BABI NA SHA SHIDA
by @maidambu41
KARFE DUKKA KARFE NE...!!!
{Zanen ƙaddarar Falilah}
BABI NA SHA SHIDA
🌸 Assalamu Alaikum Yan'uwa Mata.
Kowace mace tana son ta ga kitchen ɗinta cikin tsari da kyau, tare da kayan zamani masu inganci. Amma abin da kan hana mutane shi ne tara kuɗin saye lokaci guda.
Shin tara kuɗin saye ne ke miki wahala?
Ko kuma idan kin tara sai wasu buƙatu su sa ki kashe su?
Ki kwantar da hankalinki, domin MA KITCHEN ta zo da mafita.
Mun buɗe Adashen Kayan Kitchen domin ki mallaki kayan da kike buri cikin sauƙi, ba tare da wahalar tara kuɗi lokaci guda ba.
✨ Abubuwan da za ki samu:
✅ Kayan kitchen na zamani masu inganci.
✅ Farashi mai sauƙi.
✅ Adashe mai sauƙi da kwanciyar hankali.
✅ Ana kai kaya zuwa duk inda kike.
✅ Biyan kuɗi a hankali cikin sauƙi.
Za a fara nan ba da jimawa ba, In shaa Allah.
📞 WhatsApp/Call: ***
📲 Shiga WhatsApp Group ɗinmu domin samun cikakken bayani da fara rajista:
***
🌹 Arha ta fi bashi, adashe kuma ta fi bashi kwanciyar hankali. Ki yi rajista tun da wuri, ki mallaki kitchen ɗin mafarkinki cikin sauƙi.
MA KITCHEN – Muna tare da ke har ki cika kitchen ɗinki da kayan da kike buri. 💚
Page din na Group din MIJIN Mariah ne da fıtıklar Hikayar Mai_Dambu
“Je ki wurin yan uwanki.” Aunty Zahra ta ce tana kallon yadda na kafe Yarinyar da ido, fita tayı tana share hawayen da yake zuba mata. “Babu abinda zai same ta in sha Allah.” Murmushi na yi nace mata. “Allah ya sa.” Dağa nan ta shiga taya ni aiki tun kin sake jiki na biye mata har muka hira sosai. Muna cikin hiran Hajja Mama ta shigo tana fadin. “Bintu ya kuka yi da Matar Nafi’u?” “Ce mata nayi abinda take bukata ba zai yiwu ba itama Yarinyar hutawa zata yi ta kama aikin ta.”
“Kına tunannin akwai wanda ya fishi nagarta ne? Ko akwai wanda zai kula da ita har haka ne?” Sai ta Girgiza kai ta cigaba da cewa. “Ba döke zan muku ba, amma Magana ta domin Allah shi yafi cancanta akan kowa da zata kawo.”
“Hajja Mama don Allah ki bar maganar nan tunda ba Wanda ya ji ya gani ki barshi, Ita kanta ta je tayı tunani da kyau ana barın halal domin kunya mijinta dan uwanmu ne, gara a je akan dangantaka da wani lamari na aure ya shiga karshe Ana jin zafin juna, kin manta abinda Hajja Gana ta fada da jimawa dan uwansu ne amma ya zame musu inuwar giginya.” Shiru Hajja Mama tayı tana sauraren Aunty Zahra, kukan Ahmadi yasa na kalle Yaron daukar shi nayi ban San Akan me suke magana ba amma jikina ya bani akai na ne amma ban fahimta ba.
Haka abubuwan suka yi ta tafiya Maman Hanny ta shigo zata min sallama, fuskata a sake na ce mata. “Maam har daki tafi? Ki gaida min Daddy! Yawwa ga namar shi ki gaya mishi both ni da su we miss him too much.” “Falilah Baki yi miss dinsa ba, idan kin yi kewarshi ki amince ki zauna da shi har karshen rayuwarshi haka zai taimaka min ya taimaka mana bakidaya .”
“Kamar Ya?” Shigowar Aunty Zahra yasa ta mike, tana daukar sakon da na bata ta juya tana murmushi ta ce min. “Zaki fahimta idan lokacin yayı na gode!” Ta saka kai zata fita Aunty Zahra ta ce mata. “Nafi kına son kawo ahında ba dai zama alkhairi ba.”
