KADDARAR SOYAYYA

KADDARAR SOYAYYA ( THE DESTINY OF LOVE)

by @sheolly

              CHAPTER ONE
  GIDAN ALFARMA (THE Mansion)
  Iskar sanyi tana kadawa a hankali yayinda haskin rana yake ratsawa tamanyan tagogin wani katafarin gida.wannan ba gida bane na kowa babban gida ne mai ciki da kayan alato da kyau, duk Wanda yashigo cikinsa zai gane mai gidan mutum ne mai mutukar Arziki
   This was the home of a wealthy man  who had built his fortune through hard work and determination
   A tsakiyar babban falon gidan, anajin karar gudun yara da dariyarsu.
"Miemi! kijirani mana!sadiq yayi ihu yana gudu a bayanta.
Miemi ta juya tana dariya.tanada kyakkyawar fuska mai ciki da nutsuwa, amma wannan lokacin tana cikin farin ciki "you're to slow,sadiq! You can't catch me." Sadiq yana kara gudu yana murmushi.
"One day, I will win this race.just wait and see"
Duk da cewa sun tashi cikin gata Miami bayarinya bace mai girman kai mahaifinsu yabasu duk abinda suke bukata, saboda yatara dukiya mai yawa kuma yaso yayansa su rayu cikin Ilimi da jindadi.
Money can give comfort,but good characters is what make a person special.
Miemi tanada tarbiya da ladabi sosai, mahaifiyarsua mace ce mai tsauri wacce takeson 'ya'yanta su girma da kyawawan dabi'u. sadiq ya tsaya yana hake bayan yakasa kama miemi."you always win, miemi. I don't know how you do it" miemi tayi dariya tace" saboda kai kana bata lokaci kana magana maimakun gudu"
A wannan lokacin babu Wanda yasan mai kaddara ta tanada musu wannan farin cikin da suke ciki zaizama farkon wata tafiya mai ciki da sirrika, kalubale da kuma soyayya.
Sometimes, destiny begins with simple moments.
      KADDARAR SOYAYYA (THE DESTINY OF LOVE)