NANNY(MAI RENO)

9

by @jamilaumarjanafty

*NANNY..!*
_(Mai Reno..)_

*Na*

*AISHA ALTO*
*JAMILA UMAR(Janafty)*



*Bojuwa herbs*
*By*
*Surayya Dee.*
****.*

*Sanyi flusher!* 
*Yana wanko dukkan sanyin mara, mahaifa Har ma da jijiya.*
*Tasirin da karfin maganin sanyinmu ya wuce misali don kuwa duk wacce ta siya sai ta dawo ko ta turo wasu*. 
*Alhamdulillahi Allah ne ya yi mana.*

*Tightening set na hade mace ta  dawo zamzam tamkar yar budurwa, kuma babu na insert a cikin park din*.

*Tasirin magani idan andafa tamkar yankan wuka ne shiyasa kazar sababi da ciccibin garari na Surayya halin yau suke da kyau da tasirin gaske a jikin mace.*

*Muna da gimbiyar zabuwa  da tattabarun alheri.*
*Akwia packages na mussaman ga amare, uwargida, zawarawa da masu jego.*
*Tuntubeta a wannan lambar*
*****
*Don samun ingantattun kayan gyara da babu algush.*
*Nation wide delivery*.

       *BABI NA TARA*

Tsawon Mintina Talatin ya kwashe yana Abu Ɗaya, Ni'imar Mufeeda Da Kuma Wani garɗin Daɗin Budurci shi ya ƙara Rikita Tahir ya Dinga Haƙarta baisani ba Samabatu kuwa, baisan iyakar Abunda bakinsa ya Faɗi ba.

Itako Mufeeda Tun Lokacin Daya samu Kofar Shiga yadinga Turamata da ƙarfi Numfashinta yanemi Ɗaukewa, Kuka shaɓe shaɓe da Majina lokaci Ɗaya Taji Duhu ya mamaye Idanuwanta Tun Tana iya Jin meke Faruwa Har Jinta da ganinta ya Ɗauke ba tare Da Tahir ya ankare ba gaba ɗaya Jikinta ya saki bata Numfashi.

Lokacin da yazo gangara ne ya ƙanƙameta Tsab Kamar Zai Tsaga Ƙirjinsa ya maidata, Nan da nan ya Shiga mata Ɓarin Madara, kafin ya saketa ta koma yaraf bisa gado Shikuma ya Bita Shima ya Faɗa Bisa kanta Bayan ya sakar mata Nauyinshi Yana Sauke Tawagayen Ajiyar Zuciya kamar Wanda yayi gudun Tsere .

Ji yayi maranshi Sakyau ta saki Farin ciki ya Cikashi Domin Ji yayi kamar yana yawo Agajimare Saboda Daɗi Amma Sai me ƙwaƙwalwarsa ne ta Shiga Tunano masa Abunda ya Wakana da Wani Uban Razana da Ɓarin Jiki da gaggawa ya Miƙe Daga Jikin Mufeeda Jikinsa da Zuciyarsa na Rawa Lokaci Ɗaya, Dama already Ɗakin Hasken Dum light ne, Cikin Fitan Hayyaci ya Saka Hannu, ya kunna Wutar Ɗakin Lokaci Ɗaya Haske ya Gauraye Bedroom Ɗin.

Baya Tahir yaja Cikin Bugawar Zuciya, lokacin Daya ci Tozali Da Mufeeda kwance Akan gadonshi ba yarda take da alama bata Numfashi, Hannu ya Ɗora Akai kamar Zuciyarsa zata Fito Waje ya ƙarisa bakin gadon yana kallonta Idanuwansa na Rufewa Saboda Ruɗewa Hannunta guda Ɗaya ya Riƙo kafin ya sakeshi sai yaga ya Tafi Luu ya Faɗi, Cikin Ruɗewa yabi Zanin gadon da kallo da Wajen kafafun Mufeeda Yaga yadda Jini ya ɓata Wajen kamar an yanka Wata karamar Akuya, Gata Tsirara Domin ga Rigar Barcinta nan,ayashe a ƙasa ko bai Tambayi kanshi ba ya Riga ya sani Cewa Mufeeda ce yama Wannan Aika Aikan.

