Page 25/26
***
💫MARYAMA💫
EPISODE 25/26...
Kowane taku idan ya yi sai zuciya ta ta harba da karfin da ya ke sanya gabana faɗuwa, cike da izza ya ke takowa gare ni fuskar shi ɗauke da mixed expression,saura baifi taku biyu ya riske ni ba nima na fara ja baya yana matsowa ina matsawa har na iso bakin kofar bedroom, kamar walƙiya na shige cikin bedroom ɗin na turo kofa da ƙarfin gaske haɗi da murza makulli, jingina na yi da jikin kofar ina sauke wani irin tagwayen numfashi.
A palo ma jingina da kofar jabeer ya yi ya na sauke numfashi gami da shafa lallausan gashin kansa a zuciya ya furta "drama queen". A fili kuwa cewa ya yi a hankali, "pretty yau kuma ni kike gudu ko?
Am I a stranger?."
Shiru na yi bance komai ba sai turo baki da na yi gaba. Jin na yi shiru yasa shi ƙarayin ƙasa ƙasa da murya ya ce, "ohk to ki fito ba bu abunda zan miki fito kiga wani abu." still bance komai ba sai ma godiya ga Allah da nakeyi da ya kasance baiga wayar da na ke riƙe da ita ba, gashi sai kuma ƙira Sadeeq ke yi ina ta matse wayar jikin cinya ta. Lallashin duniyan nan ba wanda hamma jay bai yi ba amma naƙi buɗe kofar, daga karshe saman kujera ya koma ya zauna gami da rufe fuskarshi da hular da ya cire a kanshi.... Sau huɗu Sadeeq ya na ƙira duk yanda zuciyata ta ke kwaɗayin jin muryar shi kunnuwa ta ke muradin jin kalamanshi amma gangar jikina ya kasa bani haɗin kai wajen amsa kiran, sako ne ya shigo wayar jikina yana rawa na buɗe.....
"Ahhh baby girl, ina kika yarda wayarki ne ina ta ƙira, idan kinga sakona call me imediately i want to hear your sweet voice, byeeee" na karanta content ɗin ya fi sau goma a hankali na fara zamewa har na kai kasa na yi zaman dirshan a wajen ina jin sanyin da jikina ya yi yana ƙaruwa. na shafe a ƙalla mintuna talatin zaune a wajen ba tare da na iya yin tunanin komau ba, daga karshe na miƙe na zauna bakin haɗaɗɗen gadona dake ɗakin, ba ƙarya su innarmu sunyi ƙoƙari wajen saya min kayan ɗaki masu inganci.kamar an tsikare ni na tashi da sauri na kashe wayar na ɗaga kasan katifa na jefa ta a ciki yadda zan iya ɗauka da safe.
Jabeer ya daɗe zaune wajen yana ta sakawa da kwancewa, ya daɗe da sanin cewar soyayyar maryama tana ɗaya daga cikin manya manya jarabawarshi na rayuwa wacce ya ke fatan Allah ya bashi ikon cinyewa...tashi yayi daga karshe ya fara rage kayan dake jikinshi, daga shi sai boxer da singlet ya rage ya nufi hanyan fita,wani irin wawan birki ya ci sakamakon karo da ya yi da ledan da ya shigo da shi mai ɗauke da gasashshiyar kaza, da fresh milk sai kayan tea da tarkacen su choculate wanda yasan mutuniyar tashi ta na so tun duniyar su na zaune qalau...Murmushi ya yi yana cusa hannunshi cikin gashin kanshi, ya ce,
"Wannan shi ne daren farkon ka Jabeer, "
Wani murmushin ya kuma yi ga mamaki na ba alamun fushi a fuskarshi. kitchen nasu ya shiga dake cike da kayan amfani ya ɗauki bocket ya fito ya debi ruwan dake cike a randar roba ya shiga bayi don yin wanka.. kasancewar dare ya fara nisa ga kuma sanyin da ake tabkawa irin na damuna sai bai jima a bayin ba ya fito ya ɗaura alwala kana ya haɗa buta da bokitin ya mayar kitchen ya fito saida ya tabbata ko ina a rufe, ya shige falon kulle kofar falon ya yi sannan ya zauna ya fara tunanin mafita, ɗan murmushi ya kuma yi a karo na barkatai kana ya shafa kanshi zuwa beard nashi cikin kamala jabeer ya tada sallah bayan ya maida rigar da ya cire. Nafila ya yi inda ya daɗe a raka'ar karshe ya na godiya da jinjina ga ubangijin talikai mai kowa mai komai da ya mallaka mashi burin ranshi yau gashi ga Maryama za su kwana the same roof same bed and the same........tsawon lokaci ya ɗauka yana miƙa godiyar shi ga Allah.
