66&67
Assalama Alaikum mutanen kirki mutanen kwarai amincin Allah ya lullube Ku a duk inda kuke, kamar yadda kuka sani yawan talla ta yi yawan roko a yau ma na zo muku da sirrukan gyaran fata, Idan matsalar bushewar fata ko matsalar tsakewar fata ko kuma so kike yi fatarki ta yi glowing ta yi kyau da santsi kamar bayan kifi wannan post din na ki ne don kayanki sun tsinke a gindin kaba kin kawo kuka gidan mutuwa. Don ban dalilin kina da damar mallakar extra ordinary ki je ga ordinary ba
Super lightening soap
Organic lightening soap
Baby soap
Lightening dilka soap
Attractive soap
Morocco soap
Muna maraba da masu siyan daya ko sari muna aikawa ko ina a faÉ—in duniya cikin aminci
Gamai buƙata ya tuntuba wannan number ***
Dan Allah idan baki shirya siyan kayan mu bah, babu buƙata kira ko chatting dan ɓatawa juna lokaci
66 & 67
بسم الله الر رØÙ…Ù† الر ØÙ‰Ù…
A hankali ta rinƙa buɗe idanun ta, har taci nasaran buɗe su duka tana jin sunyi mata nauyi,,bin dakin da ido ta rinƙa yi tana kalle kalle, kamar wacce aka muntsila ta tashi tsaye a firgice,zagaye dakin ta hauyi ganin dai ba wajen da tasani bane bah sai ta ƙara firgita,wajen kofa ta nufa ta runƙa bubbuga tana "waye anan? Dan Allah ku fidda ni! Wai babu kowa ne?". Jin kururuwan ta da sukai ne yasa daya daga cikin su ya taso ya zo wajen kofan cikin ladabi ya e "do you need something ma'am?". Murya na rawa jin muryan basamude da tayi cikin tsoro tace "nope!! Buh water". Ƙara yin ƙasa da murya yayi cikin girmamawa gare ta ya furta "all u need is in the room ma'am". Jin haka da tayi ne yasa tace "thank You". Bai ƙara cewa komi ba ya koma,,,ita kuwa jingina tayi da kofar dakin wasu hawaye Masu zafi na zubo mata dan tasan shikenan Tata ta ƙare,,ita a tunanin ta ko ogan su ne yasa aka kamata bayan ta baro wajen shi, nan da nan yaya ta fara rawan sanyi a hankali ta lallaɓa ta koma gado tayi kwance...."ka bani kunya! Daman duk kurin banza ne da na wofi? Nan ka gana cika min baki zaka Kamo wacce take yi min laɓe amma ka gagara sai dai kazo kayi abinda ta kawo ka ka wuce, toh daga yau bazan lamunta ba in har dai ba Kawo min wacce take min haka k....." Katse ta yayi ta hanyar daura yatsun shi saman lips dinta yana yi mata raɗa a Kunni, cikin gamsuwa da gaɗa kai, nan fa ta fara mishi magana da daga murya har tafi ta da, shi kuma ya rinƙa tafiya a hankali har ya nufi ƙofa,,,, a hankali ya buɗe kofan da fatan ya samu ya kama wannan ɗin saidai kash, koma waye yana da wayau sosai, lekeƙawa yayi yaga dai babu kowa sannan ya hakura ya koma ciki.. Da sauri ta fito daga mabuyan ta ta koma ɗaki ta tura recording ɗin zuwa ga abokiyar aikin ta tana fatan tonuwar asirin su a nan kusa,.... Sosai tayi dauriyan danne zuciyarta dake ta bugawa da ƙarfi kamar zai faso qirjin ta,,dan ba ƙaramin zafi taji da ta gansu a haka ba, eelham kuwa cikin Tata salon rainin hankalin ta janye daga gare shi tana kallon mubeena duk da itama ba ƙaramin jin zafin zuwan ta tayi ba, kullum tana zuwa kenan tunda taga haka,,amma sai ta basar haɗi da faɗin "mommyn Anwar ina kwana?". Bata jira cewar ta ba ta fice daga office ɗin....ganin fitar ta da Mubeena tayi ne hawayen da take ta riƙewa ya sauko mata kan fuska, juyawa tayi da sauri da nufin itama ta bar office ɗin,,,cikin zafin nama AS ya kamata yana juyo da ita ta yadda suke facing juna "pretty darling!! Mi akayi miki na kuka kuma? Ko nine?". Yayi tambayar yana duban ta, wani mugun kallo ta watsa mishi fuska babu annuri ko kadan tace "Ahmad sakar min hannu". Zuba mata ido yayi yana kallon ikon Allah, amma sai bai biye ta ba dan yasan abinda take ji dan shima yayi going through,,, hugging ɗinta yayi yana kwantar mata da hankali Saida yaji ta nutsu sannan ya sake ta,, ba tare da ta kalle shi ba tace "zan wuce" "zaki ma fara, ai nasan bakiyi abinda ya kawo ki ba,dan haka faɗa min mi ya kawo ki?". Wannan tambayar da yayi