KUCHAKAR KISHIYA

Page 14

by @xayyeesherthulhumaerath

Amaaan yace"arfan alokaci daya kawai naji jiri yadibeni kuma gashi ba hamlat akusa so bansan lokacin ma dana subuce ba". Sai da hamlat tayi wata doguwar ajiyar zuciya sannan ta kakulo murmushin gulma tace"wallahi kuma na hanasa zama shikAdai sAbida irin haka amman yaki". Sai alokacin Amaan yasan hamlat tashigo yadago yakalleta suka hada ido aikuwa ta galla masa harara. Amaan yayi murmushi azuciyarsa kuwa cewa yake"Allah karabani da sharri irin na hamlat". Ana cikin haka sai ga doctor yashigo tare da takardar sallamah. Bayan anyi sallamar ne akanufi gidan su Amaan harda su dady . Suna shiga dady yace"subhanallah ya gidan naku haka?. Hamlat tafara burin kunya tana fadin umm dady dama da nake zuwa asibitin nan ne bana samun lokAcin gyara gidan". Dady yace"toh dai Allah yakyauta sai yanzu adage agyara ga Amrin nan ta tayaki'. Amrin kuwa azuciyarta cewa take"aiko dady bakasan hamlat kuchaka bace acikin gida". Hamlat ta kalli amrin kamar tasan metake kunsawa azuciya ta galla mata harara. Ashe amrin na ankare da hike bata barin ta kwana ai tuna tarama harda murguda baki ma . Su dady da mama d momy suka koma gida daman shi baba tun dazu yatafi . Amrin ce tafara gyaran gidan tagma gyara dakin amaan dahike shiba me dati bane sose tazo falo kenan tna gyarawa. Hamlat tace"ke mara kunya jeki fara gyaramin nawa dakin". Amrin tace",kuttt a lallaima kincika fitsararriya ai ni dana shiga dakinki gwara nashiga kurkuku sabida yafishi tsabta bana *KUCHAKAI* irinki bane". Hamlat tace"wacece *KUCHAKAR*? Amrin tace"yoo ina wata bayan ke". Hamlat tace"kinsan halina sarai so zan daga miki kafa sabida kigamamin aikin gidannan sai indawo kanki domin ynzu da yayanki nake". Amriin tayi dariya iya son ranta harda rike ciki sannan tace"ai Wallahi yayana yafi karfinki zakisha mamaki nan gaba kusa ". Hamlat tayi tsaki sannan tace"nidai amin aiki tana fada tana tafiya". Amrin tace"ai dan dady da dan uwa nke ba danke ba so matsamin anan". Abangaran ahlam kuwa yau moday zata tafi skul mallam nata fama da ita taki saury ita wai yau bazataje da huri ba saboda tasan dutyn uncle salim ne Baba tace"in ma unko ne ba unclai ba koma dai mekikece masa dole kitafi eheee gwara ma kisani. Ahlam tafara birgima akasan gida tana "ysssn inbaku barni na zo sai anjima ba innayi kudi nafasa siya muku gida da mota uncle kawai zan siyama".