KUCHAKAR KISHIYA

Page 16

by @xayyeesherthulhumaerath

Suna zuwa uncle yabawa ahlam kujerar zamansa. Yace",get a site sweetyn". Ahlam tayi murmushi tace"owk uncle". Uncle yaduba agogon hannunsa sannan yace"yes sweetyn yanzu 80:00 kuma kinsan yau ba assembly andan daga musu kafa amman yanzu zamu fara tare letti". Ahlam sai murmushi take abin nema yasamu Sai ga su amrah nan sun iso uncle yace"yauwa akan wa innan zamu fara kisamu kishiga ajiko kinga har mallami yashiga ajinku". Ahlam tashagwabe tace"uhumm su amrah ne ba ni baza adakan munsu ba inkuma kadake su kuka Zanyi". Tana fada amrah na isowa. Aikuwa tuni uncle yace"toh sweetyn tashi kushiga aji to". Ahlam tasauka da dariyarta tace"owk uncle ". Uncle yamata murmushi. Har takusa shiga aji tajuyo tace"uncle". Yadago kai . Tadaga masa hannu sannan tamasa alamon kiss da hannu. Bakaramin dadi uncle yaji ba duk da shiyasaba mata hakan amman yau baiyi ba shine ita tayi. Sai yaga kaman tafi kowama iyawa tuni yatafi duniyar tunani. Itakuwa tana masa tashiga aji da gudu amrah kawai tsayawa tayi tana kallonta. Tana shiga aji dagudu tabige kafar zainab . Aiko zainab ba bayaba wajen bala"i . Tamanta ma da malami a ajin tuni ta tashi tarikewa ahlam riga. Ahlam tace"mallama yadai? Zainab tace"kut kitaka ni kina cemin yadai". Ahlam tace"ayya sorry wallahi bansani bane". Ahlam nada hakuri in ba"atabota ba amman f in aka tabota anashan mamaki. Zainab tace"naki hakurin yau sai nagyara miki zama a ajinnnan dan kinga sauran na tsoronki to wallahi ninafi karfinki". Ahlam tace"owk haka kikace lallai yau kinaso adumama miki jiki agida.". Kafin zainab ta ankara har ahlam tayi tadaga tayi hulli da ita gefe sannan tabita tacigaba da dukanta da hike ajin da na girma malamin ma bai gani ba sai da amrah tamai magana. Yna zuwa dayaga ahlam ce azuciyarsa yace"wannan ya' dai bansan yazanyi da ita ba dan tafi karfina". Ahlam kuwa duka take kakkaautawa tun zAinab nazaginta har tafaracewa"dan Allah kiyi hakuri". Da mallam yaga abin bayi ahlam zata iya la anta yar mutane ai tuni yasa amrah takira uncle salim domin kallon yayan ahlam suke masa. Uncle salim nazuwa yace"laaaa sweetyn kin manta promise din mune kika kara fada". Ahlam na nishi tace'umm har hakury fa nabata taki ji" Uncle yace"owk to daga yanzu dai". Ahlam ta duma mata dundu sannan tace"da wani dagon bakinta kaman rabin faskare". Sannan ta dagata. Uncle salim yace"nasan laifinkine zainab gba kya kuma ". Yan aji sai dariya suke zainab kuwa takumbura zata fashe kmar pampers