Baya Tahir ya Dinga ja Jikinsa na Rawa kamar Wanda yaga Abun Tsoro Kansa ya Dafe Duk Sanyin Dake Ɗakin na Ac Zufa ke Keto mai, Hannu ya Ɗora bisa kai yana Fadin "Innalillahi Wa'inna Illaihirraju'un..Me na Aikata ni Tahir...? Wani Irin Abu ne ya Shiga kaina na Haikema yarinyar Dana ke kallonta Tamkar 'Yata Basma, itama take kallona Amatsayin Mahaifinta, Kaico na...! Kaico na...Ni Tahir na cuci kaina Wayyo Allah na! ..."

Ya faɗa yana Zubewa A ƙasa Kan Gwiwoyinsa Yana Riƙe kansa Yana girgizawa Lokaci Ɗaya Cikin Wani Tashin Hankali, Wata Zuciya Ce Take Tunasar Dashi Tahir zama bai ganka ba Kada yazo ka kashe yar Mutane, Tuna Haka yasa Yayi Zumbur ya miƙe, sai lokacin ya Lura Tsirara yake, Da Hanzari ya Ɗauki Wandonsa Wanda ya gani nan yashe A ƙasa, da Hanzari ya Isa ga Mufeeda yana Jijjigata Idanuwansa Sun sauya kala Sunyi Jajir Amma ko Motsi Mufeeda bata yi Zuciyar Tahir Ta Sake Tsinkewa Hankali Tashe ya juya ya Faɗa Bathroom d'in Dake Cikin Ɗakin ya Tara Ruwan Zafi A bath ko'ina na Jikinsa na Rawa Aguje ya Fito kamar Zai kifa bai tsaya Shawara da kowa ba ya saka Hannu ya Cicciɓi Mufeedan, Ya Shiga Toilet da Ita Da Hanzari, bai direta ko'ina ba sai cikin Jacuzzi inda ya Tara Ruwan, bayan ya Toshe Rariyan.

Lokacin Data jita Cikin Ruwan Zafi sai Ajiyar Zuciya ya Ƙwace mata amma bata buɗe ido ba Sai Mutsu mutsu Take alaman Dai Tanajin ba Daɗi, ruwan ya ɗiba ya Shafa mata afuska yana Kiran Sunanta A ruɗe, Da Kuka ta Buɗe Ido Lokaci Ɗaya Tana Neman Zabura Saboda yadda Wani Azaba da Raɗaɗi Suka Ziyarceta Jin Ruwan Zafi na Ratsata, Hannu yasa Cike da Nadamar kanshi ya maida ita Cikin Ruwan yana kallon Fuskarta, cikin Azaba da Raɗaɗi Mufeeda ta fara Buɗe Kumburarrun Idanuwanta ta Saukesu kan Tahir, ƙuri tayi mai kafin Abunda ya Faru ya fara Dawo mata Daki Daki.

Wani Baƙin ciki ne Mai Haɗe da Wani Kuka ya Tasoma Mufeeda Da Hanzari Ta Runtse ido Bata son ganin Fuskar Tahir, Fuskar Data Ɗauke Ta mai Daraja mai kima, mai kamala da Dattako, fuskar Datake kallonta amatsayin Mahaifinta yau Shine ya Keta mata Rigar Mutumci yaci Zarafinta ya kafa mata Tarihin da Har Abada bazata Manta ba, idonta na Runtse Tana Tsiyayan Hawayen Baƙin Ciki da Azaba mai Tsanani, Shiko Tahir na gefe yana kallonta ganin Ta Runtse Ido yasa Zuciyarsa Ta Tsinke Shima Sunkuyar Dakai yayi yana Kiran Sunan Allah.