mata ita sai taga kaman baƙin magana yake gayamata, dan haka a fusace ta kwace hannun ta tace "karka Nima ka raina min hankali mana!! Kar kuma kaga na zuba maka ido kwana biyun nan ina nan a yadda kasan ni a mubee, daga yau dan Allah kaje na tattara na miƙa mata kai duka dan ban jin zan iya shering da ita,,, tana kaiwa nan ta fita daga office hawaye na zubo mata...tunda eelham ta koma office ta rinƙa leke ta window dan taga ko mubeena ta fito amma shiru sai wajen 30 mint da ta gaji da tsayuwa ta koma ta zauna tana tausar zuciyar ta,,,tana a zaunen da take taji anyi knocking,gyara fuskarta tayi ta koma dai-dai tana hade abinda yayi mata tsaye a wuya, Saida aka ƙara knocking din ne sai ta bada izinin shigowa, ba tare da ta duba ko waye ba dan taji kamshin Tularen AS sai ta share tana nuna kaman babu abinda ya dame ta,bamma sai kunnin ta suka jiyo mata muryan mubeena tana cewa "amarya antashi lafiya ya aiki". With full of surprise ta dubi nubeena amma mamakin bai baiyana a fili ba dan guntun murmushi tayi tana cewa "alhamdulillah yasu Anwar". Amsawa tayi da "suna school" gaɗa kai eely tayi ita kuma mubeena ta juya ta nufi kofa tana sallaman eelham...tana fita kuwa ta kifa kai da table ta fashewa da kuka da gani kasan na kishi ne, ba kuma komi ya ja haka ba sai jin kamshin Tularen AS da tayi a jikin mubeena, sai da tayi mai isar ta sannan ta shiga toilet ta wanke fuska ta dawo tana cigaba da aikin ta,,,ba tare da yayi knocking ba ya tura kofan ya shiga, kura mata ido yayi yana kallon bayan ta, takawa yayi ya nufi inda take yana tsayawa a gabanta,yi tayi kaman bata san da zaman shi ba dan haushi taji yana bata,,, shikuwa kare mata kallo yake dan ya gano wani abin,,can sai ya kauda fuskar yana sakin gajeren murmushi "ban gama da wancan ba ga kuma wata ta ɗora nata,kai nikam yau na shiga tara". Duk wannan zancen da yake cikin zuciya yake yinta kafin ya maida duban shi zuwa gare ta yace "Madam lafiya kuwa?". Ai babu shiri ta dago ta danƙara mishi harara wanda kadan ya rage dariya ta kufce masa "Ni kar ki cinye ni da hararan nan Madam". Idan ba haushin kiranta da Madam ɗin nan take ba a canza mata suna, amma sai bata kulasa ta maida hankali akan aiki ta, kamar daga sama taji yace "I'm sorry". Dan tsam tayi cikin wayencewa tace"for" tayi maganar kamar bata san abinda yake nufi ba "babu!, daman zanje gida ne wajen mata ta, shine nace bara na sallame ki tunda kince bazaki koma gida ba". Tunda ya fara magana ta dakatar da abinda take, sai da yazo kusa da ita zai wuce ne tayi saurin riƙo hannun shi.. chakk ya tsaya yana danne dariyar shi cikin haɗe fuska yace "akwai abinda kike da buƙata ne?". Ba tare da ta kalle shi ba tace "ka maida ni gida I can't drive". "Kaman ya kije gida? Aikin fah?". Cikin marairaice fuska tace "yaya banda lafiya". "Zaki gaya min sanda na zama yayan ki". "Ba ka gode ba ma ana ce maka yaya ba". "Indai kece zaki faɗa na yafe dan am not ur brother". "U're not my brother? Toh who are u to me?". Kallon ta yayi yana faɗin wato bata san matsayin shi a gareta ba amma..... "Yaya pls" ta katse masa tinani, "muje" yana faɗin haka ya fita daga office ɗin mood ɗinshi yana canzawa dan baiji daɗin maganarta bah,,, a kusan tare suka fita zuwa parking lot kin buɗewa tayi sai da shi ya buɗe mata sannan ta shiga shima zagawa yayi ya shiga suka bar Company zuwa gidan ummi, sai da suka dauki hanya ya dan kalle ta ganin ta zuba mishi ido dan tun tuni yake jin idonta a kanshi, ita kuwa ganin zai juyone sai ta dauke kanta tana basar wa kaman ba ita ta gama ƙare mishi kallo bah, "gulma kina so kina kaiwa kasuwa". Cewar AS "a'a ina son mene? Mi abin so a nan". Kadan ya rage motar su ta kwace mishi da sauri ya taka birki ji kake ƙiiiiiiiiii Allah ya taimaka babu wata mota dake zuwa, cikin tsananin tsoro da sadaƙarwa ta faɗa jikin shi tana ƙamƙame shi haɗi da rintse golden eyes