KUCHAKAR KISHIYA

Page 3

by @xayyeesherthulhumaerath

Amaan yakasa magana domin abin hamlat din yafara basa tsoro da har ace zata iya chukume shi. Hamlat tace"wai ba magana nakema bane dan gidan matsiyata?. Alokacin idon Amaan yayi jajir sannan yacika da hawaye sana diyar kiran iyayan da sunan matsiyata da hamlat tayi. Gaba daya rikice jikinsa har rawa yake Da sauri yadaga hannu domin marin hamlat. Har yakai fuskarta itakuwa duk tsiwarta sai da tayi shiru ta rufe ido domin tsorata. Shiko Amaaan yana kai hannu ya tsaya domin yayi tunani me mahimmaci arayuwarsa hakan yasa kawai ya zuciya yafasa Yasauke hannun. Ita kuwa hamlat tana nan ta kame domin jiran jin saukan mari take sai ko taji shiru ai tuni ta bude ido tare da galla ma Amaan harara. Sannan ta huce ta bar falon. Amaan yana tsaye amman ba abinda yake illa hawaye dayake zirarowa daga idanunsa. Ahaka har hawayen nan yakame sannan shima yashiga daki ya dauro alola yayi sallah sannan yadauko QUR'ANI domin yakaranta ko zai ji dadi aransa.

Ita kuwa hamlat tana shiga sharar dakinta tadauko waya domin kiran kawarta me sata ahanyar yan bori Takira kuwa aka dauka. Hamlat tace"hello sweet maama ya banganki bane ? Kinsan fa dan matsiyatn yadawo gari kuma bakimin lectures ba shiyasa ma yasa tarba me dan mutunci". Maama ta sheke da dariya sannan tace"oh Aminiya ai yaci ace namiki free kinfara karawa da naki". Hamlat tace"tab nidai gaskiya kizo ko bakya bukatar abin neh? Maaama tayi saurin cewa"nina isa? Ai dolema nagarzayo miki da kayan aiki". Hamlat tace",dax my sweet maama sai kinzo". Maaama tsce"ok byeee. Washe gari Da sassafe Amaan yashirya domin tafiya office yayinda ita hamlat ko tashi ma daga barcin batayi ba. Amaaan yana kammala shirinsa yanufi shashin hamlat tunda yanufi shashin yakejin wani irin mugun wari me wagiza cika. Yana tafiya yana toshe hannci azuciyarsa kuwa cewa yake kazamiyar bnza sai shegen iyayi ba abin da aka iya . Sannam yana mamakin yanda take rayuwa cikin kazantar nan. Bai ma ga kome ba sai daya shiga bedroom dinta kasa hadiye yahu yayi. Dakyar ya iya cewa"ke hamlat tashi kishiyar d huri yau muna da meeting karfe 9". Hamlat batace kome ba sai harara data gilla masa alamar taji din Shikuwa daman kaman akan kaya yake fit yafita adakin . Yana fita kuwa yafara zabga amai. Sai da yalafa sannan yasamu damar fita. Ba inda yanufa sai layin zana . Isar sa keda wuya yahango Ahalaam tafito daga gida ita da babanta zataje school Aikuwa sai rigama take masa akan sai yasiya mata chocolate. Baba yace"haba auta kinsa fa yau banda kudi kuma gashi ke bazaki yarda ki taka akafa ba sai a mota kuma sauran chanjin kennan". Tuni Ahalaam tafara buri tare da cewa"to ma nina fasa zuwa skul din kai kaje kawai". Duk abin nan da ake idon Amaan nakansu. Sai murmushi yake wanda shi kansa bai san dalilin hakan ba. Ahalam tace"laaa baba kaga wani mutum achan yanata min dariya". Baba yace"to kirabu dashi inaga ba dake yake ba mutafi karki sa amiki duka". Ahalam tace"tab yssssn sai nima narama tunda yamin dariya. Shiko Amaan bai san ma tagansa ba domin yatafi duniyar tunaninta. Akullum in Ahalam zata tafi skul sai ta bata lokaci ko da kuwa awajen tsokana neh sai sunfi 30minit awaje. Da gudu Ahalam takarasa wajen da Amaan yake . Tana zuwa....