Mufeeda na Kuka Muryanta ta Dishe, tana Faɗin "Innata...Wayyo Ni Innata..." Take Faɗa Tana Kuka mai ban Tausayi da taɓa zuciya, Da ƙyar Tahir ya Jawo Jarumtarsa ya isa ga Mufeeda yana Faɗin "Is..ok..Kibar Kukan haka nan plz.." Yake Faɗa yana kallonta, Amma ina ko Sauraranshi batayi banda Gunjin Kuka babu Abunda Takeyi, Lokaci Ɗaya Kuma Wani ƙarfi ne yazo mata ta Yunƙura ta Miƙe Tana bin Ruwan da Kallo yadda Jinin Dake ɗiga Daga gabanta ya Sauya kalan Ruwa bata ma iya Tsayuwa Saboda baƙar Azaba Datakeji Da ƙyar ta iya Zura ƙafarta Ɗaya Waje Tana Cije baki Take Faɗin "Wayyo Inna Zan Mutu.." Take Faɗa Tana Kuka Lokacin Data Gama Tsayuwa da kafafunta amma sai Taji gangar Jikinta Sun kasa Ɗaukanta Tayi luuu Zata Faɗi Tahir yayi Hanzarin Tarota ta Faɗo Ƙirjinsa, bai Tsaya Sauraran Kukanta da Bubbuga kirjinsa Datake na ya ajiyeta ba ya Fice Da Ita Zuwa Cikin Ɗakin.

Kan gadon ya maidata bayan ya yaye Zanin Gadon, ƙasa ta Sulale Tana Kuka idonta Akulle gam bata Ƙaunar ta Buɗe Idonta ma, Shima Tahir Durƙushewan yayi yana kallonta Zuciyarsa kamar Zata Fashe ya fara magana Cikin Raunin murya.." Mufeeda..." Ya kira Sunanta Cikin Bugun Numfashi Cak Ta Tsayar da Kukanta amma Bata Ɗago Ta kalleshi ba.

  Ganin Haka ne yasa ya saki Ajiyar Zuciya kafin ya cigaba Da Faɗin "Ki yafemin Mufeeda, Ba laifi na bane..Bansan yadda Akayi ba..Bansan yaushe Haka ta Faru ba... Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un..wallahi yau nayi Nadamar Zuwa na Duniya, bansan dawa Ni ido zan kalli Mutanen Duniya in Sanar dasu nayi ma yarinyar Dana Riƙeta Tamkar yata Fyaɗe ba..kaicona Ni Tahir nayi Nadamar Rayuwata Farida ta Cuceni ta cuci kanta da Zuri'armu Gaba ɗaya Duk Halin Dana Tsinci kaina Aciki wallahi Itace Sila Itace Sila..." Ya faɗa kawai yanajin Kuka ya Ƙwace mai Jin yana Kuka yasa Mufeeda ta Buɗe Kumburarun Idanuwanta Ta Bishi da kallo Lokaci Ɗaya Kuma Taji Tausayinshi ya kamata ganin yana Kuka Duk da Halin Dayake Ciki Sai da tace "Ka..ka...Da.daina Kuka Daddy...bazan Faɗama Kowa ba.." Ta faɗa Itama tana Sakin Nata marayan Kukan.

Jin Abunda Tace ne yasa ya Ɗago da Sauri ya Riƙo Hannunta yana Faɗin "Da gaske kike Mufeeda bazaki Fadama kowa ba...?" Ganin yadda Yake Rawan Jiki ga Hawaye na bin Fuskarshi yasa Ta ɗaga mai kai kafin tace "Ka..kaini Wajen Innata..Wajenta zani.." Iska ya Furzar kafin yace "Zan kaiki ki kwantar da Hankalinki kibar Wannan Kukan kada gobe su Basma su Fahimci Wani Abu ya Faru, yanzu bari na Shiga nayi Wanka na Fito Hau gado ki Kwanta naji Jikin ki Temperature yayi yawa Kinji ki jirani na Fito.." Ganin yadda ya Ruɗe ne yasa Ta Ɗaga mai kai da Hanzari ya saki Hannunta ya rarumin Zanin gadon daya baci da Jini ya Faɗa Toilet yana jin Tsanar kanshi, da kallo Ta bishi Sai da ta Tabbatar ya Shiga kana ta fara Rarrafe ta jawo Rigarta ta sanya, tana Neman Hanyar Fita Lokaci Ɗaya tana Zubar Ƙwallah Saboda Azaban Dake cinta ta Tsakiyarta kamar Wacce Aka Tusa mata Wani Katon Abu ya Tokareta...  

