PAGE:13&14
*Last Free Page*
"ashe duk mugunta da bakar zuciyar da ma miskilancin duk na karya ne." Ta fada tana dariya harda rike ciki.
Tsayawa ya yi yana kallonta da kallon kansa yana jin takaici.
Toshe hanci Rusul ta yi tana, "Tab wannan dakin inaga ba zai shigu ba sai an sauke ruwan turare,kashin garde au gashin Yara kwailaye ba wasa ba, tab."
Jin saukar mari tayi a kumatu kawai tsabar takaici yama rasa abun da zai ce, toilet ya wuce. Ai kuwa yana shiga sai ga wani zawon ya kara zuwa ji kake ƙu-ƙu,but-but,ƙut-ƙut dariya ta kasa kare mata harda rike ciki tana, "Yau fa maza anji jiki."
Ta fice tana tsalle tare da kwalawa Mira kira.
"Mira kina ina aiki ya sameku fa yau mazan gidannan sunyi aika aika kuzo ku gyara gun kashen garde Don Ni kam bazan iya barci a wannan halin ba, wari kadai zai iya kumburani ai."
Haka kuwa Su Mira suka shiga dakin suna gyarawa tana masu sambatu tana basu labarin abun da ya faru tana dariya.
Majeed na toilet ya wanke jikinsa amman tsabar kunya da takaici ya kasa fitowa har sai da su Mira suka fita sannan ya bude kofar ya fito.
Rusul ya gani ta sheme tana shirin kwanciya.
Kafarta ya ja har ya sauketa a gadon ya bude kofar dakin yana janta tamkar buhu sai da yaje daidai tsakiyan parlour sannan ya direta.
"Na miki kashedi amman kamar ina kara zugaki ne ko? Kullum kwalwalarki kara toshewa take zaki kiramun masu aiki daki kina basu labarin abun da kika mun, this is the First and the last Warning , kar ki kuskura ki kara zuwa wajen dakina bare kuma inga kafafunki ciki,in ko kika shiga sai dai ki fito da wasu kafafun ba naki ba."
Ya saketa ya wuce.
"Kwana adaki kamar na kwana anyi an gama balla kafa kuma wanda ya fasa shi yaji kunya,ai gaskiya na fada ko ba kai kayi zawon ba tsabar tsoro ashe duk kuri da murtukewaar karyane in kayi wasa ma har askul gobe sai anji labari ba dai dani kake batun ba umm."
Ko kulata baiyi ba ya huce ya shige daki ya kulle kofar.
Tashi tayi taje ta cire shigar haukar da tayi ta wanke fuska sannan tasa kayan barci.
Zata kara fitowa kenan sai ta tsaya, "Oh My God na manta da cream dina tsabar jarabar wannan baƙin mutumin Mtsw."
Ta fada tana cire riga, tsayawa tayi gaban mirror, "Woo wallahi ya fara fitowa Yarinya ta kusa kaiwa matsayin manya kamar kowa,daga yanzu in ina tafiya turo kirji zanna yi ysn yadda yan Ss3 suke yi suna jin kansu yanzu dai mun kusa zama daya Jeed kuwa sai ya sha mamaki wallahi ganin idonsa big girl all around nan gani nan bari."
Ta gama milkewa sannan ta maida rigar ta fice.
Nocking ta fara masa , "Black-black ka zo ka bude mun ka ji, ba zan kulaka ba ni kwanciya ma kawai zan yi ba zan kuma cewa ka na zawo ba ko a school dinma ba zan fada ba Open it please." Ta karasa cikin shagwaba.
Gyara kwanciyarsa ya yi kamar bai ji ta ba ya ci gaba da danna wayarsa.
Cikin tsiwa ta ci gaba da magana"Ka bude mun kuma wallahi ko in fadawa Small Dady yazo ya kara yima duka kamar na ranar tunda dai kai baka ji baka da kunya ma ."
Ta yi shiru can ta kara jin dai bashi da alama bare niyar budewa. A sanyaye ta ce
"ka bude mun ka ji idona ya fara hawaye Don Allah, kar Mage ta shigo ka ji."