Murmushi tayı ta saka kai zata fita tana fadin, “Ni alkhairi na hango ba sharri ba, idan lokaci yayi zai bayyana haka.” Kwafa Aunty Zahra tayı na ce mata. “Wai meye ne matsalar?”
“Ba kome!” Abubuwan sun cigaba da tafiya har muka kusan wata biyu, a lokacin muka samu labarin Maman Hanny an tafi da ita Germany ba lafiya, a bangaren Ya Man Ashe zawarawa ne ke ta zuwa mishi da maganar niman aurena a cikinsu har Babban lauyan Nigeria barista Khalid Yobe,
Ni dai ban san ana haka ba, har dai muka cika wata shida a lokacin office din Ahmadi suka bukaci na fara aiki, duk wata ana turo min Albashi wnada duk lokacin da aka turo zan tura musu kashi biyu Hajiya da Basmah, haka yasa na samu nutsuwa Don ma hajiya tana fada wai ni mai da namiji kudin ya musu yawa ma rage, Basma tana da dukiyar da ubanta ya barta har girmanta, ban taba ganin mutum me matukar wayo kamar Ahmadi ba, din wata hanyar da zaku tsaya da kafarmu ya tsaya mata kudi suke samu a lokacin shi kuma yayı ta sayan kadariro da yasa a cikin yola.
Haka na shirya ha tafi abuja tare da rakiyar Mutanen gidanmu, da nace yan gidanmu ina nufi har da Ya Man tare da Hajja Mama da zata zauna da ni har yaran, haka muka ta shirya gidan kwana na biyu suka yi sannan suka koma, ba zan ce nayi kewa na domin Hajja Mama tana tare da ni,
Haka abin ya kasance ga Hanifah ta zo min, take gaya min halin da mahaifiyarta take çıkı sai da na zubar mata da hawaye domin ciwon cance masifa ce, haka nayi mata addua.
Sanan na cigaba da rayuwata, lokaci zuwa lokaci in Ya Nafi’u, mu gaisa dağa nan ba tambaye shi jikin matarshi ya ce da sauki shi Kenan domin na lura tunda ta fara ciwon nan bai da lokacin kowa sai kanshi da ita kanta, nayi rigimar nayi Rikicin amma bai kula ni ba sai na kyale shi.
Haka suka kwashe wata hudu suka sauka ta abuja, shi Ya Nafi’u bai zo gidan ba amma Maman Hanny a gidan ta sauka, ganin yadda ta koma sai da naji tsoron Allah ya shige ni, ban ce mata kome ba sai Sannu murmushi kawai take min , Kwananta biyar sannan Ya Nafi’u, Sai ranar na ga yadda ya koma. Na dauko mishi ruwa da abinci, ya zuba min idanunsa da nake hango gajiya da bukatar hutu a tattare da shi, “ka gaji sosai!” Gyada min kai yayi ya ce. “Maam dinku ciwonta yana kassara ni!” Ajiye mishi abincin nayi na zauna ina kallonshi. “Lily ba ita daya ba ce take nika zuciyata, dayawa suna nan, amma ita nata yana tasiri ne saboda Uwar Yayana ce ita? Ita kuma wancan rabi da kwantan rayuwa ta ce.”
Ban san me yake nufi ba don haka ban bashi amass ba, na mike zan tafi. “Ya aikin naki?” Murmushi nayi na ce mishi. “Alhamdulillahi, sai dai Akwai gajiya Don ma an bani damar na kuka da Yaran na tsawon shekara biyu.” “You are lucky tunda kika auri gayen nan, nasara yake bibiyar ki, nasara da daukaka suna tare da ke.”
Murmushi kawai ina fadin, “Allah ya jikan Ahmadina!” Murmushi yayı ya ce min Amin, daga haka na wuce dakin, na barshi nan bayan ya ci abinci ya shigo daya parlour da muke kafin dakin, ya dauki Yaran yana musu wasa, sai darıya suke mishi.
Bayan ya gama ya mana sallama suka tafi da matarshi, a daren dai na kwana da damuwar Maam a raina, washe gari na nufi office meeting muka shiga na tsawon awa hudu, koda na fito kallon Mamaki nayiwa Mutumin da yake zaune a office dina, da idanunsa na ga kamar nasanshi a wnai wurin, but a ina kenan?…….. Ni kuwa nace Asad
Kuyi hakuri weekend ne dole na dan huta na gode Summychika 🥰😍😘