EELHAM🌹

Episode 5

by @rabearhwakili


Episode 5📲

***



بسم الله الر رحمن الر حىم
Da sunan Allah Mai rahma Mai Jin Kai





Komi akasa mishi lokaci toh tabbas zaya zo saidai idan  ba'asaba,ayau jumma'a aka daura auren su aunty intesar, fadelarh, Sofia,fareeda, aseeyarh,da kuma aunty narnah wanda auran ya tara dimbin jama'a 

      Cikin gida kuwa ya kachame da hayaniya kamar yadda a kasan gidan biki dashi kota ko ina jama'a ne a gida dan ba masaka tsinke 

   Chan na hango muku Hajiya inna anci ture kaga bala'i, sai fara'a take ita a dole jikoki na aure,yarinyan anty A'isha ta gani yafitota tayi tace kije wajen umman ku kice nace tayi maza tazo ina jiranta maza jeki,jin ana ƙwala kiran ta yasa ta juya, inna ga anguna sunzo gaisuwa cewar Sarah,to to Masha AllAH muje to wai daman jiran ummanku nake amman to ta sameni chan,duk inda suka gitta sai an miko gaisuwa wa inna itama din amsawa take da sakin fuska hardai suka karasa part din nata inda angwaye ke jiranta, Saida suka gama gaisawa sannan suka hau wasan kaka da jika sosai suka burge Mutanen falon kafin suyi mata sallama nan fa aka hau musu guda har suka fice 

     ____________________✨ yanxu ace bikin su aunty narnah namesake din inna taƙi zuwa?kede kina da nachi  haryanxu fa tana a kd bata dawo bah kin kuma san tana jinya ne achan din,kumafa hakane duk nabi na sha'afa,adai rinƙa bincike kafin zartar da hukunci ahem
     Kin kulata tayi dan haushin kanta taga take miya hana tayi tinani kafin ta furta maganan bakin ta,daman haka yusrah take ga surutu gakuma sa abu a rai duk ya dame tah,yanxu ma haka take dan duk tabi tayi wani sanyi sanyi da'ita 
           Kun wani zauna daƙi lunkume kaman wasu amare kode kewan antys din naku kuka fara,har haɗa baki suke wajen faɗin Allah ya kiyaye aunty,ai mu gaba takaimu gobaran titi,barin ma Anty intee duk tafisu mugunta,
     Toh nide ba ruwana,ku maida hankali kuma su jiku,maza maza ku fito waje kun wani zauna a daki sai gulma kuke ko?
       aunty A'isha dan allah da wani time za'ayi dinner din ko anfasa dan munji daxun ana cewa wai anyi cancel, wai da gaske ne aunty?
       Haka ne anfasa Abbie sun hana  sunce wanda akayiyi sun wadatar daman su aunty billy suka shirya dinner din 
     Toh shikenan Allah yasa haka yafi alkhairi inji mufeee duk amsawa sukayi da amin

        _____________________✨karfe hudu aka fara shirin miƙa amare zuwa dakin su sukam sai rusa kuka suke (inda kuma za'ace anfasa kaisu din tsit zasuyi) haka dai aka tisa keyar su zuwa motan dangin mijinta 
     Inna taso ta bisu su Abbie ne sukayi mata dabara (dan baza muce wayau bah) da kyar da suɗin goshi, kunsai dai mutuniyar tamu 
    Sauran da basu samu sunje kai amarya bah suka hau gyaran gidan inda wayensu suka sa kafa sukai gaba (to daman ai abinda ya kawo su din angama dan yanxu idan anyi biki sauran aikin masu gida zasu karkare yinshi da sauran yan uwa na gida Allah dai ya taro muna mutanen namu 🤲).............✍️




Ina yinku sosai irin totally 🥰🌹



Ayi manage da wannan ba yawa 🙏



Not edited