Page 19
ta tawo da gudu,tana zuwa wajen sai tace "lah wato yau har matar ka ka tawo yawo ko?, amaan yayi murmushi yace"a,a kanwatace." amrin tace"ina hini " ahlam tayi murmushi tace"oh sory ban geshe ku ba to ina hininku", amrin tace"lafiyalau yakike? ya gida?, ahlam ta galla mata harara tace"uhumm ni fa yayanki na gesar ba ke yar sa ido", amaaan dai yanata kallon ikon allah, amrin tayi murmushi tace"ayya auntyna sorry", ahlam ta washe baki tace"wayyo nidaman aunty wayyo allah nah yau ancemin aunty", ai tuni tafara tsalle tana murna tana cewa yeeeeeh wallahi tace min aunty, amrin da amaan sai dariya suke ta mata, sai amaan yace"haba auntynta kidai na tsalle mana kar amiki dariya fa", ahlam ta murguda baki sannan tace"ni karka kara kulani ai kai bakacemin aunty ba", amaan yayi murmushi sannan yace"toh aunty ahlam", ahlam tace"yauwa dan kanina allah yamuku albarka", amaan da amrin sukace"amin suna dariya", ahlam tace"byeee zan shiga gida kanne nah", tana tafiya tana juyowa sunawa juna bye,bye alamu dai sun nuna dukansu bason rabuwa har tazo shiga gida ta kara juyowa saura kadan ta fadi, amaaan yaji hakan har ransa sai yaji kaman yaje yadauke,ta, tana shigewa gida amrin tace"wooow yayana wallahi tayi sose ga kuruciya da barkwanci i love her ho,", amaan yayi murmushi yace"ayya kanwata to kitayani da addu,a ko zan samu wannan kakkyawar gimbiyar", amrin tace"amin", alokacin suka dauki hanyar gida, ahlam nashiga gida tayi sallama kafin baba ta amsa har tafara ihu tana cewa"wayyo babata wallahi yau ancemin aunty" baba tafa wasu masu halin nakine suke cemiki aunty?, amrin ta kyalkyale da dariya tace"wallahi wasu manya ne fa hhh nikam ai naji dadi nah nima yanzu nazama babba,uhun ta shagwabe tace"ina ke da baba ma zakuna cemin aunty ko? baba tace"ke dai bakya gajiya da shirme", ahlam tafara buga kafa tana bury tana cewa"wallahi ni inbaki cemin aunty ba baranci abincin gidannan ba ", baba tace-"yahkuri yar auta tah", ahlam tace"uhummm ni wallahi ba yar autarki bace sai kincemin aunty ko nafadaki da uncle salim dina", baba tace"yo ba sai ki fadan ba tunda shi ubananeh", ahlam tafara ihu tana wayyo,uncle salim dina har da kukanta, baba tace"oh ni yasu naga takai nah wai mekikeso neh? ahlam ta shagwabe tace"ni kicemin aunty",. baba tace"