Page 23
suna tashi dady yanufi shashin babbqn yaya, yana zuwa ya durkusa yageshe da yayansa, sannan yace"yaya dama akwai maganar danake so muyi dakai neh,", baba yace"toh ina sauraron ka", dady yace"dama so nake amaan yakara aure domin ya auro zabinsa tunda dai na hamlat umarni yabi", baba yace"toh nidai gaskiya banga amfanin kara aurensa ba tunda dai bawani girma yayi ba", dady yace"aa yaya ayanzu kam wa inda basu kai shi bama suna auren fin biyu bare shi", baba yace"toh ai danka neh kuyi duk abindq yakamata,amman da sharadi daya", dady yace"toh allah yasa bai fi karfinmu ba", baba yace"banaso amusguna wa yata koda nq minti daya,neh", dady yayi murmushi yace"yaya ai indai dan hamlat ne karka samu damuwa insha allah kome zai tafi daidai,yanzu dai zanje indau liman muje gidansu yarinyar", baba yace"toh allah bada sa,a", dady yace"amin ", dady nafita waje yaga amaan yakirasa yace"kaje ka kira min mallam liman sai kazo ka kaimu gidansu yarinyar", amaan jiki na rawa yaje yakirq liman suka nufi layin zana, suna zuwa dady daya ga gidan sai da yayi mamaki amman kuma daya tuni halin amaan sai yayi murmushi, sun fito kenan sukaci karo da ahlam zata tafi,islamiya tsaf-tsaf , ahlam naganin amaan tace"kanina bara ka gesheni bane yau?, kuma mekazo mana agida?, dady na bayansu suna ginin ikon allah allah, amaan yace"sorry aunty ahlam babanki wa ince suke nema shine sukace inkirashi", bai gama rufe baki ba sai ga baba yafito yana"ahlam karfi kiyi letti kayi sauri ki tafi ga hadari", da baba yaganta tsaye da,amman yace"au yauma tsokanar kika tsaya yi kenan? amaaan yayi murmushi yace"aa baba cewa nayi ta kiramin kai", ahlam,tace"_baba kaga,shine kanina fa na rannan ", baba yace"to uwar yan son girma naganshi bamu waje muyi magana", ahlam ta tafi tana dan wasanta datazo dai-dai wajensu dady dq liman ta tsuguna ta geshesu , suka amsa cikin fara,a sannan tacigaba da tafiyarta dady sai binta yake dq kallo domin yar tashiga ransa, amaan yageshe da baba sannan yamasa iso ga bakinsa, dady yafadawa baba abinda ke tafe dasu, baba yayi,shiru sannan yace"to agskiya dai niba kowa bane kuma banda kome sai gidannan dakuka ganshi shima dai ajogale yake dan haka da kunji kunsama wa danku dai-dai ku dan nikam kunfi karfina", liman yayi murmushi sannan yace"haba bawan allah ka tuna fq da talakan da me kudin duk allah ne yayimu to dan haka ba wani zancen banbanci kuma mu ahaka mukeson yar taka", baba yace"toh nikam ma ai ayanzu banga abinsu,agun ahlam ba domin yarinyace danya shakaf dan nasan kungqma abinda tagqmq yi anan", dady yace"bakome mu munaso ahakan indai zaka bqmu zamu cigaba da rainonta har ta mallaki hankalinta", baba yace"toh shikenan alhaji gaskiya naji dadi kuma nagode amman zamuyi shawara da mai dakina dai", dady yace"bakome mukeda godiya suka rabu cikin nishadi",