Majeed kwanciya ya gyara, yana nutsewa cikin lallausan duvet idanunsa a ɗan lumshe, sosai ya yi nisa cikin topic ɗin Biology yana duba abubuwan da mai gane ba, akan Gender da Adolescent period. Ya mirgina kaɗan tare da ware Idanu. Sai yanzu ya fahimci dalilin daya sanya yake ganin suma kwance saman mararsa.
Adolescent period, shi ne lokacin girma na balaga,Muryar namiji zata ƙara girma, chest hair, armpit hair, and public hair suna fitowa maza sosai, da kuma gemu, mana bottom is getting bigger. Al'aura.
Ɓangaren mata kuma da bambanci, A woman's maturity is different from a man's, mace tana balaga zata dinga ƙara kyau, muryarta daɗi, ita mace babu gashin ƙirji, sai armpit and public hair, sai Developing feelings towards opposite sex, komai na mace mai kyau ne, kyansu, murya, diri, zasu iya attacking opposite sex ɗin su. Su ja ra'ayin Namiji, ya kwaɗaita da su.
Kyakkyawan murmushi Jeed ya yi ganin duk alamomin sun bayyana a gare shi, so kenan shi ya sa sometimes yake jin yanayi a jikinsa. Lokacin da ya zo bayani akan Menstruation or period sai kawai ya ajjiye wayar ganin bashi da wani business da hakan
Gajiya ya yi da kiran Rusul, ya buɗe kofar ya fito yana nuna mata yatsa.
"Kin san Allah in baki mun shiru na yi barci ba zan tattakaki anan gurin."
Jeed ya fada a fusace.
Ko kulasa ba tayi ba ta fara kokarin kutsa kanta ta shige.
Janyota ya yi da hannunsa ya kara daukanta cak tana mintsili da yakushinsa harda cizo amman bai ajiyeta ba, sai da kaita can kofar fita main parlour ya ajiyeta sannan ya juyo.
Tsorata tayi Sosai data fara jiyo kukan tuzurun magen nan ta bisa da gudu ta haye kafadarta.
Da karfi ya cireta ya direta a kasa yana sake mata wani gigitaccen mari sannan ya yi tsaki ya tafi.
Ya koma ya turo kofar da karfi.
Kara komawa kofar dakin tayi tana kuka. "Don Allah ka bude mana na fara jin kukan Magen nan kar yazo Don Allah."
Ta gama shan kukanta har ta gaji ta share hawaye sannan ta ci gaba da sababi.
"Wallahi indai baza ka bude kofar nan ba sai dai duka baza muyi barcin ba kowa ma ya zauna haka,Wawa kawai jaki mai kama da bakar tinkiya, kuma sai na fada na tsorataka kayi kashi a wando kuma Small Dady ya ma doka ya fasa ma goshi kana tafiya kamar wata bazawarar agwagwa,jaki mai kama da bunsuru baki kamar na agwagwar kwalta...
Wata irin zuciya ce ta diɓi Majeed a fusace ya bude Ƙofar, a hankali ya fara ƙare mata kallo frm head to, idanunsa ya sauka akan ƙirjinta daya fara kumbura ya jima yana kallon wajan, a hankali ya ja idanunsa ya lumshe a ransa ya ce "Oh, kwaila an fara tara dangi" sai kuma ya haɗe rai sosai kafin ya faki Idanunta
Ya janyota ciki yana faɗin "Yau dai zan yi maganin ki zamu raba raini daga yau ba zaki ƙara mun ko kallon banza ba bare wasu maganganu, Ina ke baki da kunya? Yau zan ga karshen rashin kunyarki,I Will Teach You A Lesson."
Ya fada yana jefata kan gado tare da cire Sauran kayan dake jikinsa.
Tsuru-tsuru Rusul ta yi nan take baki ya mutu jikinta ya yi sanyi.
Hayewa gadon ya yi ita ma ya fara rabata da kayan da ke jikinta cikin zafin rai ya ...........
*KARSHEN FREE PAGES KENAN DUK WACCE KE SON CI GABA DA KARANTA KURUCIYA ZATA BIYA 500 KACAL* *Via Opay 8103080717 Aisha Abdullahi Sani*
*Evidence of payment to ****
***