Da Rarrafe ta Fito Daga bedroom Ɗin ta Kuma gangaro Steps d'in Benen Tanayi tana Kuka Har Ɗakinta, Allah ya Taimaketa Basma ko Bassam ba Wanda ya Fito, Da Rarrafen ta Ƙarisa Cikin banɗakin Dake Ɗakinta ta Haɗa Ruwa Mai Zafi Ta Shiga Ciki Tana Cigaba da Kuka mai Cin Rai Tana Sane Cewa Wannan Abun Tahir yayi Toh sai fa sai tayi Wankan Tsarki Domin A makarantar islamiya an Sanar Dasu Duk Ranar da Namiji ya kwanta Dake sai kinyi Wankan Janaba kuma ko ba Haka ba Lantana Ta Sanar da ita Ranar Daren Farkonta Haka Mijinta yayi mata, Amma ita yau gashi ba Miji ba Saurayi ba Daddy Shi ya Keta mata Budurcinta yau ya maida Ita mace..

Tana Kuka da Komai tayi Wankar Tsarki ta Fito Tana Dafe bango, Lokacin Zazzaɓi ya Rufeta tana Rawan Sanyi, Da Hanzari ta Faɗa kan gado taja bargo Ta Rufe Jikinta tana Rawan Sanyi, Shiko Tahir Wanke Zanin Gadon yayi ya Shanyashi Acikin Bedroom d'in kafin yayi Wankan Tsarki ya Fito sai dai yana Fitowa yaga Wayam ba Mufeeda Hankalinsa Tashe ya Zura Wata baƙar Jallabiya ya Nufo Ɗakinta Ajiyar Zuciya ya Sauke sanda ya ganta Lulluɓe Cikin bargo baya yaja Cike da Damuwa kafin ya koma sama Yana mai Nadama.

Darduma ya Shimfida ya kabarta sallah dama already ya Ɗauro Alwala, Sallah yayi Raka'a goma Sha uku Haɗe da Shafa'i da Wutiri, Kafin ya Ɗaga Hannuwanshi Sama yana Roƙon Gafaran Allah, Yana yi yana Kuka kamar ƙaramin yaro baƙin ciki da Nadama Sunga ma Lulluɓe Tahir, Bayan ya idar karatun Qur'ani ya dasa gabatowar Asuba, kana ya Tashi Daga kan Sallayar ya Sauko Ƙasa Idanuwansa Sun Masa Nauyi, Ɗakin Mufeeda ya Leƙa yarda ya Isketa sai gabansa ya Faɗi Tana Kwance Cikin Bargo Tana Rawan Sanyi Cikin Hanzari ya ƙarisa gareta bayan ya yaye Bargon ya Taɓa Goshinta yaji Zafi Sosai Ruɗewa yayi Cikin Fitan Hayyaci ya koma Ɗaki ya Ɓallo mata Paracetamol da Kuma Pain Killer yazo ya tada Ita tana Rawan Sanyi gefe Ɗaya Kuma Tana Tsiyayan Hawaye, ya bata Tasha Ta Koma ta Kwanta.

Ranar dai Barci baiga idon Tahir ba Shi ya Tashi Bassam Suka Tafi masallaci Koda Suka Dawo Sai da ya leka Dakin Mufeeda ganin Ta samu barci ne yasa Hankalinsa yadan Kwanta sakamakon baya Cikin Natsuwarsa yasa breakfast ɗinsu ma Garzali ya aika yayi musu Takeaway Koda Basma Ta Fito Cikin Shirin kayan makaranta ita da Bassam, Tahir bai bari Sun Tambayi Mufeeda ba yace musu yau bazataje Sch ba batajin Daɗi, Ransu baiyi Daɗi ba Suka Juya Zasu Shiga Ɗakinta Tahir ya hanasu Cikin Wani yanayi nan yace su bari Su Dawo ya bata Magani ta samu barci Inda Ace Zasu lura da Sunga yadda yake Rawan Jiki kamar baya Cikin Hayyacinsa.