..................*******...................
Zazzaɓi sosai ne ya rufe Siyama cikin dare. kar kar kar jikinta ke rawa gashi ta yarda wayar ta a gudun famfalaƙin da tai. Haka tayi ta fama har asuba da mamanta ta shigo tashin ta ta yi sallah, "Subhanallah! Siyama me ya sa me ki?wa ya miki haka?".cewar mamanta ganin halin da ta ke ciki...ko kanta Siyama bata iya ɗagawa.
Kamota uwar tayi tana ihu da faɗin wa ya miki haka, jin muryar ta ta na kuka ne ya janyo hankalin babansu dake shigowa daga masallaci,da hanzari ya faɗa ɗakin.
"Kaga abun da nake faɗa maka ko malam?ni daman na daɗe da sanin mutane sun sa min ƴa a bakin duniya ganin ta na samun kuɗi ta rufa mana asiri mun fi karfin neman taimako a wajen mutane,dubi abin da aka shigo har gida a ka mata wannan cin zalin har ina?kuma wallahi bazamu ya fe ba, sai mun yi shari'ah da koma waye ya aikata wa siyama wannan ɗanyen aikin." ta faɗa tana ƙoƙarin kamo Siyama da hargagin uwar tata ma ƙara mata ciwo yake yi.a ranar dai a asibiti ta wuni inda aka mata dressing na ciwukan da taji gami da ƙarin ruwa....
(Yan uwa mata ya kamata mu ringa sa'ido akan harkokin shige da fice na ƴaƴanmu,kar mu bari son zuciya ya sa mu ringa rufe idanunmu da ƙin amsan gaskiya,kamar uwar Siyama yanzu bata nemi jin ba'asin me ua samu yarta ba, a'a a take ta ɗaura laifi akan wasu wai maƙiya sun sawa yarta idanu dama,...masu iya magana dai sunce kaso naka duniya ta ƙishi, ka ƙi naka duniya ta soshi.)
Wannan ya sa Siyama bata nemi Maryama ba hasalima babu waya a hannunta har dare suna asibitin ba'a sallamosu ba....
**************..............****************
Zaune suke kusan su goma sha biyu akan kujerun da ke zagaye da wani babban teburi,ko wannensu da abin magana a gabanshi da kuma computer, gefe kaɗan kuma bottle water ne da soft drink,ko wannensu ya ci gayu cikin haɗaɗɗun kayan da kallo ɗaya zaka masa ka fahimci ba karamar arziki ya lakume ba wajen sayanshi,yawancinsu matasa ne da bazasu gaza shekaru arba'in ba zuwa ƙasa.Sadeeq na zaune a tsakiya kuma yana daga cikin masu karancin shekaru a click ɗin kana yana cikin jerin waɗanda ake ji dasu dan cigaban da ya ke kawo masu....Sanye yake cikin wani black jean trouser da red polo shirt mai ɗan girma,kana kanshi ɗauke da p,cap black da rubutu red a gabanshi an rubuta PERFECT, da manyan haruffa,tsintsiyar hannunshi ɗaure da agogo na HUBLOT,haɗe da wani siririn bracelet na maza silver colour ya yi kyau matuƙa gaya...tattaunawa suke yi akan wani kayansu da jami'an sintiri na kan teku suka kama a gaɓar tekun meditareniya yana koƙarin kutsawa yankin turai.amma sam hankalin Sadeeq ba ya tare dasu tunaninshi yana kan yarinyar,tun jiya baiyi magana da ita ba,haka kuma duk sanda ya tuna ta sai gabanshi ya yanke ya faɗi,...Ɗan taɓa shi na kusa dashi ya yi yace, "Man kai muke saurarafa, ya kaji shawaran da Musty ya bayar".
