Page 2
Amaan yana gama gyaran falon nan yashiga dakinsa domin yin wanka Allah yatai makesa yagyara dakin kafin yayi tafiya kuma daman hamlat bata cika shiga ba hakan yasa dakin bai baci ba sai yar kura da dakin yayi. Hakan yasa yayi wanka sannan yafito yashirya cikin kananun kaya domin bai damu da manyan kaya ba. Yana gama shiryama yanufi inda motarsa take ko ta kan hamlat bai yi ba domin yasan ynzu zata iya bata masa rai fiye da haka. Yana shiga motarnan ba inda yanufa sai *layin zana* gudu yake amota kai kace wani gari zai je. Abin da yabani mamaki shine naga yayi paking akusa da wani gida wanda bai da mara ba dana laka domin inba kasan garin birni bne inka gidannnan kace na karkarah neh. Yana paking naga yafito kawai yatsaya ajikin motarsa sai kallon wata yarinya yake wace da alamu batafi shekara 15 amman duk da hka alamu sun nuna yarinta shakaf natare da ita domin kuwa wasan kassa take da uniform din skul ajikinta. Amaan sai murmushi yake yana kallonta har ya manta ma da damuwar dake ransa kawai kallon yarinyar nan yake. Ita kuwa batama san yanayi ba sai wasan ta take . Tana cikin wasa sai taga wata me tallen doya . Aikuwa karaf tafaracewa"musu gari da tallen doya". Tanayi tana murguda baki. Aikuwa aguje me doyarnan tabi yarinyar . Ita kuwa yarinya me xatayi banda gudu menaci ban baka ba. Duk abinnan da ake Amaan yana kallonsu Sai murmushi yake tare da karajin sonta azuciyarsa. Tana zuwa kwofar gidansu ta turo kofar galan galan din tare da yima me doya gwalo. Shiko Amaan me zai yi banda dariya . Haka me doya ta hakura ta tafi abinta. Shima Amaan duk da bai gaji da kallonta ba amman haka ya hakura yashiga mota yanata kwasan dariya tare dafadin"inaga watarana yar nan sai ta kumburamin ciki dan dariya". Sannan yacigaba da driven dinsa. Akullum indai Amaan nagari sai yazo layin zana inya tashi daga aiki dai dai da lokacin dayasan yarinyarnan nadawowa daga skul . Aduk ranar da bai gantaba toh sai yayi zazzabi. Domin tazama masa kamar mahadin rayuwrsa. Daga nan ba inda Amaan yanufa sai family house dinsu inda suke zaune duka harda iyayensa. Yana shiga ba inda yafara nufa sai Falon Alhaji . Yana shiga kuwa yatarar da hajiya ma tana falon suka gesa cikin sakin fuska . Sannan Alhaji yace "ya hanya . Amaan ya amsa da"lafiyau". Sannam hajiya tace"ya hamlat dafatan dai kuna lafiya". Amaan yace"tana nan lafiya". Bayan sun dan gaggaisa ne yanufi shashin babansa. Yana shiga kuwa yatarar da ummansa sai washe baki take. Ita da baba . Sai da suka gesa sannan suka tambayi lafiyar dan nasu. Ananne umma take cewa"amaan nasan kana hakuri amman kakara akan nada". Shidai Amaan kawai murmushi yake domin yana matukar gudun abin da zai batawa iyayensa rai. Dole nema yasa sukasan halinda suke ciki shida hamlat. Sai da suka masa nisiha meshiga jiki sannan umma tazuba masa abinci yaci. Sai da yayi dak sannan yanufi hanyar gida. Yana isa gida kuwa yatarar da hamlat har takara birkita falon . Tana ganinsa tafara toh karamin munafika anje ankai ni kotu neh ko?. Toh wallahi kasani kayi kadan domin ko ina zaka nafi karfinka. Shidai amaan kawai murmushi yake domin hankalinsa ma baya wajenta shi tunanin little babynsa yake. Hamlat data fahimci hankalinsa baya wajenta ai tuni ta matsa garesa tare da rike masa kwalar riga. Tace"ni zaka mayar mahaukaciya?.