KUCHAKAR KISHIYA

Page32

by @xayyeesherthulhumaerath

Tace"kambuuuuuuu! lallai ma ina zaku haka da kayan basket?. Amrin tayi murmushi tana"yoo banda abinki miye na da mun kai zira zamu kai asibiti". Hamlat tayi wata dariyar mugunta tana"ai wallahi baku isa ba kafa ta kafarku". Sai alokacin Amaan yayi magana yace"kinga Amrin zo muta fi karmu bata lokaci gashi yamma tafara yi". Amrin tazo zata shiga har ta bude kwofa Hamlat ta bangaje ta tana cewa"ai wallahi kunyi kadan ". ta shige tazauna abinta. Amaan yace"ohh ikon ALLAH Amrin shiga baya muje". Amrin har zata yi magana Amaan ya mata alama da tayi shiru . aiko ko magana batayi ba tashiga baya ta zauna. suka fara tafiya. Hamlat tafara habaici tana zage zage har da fadin"tun dai mutane matsiya,ta ne dole abi umarnin mu tunda dai azikin mu ake ci". Amaaan yayi murmushi ita kuwa Amrin sai bugawa zuciyarta take tsabar bakin ciki tqyi shiru ne kawai dan Amaan ya nuna bai son tashin hankali. Tace"kambuuuuuuu! lallai ma ina zaku haka da kayan basket?. Amrin tayi murmushi tana"yoo banda abinki miye na da mun kai zira zamu kai asibiti". Hamlat tayi wata dariyar mugunta tana"ai wallahi baku isa ba kafa ta kafarku". Sai alokacin Amaan yayi magana yace"kinga Amrin zo muta fi karmu bata lokaci gashi yamma tafara yi". Amrin tazo zata shiga har ta bude kwofa Hamlat ta bangaje ta tana cewa"ai wallahi kunyi kadan ". ta shige tazauna abinta. Amaan yace"ohh ikon ALLAH Amrin shiga baya muje". Amrin har zata yi magana Amaan ya mata alama da tayi shiru . aiko ko magana batayi ba tashiga baya ta zauna. suka fara tafiya. Hamlat tafara habaici tana zage zage har da fadin"tun dai mutane matsiya,ta ne dole abi umarnin mu tunda dai azikin mu ake ci". Amaaan yayi murmushi ita kuwa Amrin sai bugawa zuciyarta take tsabar bakin ciki tqyi shiru ne kawai dan Amaan ya nuna bai son tashin hankali.