FreeArewaPen original
NANNY(MAI RENO)
- 1views
- 23chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
*NANNY..!*_(Mai Reno..)_*Na**AISHA ALTO**JAMILA UMAR(Janafty)**WANNAN LITTAFIN BA SABO BA NE REPOSTING NE BA MU TAƁA KO HARAFI ƊAYA A CIKIN LABARIN BA* *BABI NA ƊAYA**KADUNA*Area:Anguwan Rimi Gra Misalin karfe 9:30pm Daidai na Daran Ranar Asabar,ya baro Office dinsa,Direbansa Garzali ne ke Jansa Cikin Bakar Motarsa Bugatti.Hon ya Zuba akofar Tamkamemen Get din gidan nashi Mai kama da Aljannar Duniya,Megadinsa Habu ya Rugo da Gudu yazo ya Wangalemusu get Domin yasan Yallabai ne ya Dawo Adaidai Wannan Lokacin.Lokacin da Motar Ta Sulala parking Space kafin Tagama Daidaita Zama Sai ga Wasu kyakyawan Yara Guda Biyu mace Da Namiji Wadanda Ashekaru bazasu Haura Shekara goma zuwa sha ɗaya ba Tsawonsu Daya Kuma kamaninsu Daya,sai dai mace Tafi Jiki da Kuma Tsukakkiyar Fuska yayinda Namiji yake Siriri Ammh Fuskarsa nada Fadi,Farare Tas kamar Ka Taba Jini ya Fito akallon Farko zaka musu ka Fahimci yaran yan gayu ne na Karshe Kodaga ganin yanayin Kayan Kantin Dake Jikinsu Riga da Wando da Kuma yanayin Fatarasu na Jin Dadi ne.Da gudu suka isa jikin Motar Suka Bude Bangaren Baya Suna Fadin"Wlcm Daddy..."Atare na Kallesu na sake sai alokacin Naga Dimple dinsu ya Lotsa Agefen Kumatunsu Lokaci Daya Yaran masu kama da Juna Sosai Inaga ma yan"biyu ne,Bangama Mamaki ba Sai da Naga Wani Cute and Handsome Ya Fito Daga cikin Motar yana Sanye da American Suit masu Ruwan Toka ya Matse Wuyansa Da Tie,Fuskarsa Tana bayyana Tsantsan Farincikin Dayake Ciki Naganin Kyakyawan Yaransa dayake Alfahari dasu Rumgumesu yayi yana Shafa kansu yana Fadin"Thank u my Childreen..."Yake Fada Shima Duka Kumatunsa na Lotsawa,aShe anan yaran Suka Dibe Tsantsan kyau da Kuma Kyan Jiki,Dogone kakkarfan Namiji ne mai Tsawo da jiki da Fadin Kirji,Dan Kimanin Shekara 43 aduniya ammh kuma Bazaka iya Kiramasa Wadanan Shekarun ba Saboda Yadda ya Mori Jiki da kyan Fuska Ba Fari bane Tas,Ammh Kuma Bazamu Sanyashi alayin Bakake ba,Fatarsa Tafi Kama da yan Maroco,Saboda Murjewa da jin Dadi,doguwar Fuska gareshi mai Dauke da dogon Hancinsa da Kuma Zagayayyen Bakinsa wanda Wani Bakin Saje yama Wajen Kwanya gwanin Bam Sha"awa yana da Daradaran ido masu Dauke da Wasu Sirrika,ya mallaki Zara zara Gashin Ido Tamkar yana kari,sai Giras sa Dake Cike da gashi Kamar Wani Mace. *ALHAJI TAHIR MANSUR DA'N BATTA* Kenan babban Manaja ne Dake kula da kamfanin *IBRAHIM KWATANO AND SONS LIMITED* Kuma Babban D"a Awajen Hakimin Dambatta Wato Alhaji Mansur Danbatta,Kuma miji ga *FARIDA IBRAHIM KWATANO* Kuma Uba ga *BASSAM,BASMA,NAILA...* Cikakken Jarumin Namiji mai Hakuri Hade Da Zati Da Haiba Miskilin Namiji Wanda bai maida Rayuwar Duniya da Abunda Ke Cikinta ado ba,wanda ake Alfahari dashi bayan iyayenshi Harta da Garinsa Danbatta Suna Alfahari da samu D"a Irin...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.