HASASHEN SOYAYYA COMPLETE

HS 4

by @legendspen

*HASASHEN  SOYAYYA馃拝*
_Imagination of love_


_Page 04_



"Kamar ya ina *Hasashen soyayya*,  *Yaya nasan Mace bata canja Namiji, yana canjawa ne sabida yana sonta* to nima zannemi maisona wanda zai canja."

"To Allah yabaki sa'a akan wannan *Hasashen soyayyar*"


~~~~~ Yana tsaye jikin bango tun shigarta gidan, ya rufe idonsa yana sauraron bugun zuciyarsa.

"Bud-die what are you doing outside?."

Bu蓷e idonsa yayi ya sauke su akan Anas,sannan ya sake rufesu.

"Senate magana fa nake?."

"The Girl!."

Kallon shi Anas yayi sannan yace: Which Girl?."  Sai kuma ya ce. "Unnamed?."

茒aga kai Senate yayi sannan yace:" I just saw her right now?."

Dariya Anas yayi sannan ya ce: Harta fara maka gizo ne?."

"Ba wasa nake ba Anas, wancan gidan naga tashiga." ya fa蓷a yana nuna masa gidan da hannu, kallom gidan Anas yayi sanan yace:

"Gidan Barrister?."

"Bansan gidan ba nima."

"Kuma ka tabbatar ita ce?."

"Wai maika 蓷aukeni ne, idanba itace ba zance itace?."

"To yanzu mene zakayi?."

"I will wait naga tafiyarta." Senate yafa蓷a babu alamun ko damuwa da tsayuwar da zaiyi.

"You know this isn't the solution?."

"Ka 茩yaleni." Wucewa ciki Anas yayi ya barshi a wajen tsaye. 

A falo ya ha蓷u da Momi wacce fitowarta kenan daga 蓳angaren Senate, Kallon Anas tayi sannan tace:

"Where have you been?."

"Morning joking, ina kwana Momi?." Anas yafa蓷a tareda dur茩usawa. Amsawa tayi sanan tace:

"Ina Senate 蓷in?.", Amsa yabata dacewa "Yana waje Momi?." Kallonshi tayi sosai sannan tace: "Waje kuma meyakeyi?."

Zama Anas yayi sannan yace:

"Yayi miki maganar wata yarinya da yakeso, duk da shima baison yana sonta ba?."

"Yes yayimun daman neman danayi maka jiya, inaso nace kaje  YSU 蓷in kaganta."

"To wai yanzu ita yaga tashiga gidan Barrister." 

"Inanema Gidan Barrister?." Ta茩arashe maganar da alamun son tunawa.

"Matar da tazo ranar nan kika ce tanada tarbiya."

"Oh oh Gidan Karima zakace, toshi nan yaga tashiga?."

"Haka dai yace Momi, ninafi tunaninma gizo tayi mishi, it seems yafa蓷a soyayya mai 茩arfi."

"Yes I understand too, Allah yasa yarinyar tazama 茩anwar Karima 蓷inma. Yanzo go and call him."

Kallonta yayi sanan yace: "Momi sa masu aiki dan yanzu zai sauke mun kwandon masifa."

Tashi tayi da kanta tana dariya tasan tabbas yanzu zaizo yana bubbu蓷e baki, waishinan masifa yake

Maigadi tasa yakiramata shi, wanda shima sai dayace masa Momi 蓷in tana compound. Shigowa yayi yana turu baki gaba yana ha蓷e gira kamar 茩aramin yaro yana shirin fara rigima.

Momi kam naganin yashigo tashige ciki, bin bayanta yasakeyi har zuwa falo, wato uwar harara yamakawa Anas wacce tasa Anas tuntsirewa da dariya.

"Momi kinganshi ko?.", "Meyayi maka?.", "Dariya.", "To sannu."

Dariya Anas 蓷in yasakeyi ganin yanayin dasukayi maganar kamar masu gasar maida martani sannan kuma a 茩arshe ta gwaleshi.

Senate kam zama yayi kan kujera ba tare da yace ko uffan ba.

"Katabbatar ita kagani tashiga gidan Barrister 蓷in?." kallonta yayi da mamaki sannan yace:

