KUCHAKAR KISHIYA

Page 20

by @xayyeesherthulhumaerath

baba tace"toh aunty ahlam", da ahlam tayi wata kara sai da baba ta firgita tazatama cin naka ne yacije tah, sai tayi ahlam nacewa yeeeeessss my momy me kumatun cincin , ta kara da wani ihun tana cewa"kai gaskiya nagirma mah daga yau nadai na wasa dasu amira awaje, baba ta kalle ta taba baki tace"kyaji dashi dai", ahlam tace"yauwa mumy babata daga yau kina cemin aunty kinji ko?, nikuma zan daina cemiki baba sai mumybaba shima baba inaceme dadybaba", baba tace"eh to naji zokici abinci", ahlam ta shagwabe tace"uuumm ni wallahi banajin yunwa fah", baba ta girgiza kai domin tasan halin yar ta ta sarai daman bason cin abinci,gareta ba ,sannan tace"haba aunty ahlam dina zo inbaki abaki", wayaga bakin ahlam ta washe shi kaman taga bankararriyar kaza dan murna tace"mumybaba wallahi zanci tunda dai kincemin aunty", baba na fara bata tayi loma uku tace"ita fa ta koshi islamiya xata tafi", ahaka dai baba ta ta,fama da ita dakyar tasamu tayi loma goma tukun ta tafi makaranta, abangaren amaaan kuwa suna komawa gida suka tarar da bakin ciki mara misaltuwa, gaba daya hamlat ta wargitsa gidan kamqn ba mutane aciki tafasa kayan fasawa ta bata na bata kuma tayi ficewarta, suna shiga gidan ba abinda amaaan yake cewa" sai"inalillahi wa inna illaihir raji,un ,amrin kinga abinda mahaukaciyar matar nan tayi ko?, gaskiya nafara gajiya yana fada yana hawaye, amrin tazaunar dashi sannan itama tazauna tace"haba my bloodly karka karaya nasqn kayi dauriya sose amman ka kara akan nada", amaaan yace"hmmm amrin bazaki gane bane wallahi, amrin tace"bloodly niko inada wata shawara , kaga dai baban ba yarda zaiyi da inkace xaka kara aure ba to mezai hana ka fadawa dady", amaaan yace"wallahi nima hakan nke shirin yi amman nakasa fada masa abinma dayasa bandamu sose ba dan naga ahlam din yarinyace dasauranta amman insha allah ynzu kam zan masa magana ko na huta da masifar matar nan yana gama fada ko rufe baki bai yi ba yaji an bankado kofa,