike son nan bai dace dake ba. iddan kika aure shi akwai matsala domin Matarshi tafi karfinshi ke kuma namiji kike bukata mace irinki tana bukata wanda zai tsaya mat ba wanda zai koma gefe kamar bera ba ne kin fahimta. A lokacin na fahimce amma kuma rabon wahala, yana kirana sai na kasa jin maganarshi. haka aka fara shiri, matarshi ta biyo ni har asibiti ta ce min. Naji labarin mijina shine namiji na hudu da zaki aura ko? To ai ba zaki kishi da ni ba amma lokaci zai nuna mana kome, ba wanda ya tanka mata har ta gama haukarta ta bar asibitin, wani abu da na gano shine Alhaji Sani babban mai kuɗi ne kuma ɗan boko, sosai wanda ake ji dasu a northeast bakiɗaya. Kamar da Daddy yaki Alhaji Sani.
Kuma yaki amsar Auren domin a lokacin ya tattara kan iyalinsa, suka wuce Japan. Ai ranar ya ga tashin hankali. Domin ina Asibiti Hanny ta Kira ni take gaya min. "Aunty Auta Daddy sun bar kasar nan juya fa." "Ban gane ba?" Na jefa mata tambayar ina aiki aikuwa ta min bayani gwari-gwari, Ni dai na farka ne na ga Hajja Mama. Da kuka na tashi kada ku manta ina da yarinya a wurin Daddy amma ya dauke ta suka yi gaba abinda.
"Hajja me nayiwa Ya Nafi'u zai tafi ya bar Ni?" Make ni tayi kuma ta fara faɗa kamar zata rufe ni da duka shigowar Ya Kabiru ya mika min wayarshi ina kuka, ina sakawa naji Muryarshi ta daki kunne na, "Don da tafi da Yarki ne kike wannan kukan?" Kamar yana gabana na girgiza kaina ina faɗin. "A'a Wallahi." "To meye? Allah bai bani yaran dayawa ba guda hudu ne sai ita ta biyar me yasa ba zaki gane ba? Idan kuma dan ita ne zan dawo miki da ita,." "Me yasa ka tafi ka bar Ni?" Na tambaye shi ina kuka, "Saboda ta haka za'a daina tunanin Ni nake kashe miki aure, duk yadda wani zai bude zuciya ya so ki to bayan ni, don haka ki yi aurenki Allah ya bada zaman lafiya."
"Daddy me yasa to?" Na tambaye shi, "stop call me Daddy you are dragging me so far." Daga haka ya kashe wayar yana jin ina kuka abinda ya tsana yaji ina kuka ba, koda ya kashe wayar sai da ya turo min sakon Ya isa haka
A karon farko a rayuwata da wani a cikin dakinmu ya amshi aurena, ba Daddy ba aikuwa naji wani irin yanayi domin duk auren da zan yi hidima ya nafi'u yake min da gaske yke min hidima haka yasa nayi kewarshi sosai, sai dai wani abu da ya faru tunda aka yi auren shikenan aure ya koma gantalalle domin kuwa alhaji sani ya ki na tare sai yawo muke daga wannan hotel din zuwan can har wani yawonmu muka hadu da ya man sun yi wani taro a a hotel din da muka je shi alhaji sani ba kunya ya gaida ya man amma ni na kasa gaishe shi saboda kunya da yake bin jina ai kuwa daga ranar ban kara bin shi wani hotel ba haka yasa ya hakura na tare amma shi ya min kome hmm wanan shine kuskure na tarewa a gidansa. Domin matarshi ta ranttse da zan zauna da shi da kuma na dage zan ga sakamakon taurin kaina, tabbas na ga haka domin ciwo na fara kamar zan yi haka kai haukar sai da nayi shi duk wannan badakalar Ya Man bai taba ce kome a kai ba. asali ma ya zare ni cikn yaranshi ne haka yasa jinyar da ta same ni Ya Nafi;u ya tsaya min, na sha wahalar jinya domin gidan Ya Bana aka mai dani inda cikin azaba matarshi bata daina abinda take min ba, kuma wani ikon Allah alhaji sani bai zo ba sai da Ya Nafi'u ya dira a office dinsa. "Na zo amsar takardan Ayshatou Mustapha Liman ne da fatan ba matsala?"
Cikin bude ido Alhaji Sani ya ce masa. "Dama na samu labarin kai ne kake kashe mata aure, don haka ba zan sake ta ba duk abinda zaka yi sai ka yi tunda matata ce.”