Basu kawo komai Aransu ba Suka Fita Zuwa Haraban gidan bayan Sun karya da takeAway d'in Da Garzali yayi musu, ƙarfe 7:30am Garzali ya kwashesu Zuwa Makaranta Shikanshi Da baiga Mufeeda ba sai da ya Tambayesu Suka ce mai batajin Daɗi Fatan Samun Lafiya yayi mata kafin ya kaisu Makaranta ya Ijiyesu ya Kamo Hanyar Gida yana Tunanin Zai kai Tahir Office.

Shi ko baida Cikakkiyar Natsuwa Hankalinsa A tashe yake na Abunda ya Faru kada Kuma Wani ya ɗau sanau, Ganin Jikin Mufeeda Har da Safen Arikice yasa bai Fita Office ba koda Ishaq yajisa Shuru ya kirasa  Awaya nan yake Shaida mishi bazai Samu Fitowa ba baya jin Daɗi, Sannu yamai kafin Suyi Sallama, Tahir Wuni yayi Tashin Hankali Domin Zazzaɓi yaƙi barin Mufeeda ko Abincin da Garzali yasiyo ta kasa Ci Komai ya bata sai ta kauda kai Tana Kuka Tana Kiran Sunan Innarta ya rasa yadda Zaiyi Tsoronshi Ɗaya kada Farida Ta Dawo ta Fahimci Abunda ya Faru Domin Ko makaho Ya Shafa yasan Cewa Mufeeda ta Illata ganin ko iya Tafiya ma batayi Tana Kuka Tahir nayin na Zucci Suna Cikin Wannan Halin ne yaji sallamar su Basma sun Dawo Daga Makaranta Koda yayi Wuf ya Fito Daga Ɗakin Mufeedan Sai Suka ci karo da Su, Ganinshi Hankalinshi Tashe sai su ka Tura kai Ɗakin Azatonsu Jikin Mufeedan ne ya Tashi Shiko kasa Komawa Cikin Dakin yayi ya Tsaya anan Yana Kiran Sunan Allah yana Fatan Kada Su basma Su Fahimci Wani Abu.

Toh dai basu Fahimci komai ba, Illah Sun Tausayama Mufeedan Ganin yadda Take kuka Tana Kiran Sunan Innarta, Basma kamar ta mata Ƙwallah Ta Fito Daga Ɗakin Tana Faɗin "Daddy Akai Aunty Mufeeda Asibiti Jikinta kamar Wuta.." Ajiyar Zuciya ya Sauke kafin yace "Za'a kaita Basma ku Shiga ɗaki ku cire Uniform ɗinku ga Takeaway chan Garzali yayo muku kunji.." Gyaɗa kai suka yi kafin Kowanne ya Nufi Ɗakinsa zuciyarsu ba Daɗi Domin Sun Shaƙu da Mufeedan Sosai.

  Suna gama cin Abinci Sukayi sallah Da Farko Basma taso Ta Zauna da Mufeeda amma Tahir yace maza Ta Shirya ta tafi makaranta Dole Hakanan ta Shirya Ita da Bassam Garzali ya Kwashesu Zuwa Islamiya, Har Suka Taso Daga makaranta Tahir baisamu mafita ba, Sun Shigo Kenan sai ga Iya Ta Dawo Wanda ya Faɗarma da Tahir gaba, Basma da Bassam Suka Rungumeta suna Murna Itama Cikin Farin cikin Ganinsu Take Amsa gaisuwansu kafin Su Dakata ta Rankwafa Tana gaida Tahir ya amsa Cikin Wani yanayi na karaya, yana Ƙara yi mata gaisuwa.

