Soyayya ko Zalunci

20

by @102565813543784586917

Nadiya ta taso ba uwa ba uba, a hannun kakkarta ta girma bayan kakar ta rasu ta koma hannun kannan mahaifin ta. matar kanen mahaifin ta hada ta aure da dan yayar ta wato JJ wanda ya kasance mazinaci. 


ta na son kashe auren kuma ta na jin tsoron matar kanin mahaifin ta. 


in ke ce a matsayin nadiya ya za ki yi?

za ki zauna ko za ki kashe auren?


there’s one woman da na ji labarin ta, case a kan mazinaci, sbd naiman matan har ya samu HIV ya goga mata ita matar ta na son rabuwa da shi amma iyayen wai suka bata hakuri ta koma wai ay tin da ya sa mata cutar ya cuce ta ko ta fito yanzu ba mai auren ta.


what kind of fucking nonsense, oh ta cigaba da zama da shi har bakin ciki ya kashe ta. eh ya cuce ta ba kuma lalle a samu wanda zai Aure ta ba amma da tension din da ta ke ciki gwara a ce ba auren because kamar a ciki na ji har ta na cewa dama ya mutu ne ko kuma zuciyar ta na raya mata ta kashe shi na dai manta actual abinda ta fada.


toh yanzu in shaidan ya ingiza ta ta kashe shi fah? toh ku iyayen mi za ku ce?

shi ke nan fah laifin ta za a gani ta kashe mijin ta ba za ayi duba da cin zarafin ta da ya ke mata fah.


my sisters marriage is do or die, shiyasa yanda aka wajabta aure haka ma an wajabta saki. ku zo kuna zaluntar kanku ku na daukar wa kan ku zunubi ay gwara duka a hakuri da auren


uhmm 

Arewa Arewa Arewa akwai aiki a gaban mu akwai gyara a gaban mu.


Wai yanzu an san miji na naiman mata wai a haka sai a ba mace hkr ta cigaba da zama da shi idan da kuma macen ke naiman maza tini da ka ji an fara zagin ta.

ku sani addini a fannin hukunci all gender are equal yanda namiji yayi laifi za a bashi zunubi haka ma in mace ta yi laifi za a bata zunubi 

in aikin alkahiri mutun yayi za a bashi lada.

ka sani in ka yi zina da auren ka wuta na nanen jiran ka sai in ka tuba haka ke ma ki ka yi zina wuta na nen jiran ki sai in kin tuba.

amma al’ada ta nuna cewa duk abinda namiji yayi ado ne ko? ku cigaba fadar haka kuna jawo kan ku halaka.

the worst mentality sai ace wai ta rufa asirin mijin ta.. as in?? ay da ga lokacin da ya kwanta da wata a waje ya riga da ya gama tonawa kan shi asiri. Tirr da yashahsen maganar nan.


Allah ya shirye mu ya ba mu ikon gyara wa.

Amin