KARFE DÜKKA KARFE NE

BABI NA SHA TAKWAS

by @maidambu41

KARFE DUKKA KARFE NE...!!!

{Zanen ƙaddarar Falilah}

BABI NA SHA TAKWAS


🌸 Assalamu Alaikum Yan'uwa Mata.


Kowace mace tana son ta ga kitchen ɗinta cikin tsari da kyau, tare da kayan zamani masu inganci. Amma abin da kan hana mutane shi ne tara kuɗin saye lokaci guda.


Shin tara kuɗin saye ne ke miki wahala?

Ko kuma idan kin tara sai wasu buƙatu su sa ki kashe su?


Ki kwantar da hankalinki, domin MA KITCHEN ta zo da mafita.


Mun buɗe Adashen Kayan Kitchen domin ki mallaki kayan da kike buri cikin sauƙi, ba tare da wahalar tara kuɗi lokaci guda ba.


Abubuwan da za ki samu:

Kayan kitchen na zamani masu inganci.

Farashi mai sauƙi.

Adashe mai sauƙi da kwanciyar hankali.

Ana kai kaya zuwa duk inda kike.

Biyan kuɗi a hankali cikin sauƙi.


Za a fara nan ba da jimawa ba, In shaa Allah.


📞 WhatsApp/Call: ***


📲 Shiga WhatsApp Group ɗinmu domin samun cikakken bayani da fara rajista:

***


🌹 Arha ta fi bashi, adashe kuma ta fi bashi kwanciyar hankali. Ki yi rajista tun da wuri, ki mallaki kitchen ɗin mafarkinki cikin sauƙi.


MA KITCHEN – Muna tare da ke har ki cika kitchen ɗinki da kayan da kike buri. 💚



Tsuru-tsuru nayi Ina jin wani Abu yana yawo a kaina, ban taba sanın Akwai wani namiji da kwarjininsa zai saka na kasa motsi kalamansa kamar saukar ruwan sanyi haka nake jin. Yadda ya juya tare da barın office din yasa na kasa nutsuwa sai da na bi bayansa da idanu, ina me mishi rakiya da su, sai da ya isa bakin kofar ya tsaya kafin ya juyo kadan.

     “Ina miki taaziyar rashin Ahmad Lamido da kika yi.” Kalamansa sun kashe min jiki aimın Musamman kiran sunan Ahmadina! Idanuna ne suka cika da kwalla.


     Kusan wunin ranar a sanyayye nayi shi, kai hatta aikin kusan bani da kuzarin da zance nayi shi, Bisi ce ta taimaka min da wasu aikin, har aka tashi bana jin kaina daidai.


      A lokacin da na isa gida Ya Man na samu yazo shi da Hajja Warisa, na ji dadin ganinsu, sai dai zuwansa Ya tsayar min da kome, a cikin Maganar wanda yafi dukana shine Maganar Daddy, ji na yi kamar bana çıkın duniyar, kuka ne ya kwace min, zan yi kasadar auren sauran mazan amma Daddy a uba na dauke shi taya zan zauna da Mutumin da nake kallonshi a matsayin Uba, kuma wa ace na aure shi? Cikin shashekar kuka na ce musu. “Ya Man ka min rai, ka min adalci kada ka saka min shakku akan lamarina, Ya Man ba zan iya wannan alakar da kuke so ba, daddy Uba na dauke shi, ba a wanda zan rasu da shi ba, Ya Man dukkanmu babu wnada kayiwa dole.”


     “Shi Kenan Jamal Lamido da?” Ashe da ban rikice ba sai da naji Jamal Lamido wani irin rawa jikina ya dauka, “innalillahi Ya Man! Don Allah ka rufa min asiri, wallahi ba zan iya aurenshi.” Yadda na birkice da kuka da rokon ya rufa min asiri, ya ce min. “Shi kenan Khalid sai ku fahimci juna, amma naso da Nafi’u ne domin zuciyata, tafi aminta da shi.” Haka na kwana da wannan tashin hankalin.




