KUCHAKAR KISHIYA

Page 4

by @xayyeesherthulhumaerath

Ahalam nazuwa takama kunnen Amaan Tana fadin"wato kai bakajin magana ko? Ance katafi makaranta kazo kana tsokanata harda dariya ko?. Tsabar abin yabawa Amaan mamaki kasa magana yayi sai wata dariya data kara kubuce masa. Ahalam ta zabga ihu tare da cewa"baba kaga mutumin nan ko?. Baba kam ma yakasa motsi domin abin ahalam mamaki yake basa. Amaan yadaure yace"haba yan mata sakemin kunnan mana da zafi fah". Ananne Ahalam ta shekye da dariya tare da fadin"ashe dai kaji zafi daga yau ka kuma min dariya ai . Ko zaka kuma ne? Amaan yayi murmushi tare da cewa"Aa ai naji zafi". Baba yazo da saury tare da cewa"ahalam munyi letti kizo ga abin hawa munsamu". Ahalam ta gallama Amaaan harara sannan tame gwalo tare da bin baba. Baba yajuyo yna bawa Amaan hakury Amaaan yace"bKome ai". Sai da Amaaan yAdau lokaci yana tunanin Ahalam yana dariya sannan yanufi hanyar office dinsa. Ahalam kuwa tana zuwa skul taga anfara tare letti ai tuni tayi kalar marasa lafiya. Tana tafiya da kyar . Tana isa wAjen itama tayi nildown . AnAta duka uncle Salim yazo kanta kenan tafara kuka tare dacewa"sir nifa banda lafiya". Tafara mirgine mirgeni akasa. Duk ta sakar me jiki da shagwabarta. Tuni uncle salim yace"oya to tashi kitafi aji ai dama bakizo bA'. Dasaury Ahalam ta mike ta mantamA da karyar rashin lafiyarta. Tana tashi tana yan wajen gwalo. Sannan ta zura da gudu. Yan wajen sai haushi suke suna un uni. Wasu kowa sunce sai sunma Ahalam duka. Amaaan yana isa office ba jimawa suka shiga meeting sai da sukafara meeting sunkai minti 30 tunkunnna hamlat ta isa ta na wani shekan kamshi . Jikinta tatas sai kamshi dake tashi kamar ba itace ke rayuwa cikin kazanta ba . Ta gyara jikinta Amman gida akazance . Tana tafiya tana yamutsa fuskar kamar tana kyamar kowa bayan kuma itace abin kymar. Haka tashiga dakin meeting dinnan cikin tafiyar kasaita tare da nuna isa . Ba wanda ta kula sai wajen zamanta data nufa. Amaaan ko kallon inda take baiyi ba dan takaici. Suko sauran ma aikata sai gesheta suke ita ko tana musu kallon raini. Amaaan yacigaba da jawabinsa. Kowa nasaurara aman bnda hamlat domin ita charting dinta ma takeyi. Amaaan yakalle ta ya girgiza kai sannan yacigaba da jawabinsa. Ahaka taro ya watse. Kowa yakoma kan aikinsa. Ahalam sun fito break suna zaune ita da kawarta hanan . Ahalam batada wata kawa banda hanan domin tsokanarta tayi yawa jininsune yazo daya da hannan ma yasa suke shiri. Hanan tana matukar son Ahalam duk da wani lokaci ahalam na hulakanta ta amman bAta dai na son kawarta ta ba. Sannan kuma hanan yar masu kudice amman hakan bai sa ta guji ahalam ba. Suna zaune suna cin kayan break dinsu. Sai ga...