Murmushi Ya Nafi’u yayi ya ce mishi, “Zaka sake ta fa ni nasan zaka sake ta matukar mace ce ta haife ka zaka sake ta. Ko da girma da arziki ko kuma kuliya ta shiga tsakaninmu, bayan yawo da ita da ka gama yi a hotel ka zubar wa kanka mutuncin da sunan aure yanzu na dawo a raba auren idan ka sake na isa gida ba labarin sakın nan zan baka Mamaki kyauta.”
Yadda ya fita daga office din Alhaji Sani bai dauka zai ji Maganar ba, bai kai ga isa ba Bana ya gaya mishi ai Alhaji sani ya turo da sati ta waya. Ana sakin nan kuwa na nime ciwo na rasa kamar abin Aljanu, daga karshe dai haka na bi Ya Nafi’u Japan zamanmu da Maman Hanyy ba matsala tana girmama ni ina giramamata, sai da na kwashe wata biyar sai ga Ayuba hmm man ma wata kofar kaddaran ve ta bude min, Ayuba shi din a Japan muka hadu shi kuma malamin Jamia ne amma dan Kamaru ne, da farı naki amma yadda Ya Nafi’u ya saka ni na fara kula shi yasa na hakura, kai karshe magana dai ta zama babba sai dai aka zo nigeria aka daura aure, sannan muka koma can da zama. Allah ya gani naso Ayuba amma matsalar ba zan iya ba domin kuwa manemin mata ne na Bala’in fitar hankali bakidaya auren wata bakwai na ce ba zan zauna ba, domin sanadinsa na hadu da ciwon infection.
Dakyar nayi jinya bayan shekara daya sai ga Nasir Baban Hanif shi kan rabon wahala ya hada ni da shi, domin Ina shiga na samu cikin Hanif, wata na biyar Allah ya tona asirinsa ashe rikakken dan fashi da makamı ne a hanyar legos, haka aka zo aka Kama shi, aka yi juyin duniyar nan ya sake ni amma yaki, sai da ya ki an yanke mishi hukukçun daurin rai da rai ya sake ni. Tun daga nan na ajiye batun aure na rungume Karatu na hada degree dina na biyu a garin a jamiar Abuja. Lokacin mun dawo can da zama.
Sai ga Ahmadi Lamido, shiru nayi Ina sauke numfashi kafin na daura a hankali. “AhmadI mun hadu da shi a Karo na biyu a wani workshop da muka je ne, a lokacin da aka saka ni na gabatar da kaina, na gama jawabi na koma na zauna kasancewar mu nurses musamman bangaren midwifery mun wakilci yankın arewa mask gabas sai abin ya zo da ban mamaki domin shima UNICEF sun turo shi ya wakil ce su ne, haka yasa bayan an gama ni ban san yana nima na ba, sannan na manta da shi a rayuwata, sai dai a yadda na ganshi kamar na sanshi.
Haka na dawo gida a gajiye, Ya Nafi’u’ yana gidan na same shi a waje yana karanta jarida, na gaishe shi zan wuce ya ce min. “Sweet Auta!” Kallonshi nayi nace mishi. “Naam Daddy!” “Hajja ta yi magana fa ta gaji da Ganinki haka, MIJIN ne babu ko kece kike gudunsu? Nima ina da Wanda zan bawa ke ne?”
“Na gaji ne takwasa fa!” Na fada a sanyayye, murmushi yayi ya ce min. “Idan kuma aka ce har goma zaki yi kafin ki damun wanda kaddaranku daya fa?” Kura mishi idanu ayi kafin na ce mishi. “Don Allah ka yi hakuri na gaji ne!”
“You are just 30 aure zaki yi shi sai dai idan miji bai zo ba!” Haka na wuce ban tanka mishi ba but har cikin raina na gaji.
Mun yi haka da sati ina zaune bayan isha gate keeper na gidan yayi sallama wai ana sallama da ni, abin ya bani mamaki haka na fita gashi ya Nafi’u baya gari haka na fita na same shi jingine da mota, “Lilly!” Nasan a makaranta aka san sunan na sha mamaki kai a lissafina ko Asad ne, jikina ne ya fara rawa na koma gefensa na tsaya nace mishi. “Ban gane ba Malam.” Murmushinsa me sanyi ya sakar min ya zuba min ido kafin ya ce min. “Bobby teacher Bobby.” Darıya abin ya bani na sunkuyar da kaina ina dariya tare da kauda kaina shima darıya yake yi, zuwa daya ya sauya min kome ya sauya min abinda nake ji akan ko wani namiji. Ya saka min jin ashe a cikin maza Akwai yan aljanna. Tun daga ranar ya fara zuwa lokacin da Ya Nafi’u’ ya dawo ya ganshi yayı farın ciki kaf yaran matan gidanmu babu me farin jini maza irin elite din nan sai ni. Ahmadi ya sauya min kome ya kuma cika min burina……