Barista Khalid Adam Yobe,


Babban lauya ne da yake cin gashin kansa, lauya ne da hatta lauyoyin gwamnati shakkarshi suke, domin duk wata shariar da zai saka hannu a çıkı to sunan shariar saa, Barista yana da mata daya Latifah yar jahar kwara. Mahaifinta bafulatanin Kwara ne, kuma yana da wani mukami a masarautar, sannan mahaifiyarta yar kasar kenya ce, Latifah bakar mace ce duguwa ga kyau da diri, aşalınta model ce, ta rike manyan kambu, yanayın da duniya take kaɗa yasa taki tara Yara dayawa, daya kawai take da burin kuma tunda ta haifi Yar ta barta a wurin Mahaifiyar Khalid, Abu daya tayı shine ta yi renonta na wata shida sauran kuwa ta watsar a yanzu haka Yarinyar shekarunta goma a duniya sam bata san dadi uwa ba, amma Ubanta da Kakanta da dangin suna Bala’in sun Reinah aşalım sunanta Asiyah sunan Mahaifiyar khalid.



              Shine suke kiranta da Reina, mutane dayawa suna ganin laifin Khalid da ya makalewa Latifah, wanda ba haka ba ne, Latifah ita irin matan nan ne masu Bala’in kama namiji a gado, ba iya gado ba duk biyar bukatar ta zata iya hakura da kome domin ta samu yadda take so.


   Lokacin da suka hadu a Harvard university, anan suka hadu har soyayya ya küllü, taso Khalid kuma bai taba kin ta ba, saboda gaskiya tana sonshi, sai dai wani Abu daya kafin ya hadu da Latifah ya fara haduwa da Falilah inda tayı mishi ajalin glass din motar shi. A ranar bai yi niyyar mata magana ba, amma yasan wani Abu daya da ya firkitata shine kwayar idanunshi,  wnada yasan shi ya bata damar ce mishi mısta aljani.



        Allah ya gani ya so Falilah tun ranar da ya fara ganinta, ya kuma ji zai jirata, sai dai wnai Abu da ya taba mishi rai shine jin labarin abinda ya faru da Ita ranar aurenta, ya tsaya mishi a rai, haka yayı ta bibiyar rayuwarta, akan Falilah bai san iya umara da aikin hajjin da yake biyawa mutane su taya shi da adduar Allah ya mallaka mishi ita ba, amma har zuwa auren Ahmadi da ya cire rai, sai dai yadda yake jin labarin Uwar mijinta bata sonshi ya saka mishi hope akan zata dawo gare shi, ki bayan rasuwar Ahmad shi ya shiga ya fita aka tabbatar da mata office din, shi din lauyar UNICEF ne, don haka yayı amfani da baiwarshi ya kusanci ahmadi lokacin yana raye, yasan kome akan Falilah, yadda yake bibiyar ta ko inuwarshi baya bi haka, sonta mukaddari ne a gare shi, kai hatta jana’izar Ahmadi da shi aka yi.


   A yanzun yana hango damar samun ta amma

Ya kura Yayanta da kuma Yayan mijinta zasu kawo mishi Anya an yi mishi adalci?


    Shafa kanshi yayı yana nazarın yadda zai bullowa lamarin idanu, ana mata aikin yaran da aka cire mata ya samu Ya man shi da manyansa, amma Ya Man ya ce ya jira shi zai kira shi, to har yau bai kira shi ba.



     Shafa kanshi yayı a karo na biyu, latifa ta shigo dakin dauke da grape juice, kofi biyu tana tafiya a hankali kamar tarwada, gashi ta saka wani shaidanin rigar barcı wnada ya fitar da suranta waje.


              Zama tayına a gabanshi tare da mika mishi kofi daya a hankali ta fara sha tana kallonshi. “Ayshatou ko?” Khalid bai taba boyewa kowa na family members dinsu yadda yake son Falilah in fact Latifa ta sani domin tunda suka hadu ya bata labarin ta ita kanta ya yarda alfarma ya mata. Yake zaune da ita kuma yake mata alfarma tında ya gaya mata gaskiya, shi yasa ta zare kıshin Falilah a ranta.


          “Eh ita” kallon laptop din tayi tana murmushi, “tana da kyau sosai sai yau na ganta.” Gyada Kai yayi yana fita akan hotar ta ce mishi. “Ka barshi mana” ta fada tana mika mishi kwalbar bugawa yayı sannan ya ce mata, “Tifah ya dai?” Murmushi tayi tana fadin. “Barista maganar nan ce dai bata kare ba, kayiwa Yaron nan magana ya dame mu, please na gaji da magana hatta Reinah she is not safe balle kuka maaikatana, yana zuwa office ya min abinda ya so.”


   (Don Allah ku yi hakuri wallahi mura ya dame ni sosai)