HASASHEN SOYAYYA COMPLETEFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

HASASHEN SOYAYYA COMPLETE

  • 1views
  • 61chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

I write stories that speak dreams

More from @legendspen

Sample · HS 1

*HASASHEN SOYAYYA*_Imagination of love_Free Book.        _Story & Written By__Amanar-Janafty_*SAYYID LEGENDSPEN*                          *BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM 🙏💫*_Page 01_Labarin rayuwar Bhatool Senate,Soyayya mai ɗauke da salon burgewa, rayuwar aure mai cike da hargitsi da ruɗani.Matashiyar buduruwa ce wacce aƙalla zata kai shekara 22 zaune a backseat na motar ƙirar GLK, tana sanye cikin atamfa Super holland mai adon ja da touch din green, fara ce kyakkyawa tagani tafaɗa, tana da tsayi amma ba doguwa can ba, dara-daran idanunta masu matukar kyau, haka ƙananan pink lips dinta masu ɗaukar hankali, green veil ta yafa sai kuma ƙaramar handbag da takalmi golden cloud, wuyanta yasha manya sarƙoƙin gold haka yatsunta.Yau ne fitar ta farko tun bikinta da aka yi, watanni uku da ya wuce, wa...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters61
premium0
61

Appreciation and Apology

Free sample
Updated 9 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play