"Allah ita ce."

"Okay have your breakfast, ina zuwa." Daga haka ta tashi tashige 蓷aki, shikuma yanufi dining Anas ta tsokanarshi amma yayi masa banza.

Sunanan zaune Momi tafito, kallonta sukayi gaba 蓷aya itakam tasa kai ta wuce. Yau ce rana ta farko da Momi tataka 茩afa tashiga gidan wata mata a unguwar, bayan wani gida data ta蓳a shiga sabida mutuwar maigidan.

Maigadin gidan naganinta yabu蓷e mata yana fa蓷in. "Barka da safiya Hajiya." 

"Barka masu gidan na nan."

"Sunanan mai gidan ne kawai yafita." 

"Okay." kawai ta fa蓷a tare da shigewa, A fall tasami Yaya Karima wacce ke zaune tana danna waya.

Ba茩aramin mamaki Yaya Karima tayi ba ganin Momi acikin gidan nata, baki bu蓷e ta tashi tana fa蓷in.

"Momi ina kwana?". Murmushi Momi tayi tana amsaww da fa蓷in.  "Lafiya kalau 拼ar-momi ya maigidan." 

"Alhamdulillah Momi, ga waje zauna dan Allah."

Zama Momi tayi tana yaba karamci irin na, Karima tana kuma addu'ar Allah yasa yarinyar da tilon 蓷anta yafa蓷a soyayya da ita takasance 茩anwarta.

Fitowar Bhatool kenan daga kitchen hannunta rike sa plate wanda ta Soya plaintain tana fa蓷in.

"Yaya gashinan nasan zakiji da蓷inshi."

Tsayarda maganar tayi ganin ba茩uwa mai cike da kwarjini.

Ajiye plate 蓷in Bhatool tayi tareda durkusawa sannan tace: "Ina kwana." 

Murmushi Momi tayi sannan ta amsa da fa蓷in. 

"Lafiya 茦lau 蓷iyata."

"Momi ga Plaitain." Yaya Karima ta fa蓷a tana 蓷akko plate 蓷in tare da mi茩amata, Murmushi Momi tayi sannan tace:

"A,ah 蓷iyata, wanan 茩anwarkice?." 

"Eyh Wallahi Momi, itace ke bina."

"Allah sarki, Allah itakuma yaushe ne bikinnata?."

Murmushi Yaya Karima tayi itakuma Bhatool takoma kitchen.

"Munafata dai."

"To Allah yakawo nagari, daman yau kawai nace zanzo gidan 瞥ar Momi mugaisa."

"Naji da蓷i sosai Momi, Allah ya茩ara lafiya." 

"Amin-amin , bari na wuce."

"To Momi nagode sosai da sosai."

"Yasunan 茩anwartaki, tabiyoni ta 茩arbi turare."

"Sunan Fatima Bhatool." Yaya Karima tabawa Momi amsa sanan ta 茩ara cewa:"Angode sosai Allah ya茩ara arziki."

"Amin."Momi ta fa蓷a itakuma Yaya Karima tashiga Kitchen 蓷in.

"Ke zoki bita gidanta ki amsa saqo, sanan kuzuba plantain 蓷in a bowl mai kyau kibita dashi."

"To." kawai tace sanan, tazuba plantain 蓷in a bowl mai murfi tarufe tafito, Momi na tsaye ta蓷auki mayafinta tayafa tareda bin Momin suka fice.

Kallon Bhatool Momi tayi sanan tace:

"茒iyata ya makaranta." murmushi tayi sanan tace:

"Makaranta Alhamdulillah Momi."

"Masha Allah, shekarunki nawa kuwa?."

Bhatool bataji komaiba dangan da tambayoyin Momi tace:

"20 amma zanshiga 21 nanda 5months."

"Ah masha Allah angirma Saura kuma aure."

Shiru Bhatool tayi batare da tace komai ba suka tunkari gidan.



~~~~~Suna zaune kan dining 蓷in. Anas namasa hira shikuma hankalinshi nakan wayaa. 

"Dum Dum" yaji bugun zuciyarshi na茩aruwa da sauri-sauri, hannu yasa yadafe 茩irjin tareda rufe ido.

Da sauri Anas ya ce:  "Senate are you okay?."
Bai kaiga bashi amsa ba Muryar Momi tayi sallama.

follow and comment please