Firgigit Sadeeq ya yi ya dawo hayyacinsa, sai a lokacin ya ɗago ya lura da duk occupant dake wurin shi suke kallo da alamar suna jiran ji daga bakinshi.ɗan muskutawa ya yi ya miƙe ya fara bayani cike da ƙwarewa da sanin makaman aiki,tsawon minti uku yana magana sannan ya zauna ya na faɗin "I think dis will be way out to us Insha Allah."
Gaba ɗaya wurin ya ɗau tafin dake nuna sunji daɗin bayaninshi amma banda Musty da ya haɗe rai kamar hadarin gabas na agusta.ƙara mikewa Sadeeq ya yi gami da faɗin, "Just a minute ina dawowa,yana ƙokarin fita daga kujeranshi, musty yace, "But this is serious issue man, bai kamata ka tashi ba bayan kasan halin da muke ciki,".
"Don't mind i just want to ease my self,ko hakan laifi ne?" Sadeeq ya faɗa yana kafe musty da firgitattun idanunshi..musty ji ya yi tamkar ya tashi ya shaƙo sadeeq har sai ya daina numfashi sannan ya sake banza, its about time, karka damu,zuciyar shi ta bashi amsa.....
Toilet dake cikin babban ɗakin taron ya shige haɗi da rufe kanshi,ya tabbata idan ya ci gaba da zama babu abin da zai fahimta matuƙar baiji muryar pretty ba, saidai kira har huɗu ya mata ba a amsa ba, ganin mutane suna ta jiranshi yasa shi tura mata gajeruwar saƙo ya fito, lokacin da ya ƙira kuma time ɗinne Jabeer ya shigo ɗakin Maryama....Bayan ya fito nan suka cigaba da tattaunawa kan matsalolin da yanzu kasuwancin nasu ke fuskanta gami da hanyoyin da zasu warware su,sai wajen sha biyun dare suka watse taron kowa zuciyar shi cike da tarin ƙiyayya akan mutum ɗaya wato sadeeq saidai ba kowa ke nunawa ba,yawancinsu suna kokarin ɓoyewa tare da tanadar mashi lokaci.....kimanin minti talatin ne ya maida shi gida daga inda suka yi taron nasu.
Tun a hanya yake ta ƙara gwada layin ta amma ga mamakin shi ya ji switch off,"what the f**k" ya faɗa da karfi ya na buga steering motar shi, har ya iso gida kiran Maryama ya ke yi amma sakamako ɗaya matar MTN ke sanar da shi wato wayar tana rufe..ko da ya iso gidansa kasa kwanciya yayi sai safa da marwa ya keyi a tsakar parlour nshi.
........................**********.......................
Jabeer ya daɗe yana addu'oi sannan ya miƙe ya zare rigar jikinshi ya dauko wandon ya laluɓa cikinshi ya fitar da wasu bunch of keys,walking slowly ya nufi kofar bedroom ɗin yana wani devilish smile,without making any sound ya buɗe kofar kana ya mayar ya rufe,duk da akwai ɗan duhu a ɗakin, hakan bai hanashi ganinta ba kwance bisa gadon, kusan rabin kafafunta a ƙasa, da complete kaya a jikinta ko ɗan kunne bata cire ba wanda hakan ke nuna bata shirya ba baccin ya yi awon gaba da ita.
