Page 31/32
💫MARYAMA💫
EPISODE 31/32
TYPING📲
BY.
UMMU FADEELA.
Zaro ido nayi dan ganin hamma jay ya matso da bakinshi daidai nawa bakin, da sauri nayi ƙoƙarin juya fuskata saidai an samu rashin sa'a inda ya sauƙe min wani irin light french kiss saman lips nawa, sannan ya zarce zuwa kunnena kamar mai rada ya ce, "muje kici kayan dadin da na siyo maki".wani irin shock naji ya bani a take har saida jikina ya jijjiga.
Duk da yanayin da na shiga amma na make kafada da fadin, "ni banso, kawai ka kaini wajen innarmu ina son inganta"...Na fada ina turo baki gaba.
Murmushi yayi yana shafa kanshi as usual ya ce, "wajen Innarmu kike sin zuwa?"
"Ehhh" na fada da sauri. Wani murmushin Jabeer ya kumayi ya ce, "Ohk zan kaiki amma on one condition sai kin ci abin da na kawo miki,".
"Nidai na koshi" na fada cikin turo baki gaba....Saman kujera ya zauna yana harde kafafu ya ce, "ohk then baki shirya zuwa wajen innarmu ba kenan?".
"Allah hamma jay na shirya dan Allah ka kaini kaji"na fada pleadingly...Tasowa yayi zuwa inda nake tsaye ya kama hannuna har inda ya ajiye ledar da ya shigo dashi kasa kasa ya yi da murya hadi da fadin "kazace faaa".....
Duk yadda Jabeer yaso ta ci kazar nan yau Maryama ki ta yi,duk kaunarta ga kaza kuwa har abun ya bashi mamaki,da ya dage sai ta ci ma kuka ta sanyamashi,da kyar tasha fresh milk mai sanyin gaske dan kadan....Ganin tana bata mishi lokaci ga dare yanayi ne yasa shi cin namar sama sama sannan ya ce taje tayi wanka su tafi,wani irin zaro ido nayi har hakan ya bawa jabeer dariya.
"Wanka kuma hamma jay a cikin duhun nan? nifa nayi wanka dazu da maghriba faa".
"Ohhh sorry na manta ne kinyi wanka,amma ni banyi wankan ba, kuma kinga na wuni zirga zirga yau, let me freshen up sai mu tafi,"
Wasu hawaye ne suka shiga silalowa maryama cikin hawayen ta ce, "kai dai hamma jay kuma kana ganin dare yanayi kace wanka zaka shiga?".
"Wanka mana pretty, ko so kike inje wajen innarmu ina tsamin datti ta ce bakya kula mata dani?" ya fada in a naughty way.
Bai jira jin abin da zan ce ba ya fice daga dakin bayan ya kunna min light na wayarsa. Bayan kamar minti ashirin ya shigo dakin daure da babban towel din da ban san inda ya samoshi ba don bai fita da komai ba, sai wani dan karami yana ta goge kanshi da, cikin mintunan da ya kwashe din nan ji nayi tamkar in bishi toilet din tsabar yadda na matsu inje wajen Innarmu tamkar na shekara ban gansu ba haka nake ji.
Da sauri na rufe idanuna ganin yadda ya shigo ba tare da ya bi ta kaina ba ya shige bedroom nanma ya kwashe kusan wasu mintina ishirin d'in bansan me yake aikatawa ba shi kuwa jabeer tunda ya shiga ya kwanta rigingine saman gadonta kafafunsa suna kasa ya yi filo da hannunsa duka biyu ya zubawa fan dake saman ceiling na d'akin ido kamar mai karantar wani abu, a hankali ya lumshe idanu jin wani abu na mishi motsi a jininsa.
Gajiya na yi da zama a palon na mik'e cikin sand'a na lek'a d'akin, yana kwance har lokacin, turo baki na yi na karasa shiga dakin a hankali nake takawa har zuwa bakin gadon na ja na tsaya ina k'arewa hallitar fuskarsa kallo,...Kara shagwabe fuska na yi na ce, "shi ne kazo kayi baccinka ka manta da ni ko?".
Shiru jabeer baice komai ba kara matsowa na yi gafda shi na sa hannuna ina dan bubbuga nashi hannun da yayi matashin kai dashi, nacigaba da ce wa, "Hamma Jay shi ne ka yi baccinka ka barni ina ta jira ko?"
Jabeer dake jin bakon yanayin dake tattare dashi yana k'aruwa a hankali ya sauke wani irin ajiyan zuciya sannan ya sa nashi hannun ya janyota ta fada kanshi...
Banyi aune ba naji ni jikinsa bude rinannun idanunsa ya yi ya zuba su a kaina yana min wani irin kallo mai gigita tunani. Kallon kallo muka fara yana kasa ina samanshi,..ta ke na daburce na fara kokarin kwatar kaina amma na kasa, da shakakkiyar murya ya ce, "Kina son zuwa wajen innarmu da gaske?".
Da sauri na gyada mishi kai hadi da cewa, "ehh da gaske plsss"...
Yunkura ya yi dani hadi da mikewa ba tare da ya sauke ni daga jikinshi ba har muka fito tsakar palon sannan ya dire ni, ya ce, "ki tayani muyi shafa'i da wutr sai mu tafi, kinga ko mun dawo dare ya yi sai ki shiga daki kiyi baccinki nikuma in kwana anan". Ya fada yana nuna saman three seater dake palon.
"Ba tare da tunanin komai ba na ce, "da gaske kake hamma jay".
