Page 21
hamlat ce tana ta huci kamar wata sabuwar mota, takaraso inda suke tace"wato nice masifaffiyar ko,zaka rabu dani ka huta ko?,toh wlh kayi kadan dan talakawa", amrin tace"hamlat bafa tsoronki mukeji ba dan kinga ana miki kawai ci toh wallahi kisani yayana zai kara aure kuma baki isa ki hana ba duk haukar dazakiyi kije kiyi kinga zaki iya ne,maganar talauci kuma dakike ai allahn daya baku kudi bawai yafi sonku bane ya,gwada imanin kowa ne dan hakan mind ur langauge yar masu dukiya", hamlat ta sume atsaye batasan sanda hawa yafara zubo mata ba, ta yanke jiki tafadi asanyaye tace"yaya amaan dan allah kayi hakuri,wallahi,inasonka kayi hakuri muyi zama lafiya, nama alkawari daga yau zan chanja halina,. amaaan da amrin suma sunyi wata sabuwar suman tsaye domin tunda amaan yake amrin bata cemasa yaya ba kuma bai taba ganin,tana kuka akan wani,abu daya shafesa ba, amrin ta kada baki tace"ai lokaci yakure yan mata sai dai akiyaye gaba", afirgice hamlat ta mikye tana"wallahi baku isa ba kunyi kadan ma natsaya baku hakury", ta shakye da dariya tana daga baya kenan wai,anyi sadaka da bazawara, hamlat takara firgita fuuuu tayi dakinta tana"wallahi baku isa da hamlat kuke zance", tana shiga dakin tadauko wayarta ajaka tashiga kiran maaamah, maaaamah tadau waya tana ya akayine aminiya, hamlat tace"ba lafiya wallahi,maaamah kizo ina bukatarki yanzu da matsala wallahi", maaamah tace"bakome aminiyar da alama dai yau wannan banza talakan,yataboki ,karki damu ina hanya,