ɗinta,, Jin ta a jikin shi ne yasa ya buɗe ido a tsawace yace "get out" dagowa tayi tana kallon shi zata yi magana kenan ya ƙara daka mata tsawa "i say out" ba musu kuwa ta fita tana buga kofan da ƙarfi shikuwa ya figi motar kamar zai tashi sama,, ta daɗe a tsaye a wajen kafin taga wata mota ta tsaya a gaban ta dauke kai tayi tanayi kamar bata ga motar ba, "Mrs AS" taji an faɗa, da sauri ta juyo dan taga da gaske shine ko kuwa, murmushi dauke da face ɗin ta tace "bestie? Kana nan?". Dariya yayi shima yana cewa "wannan ke zan tambaya, tunda ko zuwa gaida Anty baki yi, bare ki tuna da wani bestie". "Allah sarki ba haka bane kasan muna zuwa aiki bamu samun time". "Toh sannu agogo Sarkin aiki". "Murmushi kawai tayi, "muje mu shiga Kinga akwai rana". Cewar bestie, ba musu kuwa ta shiga,shima shiga yayi ya tada motar suka bar wajen,tambayar ta yayi ina zasu, gidan ummi tace masa, nan ya dauki hanya suna ta fira har suka shiga gidan bayan gate man ya buɗe masa gate, idanun ta bai sauka akan kowa ba sai akan AS da ya zubawa motar ido, dauke kanta tayi daga kashi tana fita daga mota, shima bestie ya fito, a jere suka shiga ciki tayi pretending as if bata gan As ba, haka har suka shiga part ɗin goggo,,,wani tafasa yaji zuciyar shi tana yi mishi karin abin ma yadda suka nuna kamar basu ganshi a wajen ba wato sun maida shi hotiho,,, part din grandma ya shiga da sallama can ciki yace "mata ta nake son a bani idan kuma kin ce ba haka bah hmm....." "Nace ba haka ba!!na ce , nace ba haka ba, mi zakayi? Karshe dai Saidai kace zaka dauke ta ka gudu ku bar gari, iya abin kenan, toh a killace take babu kofan yin wannan, dan nan zata dawo da zama gwara mutum ya sani ya kuma san rijiya ba wajen wasan makaho bane". "Tunda haka kikace karki damu Ni dai na fita hakki nace a bani matata,alhalin kuma ina da right da zan dauke ta, amma ba komi". "A'a karka nima ka gaya min magana, kai har ka manta kace tayi cikin shege da auran ka a kanta?". Kallon ta yayi babu shiri jin abinda take cewa, toh shikan yaushe yayi haka da ita,murya can ciki yace "Ni dai ki rufa min asiri, yaushe nace haka?". "A'a karyar da na saba shi nayi maka". Cikin son ya kule ta yace "gaskiya kam" yana faɗin ya nima kofa ya gudu dan yasan yau mai ƙwatan shi sai Allah....part din goggo ya koma dan bazai iya barin ta ita ɗaya da wannan mutumin ba, koda yaje ya iske sai fira suke su uku harda goggo,dinke fuska yayi kamar baya dariya, ganin shigowan shi ne yasa bestie mikewa yana bashi hannu shima ɗin hannu ya mika mishi sukai musabaha daga haka Idris yace "goggo, bestie, na gaishe ku zan koma bakin aiki". "Haba bestie sai kace kana baƙon wuri? Dan Allah ka zauna ana fira ka wani ce zaka wuce". Cewar eelham, shikuwa AS wata muguwar harara ya rinƙa sakar mata, amma sam bata kula ba bare tasan yana yi, "aikuwa dai! Gaskiya bestien ka ta faɗa". "Goggo karki biye mata,ta san tanason ganin nawa mi yasa bata je gidan mu ba? ga Anty nan kullum sai tai ta waƙan ko yaushe eely zata zo?". "Bestie ba na ce maka aiki ne ya riƙe ni ba? Amma insha Allah tunda na daina zuwa kenan zaku ganni soon insha Allah". "Amin idan da gaske kike". "Daman ai bana faɗin gaskiya a wajen ka" "bestie bance bah! Bara dai naje kar ki saka na fasa zuwa aikin yau". "Toh shikenan jeka Allah ya tsare ya bada sa'a bestie". "Godiya nake bestie! Goggo sai na ƙara dawowa zuwa gobe Idan Allah ya kaimu! Daga Ni sai ke musha hira". Karab eelham tace "ko kazo ina nan dan haka babu kofan da zaku nuna min wariyar launin fata ehem". "Shikenan toh sai Allah ya kaimu". Da Amin suka amsa masa shi kuma ya kara Bama AS hannu sukai musabaha sannan ya bar dakin zuwa parking lot ya bar gidan,,,idan yace ranshi bai ɓaci ba yayi karya, koda goggo tayi masa magana a daƙile ya amsa ta yana ƙara haɗa fuska ganin hakan da tayi ne tasan zuciyar maza a kusa yake yasa ta tashi ta bar falon......