Mufeeda Ta fara Tambaya kafin Farida nan Basma tace Tana Ɗaki Tun Jiya bata da lafiya, Ai kafin Tahir yasamu Mafita Iya da Basma Sun Nufi Ɗakin Mufeeda Zuciyarsa ce ta karye ya Nemi Kujera ya Zauna yana Dafe kai Bassam ne ya katseshi da Faɗin ya Tashi Su Tafi masallaci Shidai Har Aka idar da sallar mangariba baya Cikin Natsuwarsa Saboda Zullumi bai jira Sun Sallaci Issha'i ba kamar yadda Suka saba Ya Riƙo Hannun Bassam Suka Dawo Gida Zuciyarsa na Bugawa Saboda Fargaban kada iya tagano Abunda ya Faru Ta Matsama Mufeeda Har Sai ta gaya mata Abunda ya Faru, Bassam ko tausayin Daddynsa yakeji ganinsa Haka Kamar Wanda ƙwai ya Fashema aciki sai ya yi Tunanin ƙila Jikin Nashi ne Har yanzu.

Suna Shigowa Falon Suka Ci Karo da Iya ta Fito Daga Ɗakin Mufeeda Ɗauke da Ƙaramin Kofi Ahannunta tana ganinsu Tace "Yauwa gama Alhajin nan..." Faɗin Haka da Iya Tayi sai da gaban Tahir ya Tsinke Zufa ta fara Ketomai Tsura mata Ido yayi yana kallonta Domin miyan bakinsa ya ƙafe, bata Lura da Yanayinsa ba tace "Alhaji gaskiya ya kamata Akai Mufeeda Asibiti Zazzaɓin Jikinta yayi Zafi Sosai Inajin Maleria ce Ta Shigeta.." Ɓoyayyiyar Ajiyar Zuciya ya Sauke kafin yace "Eh dama Dawowar Danayi kenan, Ta fito muje Adubata yanzu..." Ya faɗa Cikin Sanyin Murya Kai Iya ta kaɗa kafin tace "Yadai kamata Alhaji.." Ta faɗa Tana Komawa Ɗakin Mufeedan.

Iya ta Umarci Basma Data Ɗaukoma Mufeeda Hijabinta ita Kuma tana Ƙoƙarin Miƙar Da Ita Noƙewa Mufeeda Tayi Tana Rawan Jiki Tace "Bazan iya Tashi ba Iya ki barni Akwance Don Allah..." Fuskarta Iya Ta kallah Tana Faɗin "Sannu Daurewa zaki yi Alhaji ne zai kai Ki Asibiti Adubaki Mufeda.." Jin Abunda Tace ne yasa Ta ƙara Ruɗewa, Bata da Kwanar Amin Iya ta Tsayar da Ita da ƙafarta tana Cema Basma ta Bata Hijabin Hannunta, Mufeeda Ji Tayi Ƙafarta na Rawa Saboda Wani Hucin Azaba Dake bin Tsakiyar Kafarta Tana Ƙoƙarin Sulalewa Basma da Iya Suka Riƙota Iya ta Sanya mata Hijabi saman Doguwar Rigar Jikinta, Suna mata sannu Duk da Suna Riƙe da Ita amma yanayin Takunta yadda Take Gwale ƙafa sai da ya bama iya mamaki ta kalleta tana Faɗin "Mufeeda meya sameki ne ga kafarki ba Daidai ba Kina Tafiya Wani Iri..?"

