BABI NA SHA UKU
by @maidambu41
KARFE DUKKA KARFE NE...!!!
{Zanen ƙaddarar Falilah}
BABI NA SHA UKU
🌸 Assalamu Alaikum Yan'uwa Mata.
Kowace mace tana son ta ga kitchen ɗinta cikin tsari da kyau, tare da kayan zamani masu inganci. Amma abin da kan hana mutane shi ne tara kuɗin saye lokaci guda.
Shin tara kuɗin saye ne ke miki wahala?
Ko kuma idan kin tara sai wasu buƙatu su sa ki kashe su?
Ki kwantar da hankalinki, domin MA KITCHEN ta zo da mafita.
Mun buɗe Adashen Kayan Kitchen domin ki mallaki kayan da kike buri cikin sauƙi, ba tare da wahalar tara kuɗi lokaci guda ba.
✨ Abubuwan da za ki samu:
✅ Kayan kitchen na zamani masu inganci.
✅ Farashi mai sauƙi.
✅ Adashe mai sauƙi da kwanciyar hankali.
✅ Ana kai kaya zuwa duk inda kike.
✅ Biyan kuɗi a hankali cikin sauƙi.
Za a fara nan ba da jimawa ba, In shaa Allah.
📞 WhatsApp/Call: ***
📲 Shiga WhatsApp Group ɗinmu domin samun cikakken bayani da fara rajista:
***
🌹 Arha ta fi bashi, adashe kuma ta fi bashi kwanciyar hankali. Ki yi rajista tun da wuri, ki mallaki kitchen ɗin mafarkinki cikin sauƙi.
MA KITCHEN – Muna tare da ke har ki cika kitchen ɗinki da kayan da kike buri. 💚
Page din na Group din MIJIN Mariah ne da fıtıklar Hikayar Mai_Dambu🥰
Zuwan Ahmadi da gaske yake domin a cikin abinda bai fi wata biyu ba, yaje Yobe ya kai sau uku sai ya dawo yake gaya min, Ahmadi irin jajjurtattun Mazan nan ne wanda basu tsoron abinda zai je ya dawo kawai abinda yake gabansu shi zasu yi.
Ahmadi Lamido dan yola ne a garin Jimeta, anan aka haife shi ya girma yayi karatunsa, har zuwa lokacin da yayi bautar kasa. Ahmadi ya saka ni fahimtar maza halinsu ba daya ba ne, haka ya sako ni gaba da maganar aure, A bakin Ya Bana nake jin ai ya turo Manyansa can Yobe kuma abin da ya bawa kowa mamaki yadda ya dage aure ba makawa Ya Man ne zai daura shi, ko ta kan Ya Nafi'u baya bi, amma ya bashi matsayinsa na Babban Yaya, tun Ya Man yana share Ahmadi har ya kare ya fito mishi a sak mutum, ai kuwa ranar ya samu Ya Man a tsini suka haura sama bakidaya, shi Ahmadi bai yarda ya tashi hankalinsa ba amma abu daya yake fada yake kara nanatawa, "dole ka saka mata albarka, Yarka zan aura na ga Yaya Nafi'u amma na tsallake shi na zo wurinka ai kai ne mahaifinta, ni aurena da ita babu saki babu Yaji, duk abinda zai faru ita ce Matar da zata min takaba, don haka bani da wanda zai bani auren Falilah sai kai." Da wannan ya dabaibaye Ya Man kai karshe da ya Man zai bashi ciwon kai, ba sai ya shiga gayyatowa Ya Man manyan mutane, ai kuwa ba shiri Ya Man ya amince har aka saka mana rana.