A bakin gadon ya zauna yana ƙare mata kallo, ba tare da ya shirya ba ya matso daidai fuskar ta ya ɗaura hannunshi saman lallausan gashinta da ɗankwalin kanta ya zame ya bashi daman fitowa, gently ya ke shafawa kana ya ɗan hura mata iska saman fuskarta.
Kamar a mafarki nake jin tafiyan abu a kaina kamar kuma gaske ga wani daddaɗan kamshi da yake bakuntan kofofin hancina wanda mutum ɗaya na sani da wannan kamshin duk duniya. A hankali ɗan motsi na yi kaɗan amma ban farka ba dan wani irin nishaɗin da nake ji wannan mafarki yana bani,...juyin da tayi ya ba Jay daman saƙala hannunshi a wuyanta ya zare sarkar dake maƙale jikinta, cikin dabara ya kuma cire mata ɗan kunnen dake kunnenta, hannunsa ya mayar saman kanta ya cigaba da shafa gashinta zuwa kan wuyanta cikin nutsuwa da yanayi na soyayya.
Zuwa yanzu kam na fara dawowa daga rakiyar wannan mafarki domin wani yanayi marar misaltuwa da nake ji a jikina kamar an tsikare ni na farka, ina kokarin tashi muka haɗa idanu dashi yana zaune daga shi sai boxer mai dan faɗi, faffaɗan kirjinsa da ya tale tsabar daga ƙarafa a bayyane sai gargasa dake kwance lib lib, duk da dare ne kuma akwai duhu kaɗan amma naga hakan ne ta ɗan hasken dimm light da na kunna dazu, wani irin zabura na yi na buɗe baki zan kurma ihu ya yi hanzarin cafkoni ya rufe min baki da sassanyan tafin hannunsa haɗi da mannani da kirjinsa tsammm tamkar zai maidani cikin kirjin. Duk da mutsu mutsun kwatar kaina da na fara hakan bai hanani jin yadda kirjinsa ke gudu fiye da ƙima ba.
Matso da bakinsa jay ya yi daidai saitin kunnena cikin wani salo ya furta, "wa na kama yanzu?"
Kara rudewa na yi ina ta fizgar kaina amma na kasa sakamakon ba riƙon wasa ya yi mini ba.
A bangaren Jabeer kuwa gaba ɗaya ya fara loosing control nashi dan haka bai san ma mai ya ke cewa ba, "Uhmmm wa na kama yanzu, guduna kike yi ko pretty? Kin taɓa ganin inda amarya ta ke gudun angonta?".
Waɗannan da makamantan su Jabeer ke faɗawa Maryama a kunne ba tare da shi kansa yasan me yake faɗa ba saboda yadda hannunsa ke yawo a jikinta.
Iya ruɗewa na ruɗe, ban taɓa tsammanin Hamma Jay zai iya riƙeni haka ba duk fizgar da nake don in kwaci kaina na kasa sai ma sauƙar rigar lace ɗina naji a ƙasa.
Inna lillahi, wannan wani irin abin kunya ke faruwa da ni ni Maryama? wani irin ihu na saka lokacin da ya sake min baki da hannunshi, da sauri ya ƙara rufe bakin haɗe da kunce zargen da ke ɗaure da zani na ya janye zanin ya yar a ƙasa, daga ni sai bra da panti da underwear, haka Hamma Jabeer yayi nasarar kaini tsakiyar gadon ya kwantar dani shima ya kwanta gami da matse ni tsam a jikinsa yamin filo da damtsensa sannan yaja bedsheet ya rufa mana, duk abun nan da yake yi hannunsa na saman bakina, ɗauke hannun ya yi ya mayar saman kaina ya cigaba da shafawa da alama shafa gashin yana bashi nishaɗi.
Wani irin kuka na sanya jin ya cika min baki kuka na ke yi mai cike da sheshsheƙa, yatsar shi manuniya ya ɗaura saman leɓena idanunshi a lumshe kana kirjinsa na gudu da mugun speed da har a nawa kirjin ina ji ya ce,
"Shshsshhhsssshhht".