  Iya ta Faɗa Tana kallonta Cike da Mamaki daidai Lokacin Da Suka Fito Falon, kuma maganar a kunnan Tahir, wanda Yaji jiri ya Ɗaukesa ya Ɗago yana kallon Mufeeda Zuciyarsa na Harbawa da Sauri Sauri Mufeeda Wacce Iya ta sakama ido, kafin Ta Waiga Tana kallon Tahir yadda ya Sauya cikin Kwana Ɗaya yasa bakinta na Rawa Tace "Ba..ba komai.. ɗazu ne nazo Fitowa Daga banɗaki Shi..shine Santsi ya ɗebeni na Faɗi na Buge ƙafana.." Ta faɗa Tana Runtse Ido Hawaye na Zubo mata, ajiyar Zuciya Daga Tahir har Iya suka Sauke Iya ce tace "Ashha Sannu.. ƙila Targaɗe Kikayi.." Ta faɗa Tana ƙara Riƙota su suka Fita Da Ita Har Haraban Gidan Saboda Tashin Hankali ko Ɗaki Tahir bai koma ba Da Jallabiyan Jikinsa ya Shiga Mota Daidai Lokacin da Iya da Basma Suka Shiga Motar, Gabansa ne ya Faɗi, amma sai ya Danne ya juya yana Ce musu Su bari yanzu zasu dawo su Zauna Su kula da gidan, ba yadda Suka iya Suka Fito Daga Motar Suna ji Suna gani Garzali yaja Motar Suka Fice Daga Haraban gidan..
.

Iyali Hospital iyalanshi Keda Fayel Amma gudun tonon Asirinshi yasa Suka Nufi Garkuwa Hospital, Suna Zuwa Aka karɓeta suka kuma yi sa'a Dr Hadiza ce kan Duty Ranar Haka ta Fito tana Faɗa Lokacin data ci karo Da Mufeeda Office Ɗinta ta Kira Tahir tana Tambayanshi Suwaye suka ketama yarinya ƙarama Mutumci Suka mata Wannan Illar, Fada Take Sosai, Zuciyar Tahir tashi ga Rawa Da ƙyar ya iya Faɗa mata ba'a san ko Suwaye ba, Nan dai Tace Zasu Riƙesu Domin Mufedan Tana buƙatar Kulawa Saboda An Jimata Rauni Sosai So Zasu Riƙeta Har Zuwa nan da Sati Ɗaya Sugani, Tahir yaji Daɗin Haka Sosai ko banza Asirinshi Zai Rufu, bai bar Asibitin ba Sai Wajen 10pm na Dare Har Mufeeda ta samu barci bayan ansaka mata Drip da Wasu Allurai, gida Suka Dawo Shi da Garzali Wanda baisan Abunda Ke Faruwa ba, inda Allah ya Taimakeshi Asibitin basu bukatar masu jinya, koda Ya Dawo su Basma basu Kwanta ba Suna Jiran Dawowarsu nan yake sanar dasu an bata gado, sun janjanta Sosai yace Suje su Kwanta gobe da Safe sai Suje Su Dubata, Iya ma sai Fatan Allah yabama Mufeedan Lafiya Take har Tashiga Ɗakinta.

Tahir ko bedroom ɗinsa ya Shiga Kafin ya Faɗa Toilet ya sakarma kanshi Shower yana kuka zucci jikinsa na Rawa inya Tuna kalaman Dr Hadiza inda Take mai Faɗa bayan yace Shi mariƙin Mufeeda ne, Da Har yayi Sakaci aka keta mata Mutumci Haka..? Yaya zataji in Taji labarin Shine Da Kanshi ya Aikata mata Haka..? Tun yana Kukan Zucci Har ya Fito Sarari, Dakyar yayi Wanka ya Ɗauro Alwala ya Fito ya Saka kayan barcinsa Riga da Wando, Ya Shimfiɗa Darduma ya Tada Sallah, Issha'i yayi kafin yayi Shafa'i da Wuturi ƙaramin Alqur'aninsa ya ɗauko ya Tankwashe ƙafa ya fara karatu Cikin Rawan Murya yanayi yana Kuka, kukan Nadama Da Kaico da Rayuwarsa.


Nanny(me reno) Free book ne amma ga waɗanda ba za su iya jira ba akwai completed documemt 1k ne ku tura ta wannan acct ɗin 0552179550 JAMILA UMAR GT BANK ko tuntuɓar waɗannam lambobin ***
***.



*Janafty*
*Aisha Alto..*