Da kanshi ya sa na dawo gida amma ban shiga gidan ba, Ina gidan Ya Bana, dük wannan abin da ake Daddy bai ce mana cikanku ba sai da aka kusan yin auren na same shi a waya bayan mun gaisa na ce mishi. "Daddy meye nayi da ka share ni? Shin Baka son auren ne na fasa." Cikin sanyi murya ya ce min. "Baki min kome ba, Allah ya bada zaman lafiya!" Ya kashe wayar wannan abin ya min ciwo na tura mishi sako amma bai dawo min da shi ba, Har aka Daura aurena da Ahmadi ya rike hannuna zuwa zauren Ya Man da yake zaun yana shan iska duk da ya hana taro amma Ahmadi sai da ya tara mishi jamaa domin kaawai ya daidaita tsakaninmu kawai. Idan nace zan fadi girma da alkhairin Ahmadi bakina bai isa yace ga shi bs amma na da yakinin Ahmadi dan aljanna ne. tunda muka shiga ya zaunar dani a gaban ya man ya ce miishi. ''Ina sontashi yasa na zabi na aureta don haka gata nan ba zata bar gidan nan ba sai da albarkanka Mallam.'' shiru ya Man yayi cike da mamakin
yadda ahmadi yake mishi kome kai tsaye babu kunya ko kara ya ce mishi. ''Baka san darajar Manya ba ne?'' shafa kanshi yay cikin rmurmushi ya ce . ''Ya Man ko bayan raina bana fatan ka cigaba da wofantar da Ayshatou Babu Wanda yafi karfin kaddara." Yayi shiru sannan ya cigaba da cewa. "Abinda kake zarginta dashi no Ahmadi ni ne shaidanta kuma Zan je na tadda ubangiji idan karya make don na Kare ta." Yadda yayi maganar ya karyawa Ya Man zuciya sai ya yi shiru yana kallon kasa ya kara da cewa. “Bata taba zina ba, ba zata taba ba Uwar alumma ce ba zata lalata martaban gidanka ba, Wallahi ko a gidan karuwai na ganta zan amsheta hannu bibiyu. Balle kamila ce yarka babu wanda zai wuce kaddaransa, na kawota ka saka mata albarka ne amma idan kace Aa zan hakura da ita domin ni ina son ta kasance mai albarka da ban shaawa.”
Sai da ya sauke numfashi sannan ya Kara da cewa. “Naji kayi mata baki akan maza?” Ba iya ni ba hatta su Ya Bana da suke waje sai da suka girgiza. “Ya Man ka janye kalamanka akan matata don Allah.”
Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya ce mishi. “Ba kada kunya Amadu, kazo ka saka ni a gaba Yarinyar da ta kasa zaman aure?” Murmushi Ahmadi yayı ya ce mishi. “Kuma haka ni ne na takwas ba? Bari muje na ga ko zan iya rike ta ita din ce Zubin attajirai ne da ita!” Ya fada yana murmmushi. “Allah ya maku albarka ya cika rayuwarku da albarka ya Bakü zuria ta garı idan ka sake ta ka kaiwa Nafi’u.”
“In sha Allah ita zata min takaba, amma ba zan sake ta ba har abada.” Ahmadi ya wanke mana Kai da zuciya sai ga ni ina kuka lokacin da ya ja ni zuwa çıkın gidan muka zauna muka fara tattaunawa, yadda lamarin tafiyar zai kama, shi kan gajiya yayı ya ja hannuna na raka shi, ina shiga motar shi na daura kaina a kafadarshi na fashe da kuka, a hankali yake shafa hannuna, ina kuka yana shafa hannuna har nayi shiru, a hankali ya fara nuna min bukatar shi da kwadayinsa, kin biye mishi nayi amma a wannan yanayin na fahimci Ahmadi irina ne kuma zamanmu zai yi albarka, dakyar muka rabu na dawo gida, Karon farko da na dawo gidanmu har na kwana a dakin Hajja Mama, “Wato Nafi’u ba zai zo ba ko? Shuttle shure baya hana mutuwa dai, barın kashi a ciki baya maganin yunwa tunda Yaji ya gani zurfin çıkı bai da amfani dai”
Kiran Hanny nayi na fara mita ina masifa, dana gama ta ce min. “Idan kina son masifarki me yasa ba Zaki samu shi Yayanki ba sai ni Fisabilillahi Aunty Lily shi yayi laifi ni yarshi meye nawa?”
“Hmmm zaki sani shima na daina kula shi,” na kashe wayar tayi ta darıya tana kara kirana naki dauka.
Bayan isha Ahmadi yazo wai na raka shi, kamar ba zan bi shi ba haka na hakura na je, tunda muka fita na fahimci abubuwa dayawa a wannan Daren ga Ya Nafi’u’ da ya min kira yafi goma, lokacin da muka dawo, a tsakar gidan na jiyo muryan Ya Nafi’u, har inda yake na karasa na gaishe shi, Ahmadi ma ya shigo suka gaisa. Wani irin kallo Ya Nafi’u yake min tare da juya harshen barbanci ya fara min fada da shi dük da fada ne amma a yadda yake fadar zaka yi darıya domin shi ba maabocin zafi bane wai Akan nayi dare yake wannan fadar kamar ya rufe ni da duka, sannan ya ce na wuce na kwanta.
İrin kulawar da yake bani ya wuce yadda kuke tunani, haka na wuce dakin Hajja Mama nayi shiga ban daki nayi wanka tare da gyara jikina sannan na kwanta muka shiga waya da Ahmadi, ina ganin kiran Ya Nafi’u ban dauka ba, koda na
Gama wayar barcı ya cika min idanu tuni na manta da shi….. washhhhhhhhhhhhh