Page 25
dasauri uncle salim ya kawar da idonsa akansu, ahlam tace"kaninah byeed", amaan yace"aunty byee take care of ur self auntynahr" ahlam tayi murmushi jindadi sannan tazura da gudu, alokacin amaan ya hango uncle salim dasauri yakarasa wajensa, yace"hello abokina", uncle salim yayi mutuwar tsaye yace"amaan ! anya ba mafarki nake ba anya kuma kai neh?, amaan yayi murmushi, duk da haka dai uncle salim bai yarda ba sai da yakara murza idonsa, amaan yace"salim dama zamu gamu aduniyar nan?, uncle salim yace"ai yanzu kam nayarda amaan din na neh , daga rabuwar skul ka manta dani ko?, amaan yace"hmm salim baraka gane bane wallahi bayan munbar makaranta narasa wayata gaba daya kome nawa,yatafi nabi duk yadda zan sameka ammam ba dama", uncle salim yace"oh kaga yadda ka kara kyau kuwa gaskiya kanacin kudinka", amaan yace"hm salim kenan yanzu dai ga numberta zantafi office ne inka kira ni mayi magana", salim yace"ok dama nima inada ajin farko sai kaji ni" amaan yashiga mota , uncle salim kuma yanufi aji, salim abokin amaan ne sose lokacin suna jami"ah duk inda kaga amaan zakaga salim gama skul ne yarabasu kasancewar ba wanda yasan gidan kowa, ",,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, hamlat nazuwa tasanar da maamah cewa"ta gano gidansu yarinyar fa,amman gaskiya amaan ka chuce ni karasa wadda zaka kawu min akishiya sai yar gidan matsiyata kuma yarinya shakaf", maamah tace"karki damu kawata aiko kinga munsamu hanyace me sauki dazamu wulakanta su" hamlat tace"hmm har fa zuwa yayi wai zai kai ta skul amman gaskiya na yarda dan talaka bai iya samun waje ba amman ba kome zamu nemi taimakon mumy mah", maamah tace"yauwa kira manq mumyn", hamlat nakiran mumy tafara kuka, aituni mumy ta rikice sannan tace"kardai kicemin dan matsiyatan nan ne yabata miki rai", hamlat tace"uhum mumy au.....bata karasa ba kuka yakubuce mata, mumy tayi wani ihu tana fadin"karkicemun aure zai yi"
hamlat,tace"eh", mumy tace"kutttt, kanbala,iiiiiii aiko wallahi daga shi,har mahaifin nasa basu isa ba sunyi kadan, yau ba zaman lafiya agidannan ba yar da ta isa tayi kishi dake agidan ubanki kuma a aurota da kudin ubanki babusu wallahi, yata kibar kuka yanzu aka fara zancen indai dani hajiya salma suke zasu shq mamamki, antabq wasu ma munji zafi bare mu, hmmm dai na kukq hamlat ", hamlat tayi murmushi sannan tace"yauwa mumy nah wallahi har naji dadi kuma infada miki ma yar matsiyata wai yakeso wallahi ko ruwa aka baki agida,su yarinyar baraki iya sha ba,,, {niko nace ke hamlat har kya fadama wasu kazanta aduniyar nan hmm} mumy tayi dariyar mugunta sannan tace"aiko sai sunyi dana sanin haduwarsu da shi ma bare ma aurensa", hamlat tace"daz my mumy", mumy tace"kinga sai anjima yanzu zan bude fagen bala,iii da masifa agidannan",