KUCHAKAR KISHIYA

Page 29

by @xayyeesherthulhumaerath

Amaaan ne tsaye shida Ahlam,wajen suyan,kwosen baba, Hamlat tace"kambuuuuuu lallai ma wato har yazama bawan su". Maamah ta yi dariya iya son ranta sai da ta lura ran Hamlat yafara baci sannan,tace"yoo,bawa na nawa kuma.". Hamlat tace"Maamah ki,bari banason,wulakacin,yanzu,dai miye mafita?. Maamah,ta numfasa,sannan tace"zabi biyu garemu ko,mu bari,Amaan, ya tafi ku koma mu afka musu,yanzu amman,fa kinsan,inyana nan da matsala". Hamlat ta kalli wayar hannunta sannan tace"yanzu karfe,tara da da minti hamsin neh kuma duk nasan karfe goma zai bar wajen nan dan haka mu jira yata,fi kawai". Maamah tace"owk". aiko suna dan tsayawa jim,kadan Amaan yanufi motar sa Ahlam,ta bisa tana masa bye bye. Anan ma Hamlat ta kara kulla kamar taje wajen. *niko,nace tunda ke ba masa kike ba ai sai ki bar masu niya su masa* Amaan na tafiya sai da sukaga yayi,nisa, tuni su,Hamlat suka tawo,tana huci kamar zaki yaga nama. Suna zuwa wajen Baba tace"sannun ku da zuwa na nawa kuke so?. Hamlat ta gallawa Baba harara sannan tace"kinga mun miki kama da matsiyata irinku ne?. Maamah tace"ke ko baba me zamuyi da kayan kazantar nan naku ai sai irinku". Ahlam tace"kut wai ku suwa ye ne zaku,zo har kwofar gidan mu kuna fada mana magana". Hamlat ta dafa kafa dar Ahlam,tace"yo ke yarnan,ai,bamu fara takan ki ba ta kan,uwarki,muka fara tukun nah". Ahlam,tayi,murmushi,sannan,tace"hmm kisa,ni,cewa yarinya itace wadda,batasan me take ba,da,kuma sanin,darajar nagaba da,ita". Maamah tace"ke yar matsiya kimana shiru". Ahlam ta bude baki,kenan zatayi,magana sai,Baba tace"A'a Ahlam,kiyi shiru". Hamlat,tace"ai dole kice tayi,shiru tunda kun,riga kun mallake,min miji kun da bai,bayeshi da tsafe-tsafe,". Ahlam tace"ku ya isa fa kubar wajennan ku wallahi ba tsoronku nake ji ba". Hamlat ta dago,abin suyan kwasen sama sannan tasake shi. Ahlam tayi wata kara......