Dage min gira guda daya ya yi yace, "Ehh mana prettyn hamma jay".
Banjira ya kara cewa komai ba na nufi hanyar fita dan da gaske nake ina son zuwa naga innarmu...
Har na je kofa ya ce, "tsaya mu fita tare akwai duhu, da gaske kuma akwai duhu din dan ko tafin hannunka baka iya gani, shi ya saka mana ruwa a buta muka daura alwala tare, sannan yaja akwatin da ya dawo dashi daga gida muka shiga dakin. Bedroom ya wuce da akwatin ya fitar da jallabiyarsa da kuma boxer ya saka bayan ya shafe jikinsa da oil perfume, ya feshe jikinsa da turarensa mai dan karen dadi oud essential. Abin sallah ya shimfida kusa da gado ita kuma ya fitar mata da hijab da wata riga mara nauyi.
Palon ya dawo ya samu Maryama zaune saman kujera ta matse hannunta a tsakanin cinyoyinta,kamshin turarensa ne ya sanar dani wanzuwarsa a wajen, Kamin in dago sai ji nayi hamma jay ya sungumeni tamkar wata yar baby har cikin dakin sannan ya dire ni yana nuna min kayan da zan saka.
"Ni na jikina ma zaiyi sallah,ai dashi naayi maghriba da isha ma" na fada haka kawai na ji gabana yana faduwa kirjina kuma yana ta tsalle.
Baice komai ba ya hau saman sallayar dake dan gaba kadan. Hijab nawa na saka na hau wacce ke bayan nashi muka fara salla, raka'a biyu muka yi bayan munyi sallama na ga Hamma jay ya daga hannu sama yana ta kwararo addu'oi ameen kawai nake cewa amma har ga Allah a kasan raina haushin bata mana lokacin da ya ke na ke ji..
Bayan wani lokaci ya juyo gabana kaina ya rike nan ma ya yi addu'oi sosai ba tare da na samu zarafin hanashi ba, mikewa ya yi sannan ya nade abin sallar ya ajiye kan bedside drawer ya ce, "ki canza kaya mu tafi kar ki bata min lokaci kuma" ya fada with seriousness. Tun ban tambayeshi abin da ya hanamu yin sallar wutr ba.
Cikin nutsuwa nace, "Ni haka zanje fa hamma jay dazu ne fa na sa kayan nan ba abin da nayi dasu kuma sai salla, bakin gado ya koma ya zauna yana harde kafa sannan ya ce, "then yau ba zuwa ganin innarmu kenan baby". Ganin yadda yayi maganar tamkar ba shi ba yasa ni juyawa zan dauki rigar da ya ajiye min din, sai kuma na dawo ina tura baki na ce, "to ka fita mana sai in sauya kayan".
"Kina bata mana lokaci fa," ya fada cikin basarwa tamkar bai ji magana ta ta farko ba. "ko dai kin fasa zuwa ne?"ya cigaba da maganar.
Ba yadda na iya dan inason zuwan, na dauki rigar zuwa edge na dakin inda wardrobe nawa ya ke har na zuge zip din siket nawa na juya a firgice na rike rigar sakamakon hada ido da mukayi dashi. "wayyo hamma jay ni ban yarda ba Allah ka fita kawai.
Dariya ta bashi sosai ganin yadda tayi da fuska dan haka ya dara abinsa sannan ya ce, "to na rufe idona ki canza da wuri dare yanayi."
"Uhm uhm ni ban yarda ba Allah wayo kake min kuma".
"Da gaske na rufe idanu na idan kinaso ma ki juya abinki sai ki cire rigar idan kuma kika yarda na irga goma baki sauya kaya ba zamu fasa tafiyar ne sai nan da wata biyar."
"To ka rufe idon"
Rufe idanu Jabeer ya yi yana murmushi da shafa beard nashi, da sauri na juya na cire rigar dama ba bra a jikina dan rigar ta kamani kadan zip na siket na kama na zuge a hankali ya bi kafata ya sauka kasa ya rage daga ni sai underwear. Na kama rigar da ya fitar min da niyyan idan na sa sai in cire undies din kawai naji saukar hannunsa saman kirjina kana bare chest nashi mai cike da lausasan gargasa saman bayana, wani irin shock ne ya ziyarcesu a tare juyo ni yayi without thinking twice ya hade bakinmu waje daya,...
Wani irin kiss mai cike da zallar soyayya da bayyanawa zuciyar Maryama irin asalin kaunar da ya ke mata jabeer ke aika mata. kafafunsa da ya ji suna neman gaza daukanshi ne yasa shi daga ta cidak zuwa saman gadon, kusan minti goma Jay ya kwashe yana romancing pretty, yayin da a nata bangaren ta kasa yin ko kwakkwaran motsi dan Jay ya riga da ya gama kashe mata duk wani gaba na jikinta da salonshi mai ban mamaki kuma jikinta ya amshi sakonninsa yadda ya kamata
Lokacin da ta ji bakin jabeer na karanta addu'ar kusantar iyali ne ruhinta ya dawo jikinta hade da tunaninta, wani irin yunkura tayi da zabga ihu mai azabar karfi tana ture shi amma ina karfin ba daya ba, kuma a lokacin Jay yayi nisan da ko da loudspeaker aka kirashi bazai ji ba,...Yunkura ta kuma yi, hakan ya ba jabeer dake ta neman hanya daman wucewa da kyar wani ihun ta kumayi a daidai lokacin