KUCHAKAR KISHIYA

PAGE* 45

by @xayyeesherthulhumaerath

------------------------------------------------------------------------------------------

_Ayiri riii Ayiri riiii banda hanci dana muku gudaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ_

*WAKA TAFARKO*

πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ _RANAR MUKE JIRA YAU GASHI TAZO_πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ _NIMA DA TAMBURA NAH GANI NAZOπŸ₯πŸ₯πŸ₯ AHLAM MUKE YI WA ITA DA AMAAN MUYO RAWA πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒDA MURNAHπŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°ANYI AURE_

*WAKA TA BIYO*

_BIKI YAYI BIKI ASHE DA DANGI MUKA KURIπŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°MATAN GARIN MU BA ANUNA MASU KOMEπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒAHLAM DIN MU DADY YA SAI MATA KOME_πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°

_My Abeby Ranar muke jira yau gashi taxo muma da ankunnamu gamu munzoπŸ‘©β€πŸ¦°πŸ‘©β€πŸ¦°πŸ‘©β€πŸ¦°, Ahlam muke jira itada Amaan_

_Mu sanya Anko, muyi rawaπŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»_

_Kai nifa harna hangoπŸ‘€πŸ‘€ Ahlam dinmu a high table_

_Up Up Preety waiting 2d next page_

*EHEEM MY PANS KUMA INA JIRAN NAKU WAKOKIN*πŸ€ͺ

Hausawa suka ce Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya .

Yau Asabar 28 ga watan september wanda yakance ranar auren AMAAN DA AHLAM.

Tun asuba tsakinnin gidaje biyun nan yakaure da hayaniya wanda ko ina mutane sun cika sai aiki ake yi banda Hamlat da uwarta wanda tun jiya da daddre ta tawo gida acewar ta , "Ba ayi ba ita ba gwanda tadawo gidan uban tah."

Suna daki suna ta kintse kintsen tsiyarsu .

Abangaren Amaan kuwa farinciki yake kaman an masa kyauta Aljannah yayin da Ahlam taga abin bana wasa bane tun da akasa lalle jiya da daddare da kyar ta iya barci yau ko tunda ta tashi sallah ta ga anata ciku ciku abin bana wasa bane ai sai tasa kuka,kuka take ba mai tsagaitawa ba.

Tun asuba take abu daya sai karfe 7 da Aunty Aisha tazo ta fara shawo kan ta tayi wanka sannan ta sa daya daga cikin kayan da Aka kawo a akwati Atamface me kyau da tsada kana gani kasan taci kudinta kala uku ne ajiki daga blue,maron sai kuma fari hakan yasa aka dauko mata bluen takalmi da gyale sai karamar jakar hannu .

Ahlam tayi matukar kyau duk wanda ya ganta yasan Amaryace basai an fada ba .

Tana gama shiryata suka cigaba da hirarsu .

Abangaren Amaan ma yashirya yaci farar babbar riga da dizain din blue hula blue takalmi blue agogo da glass fari,suna tare da Salim da sauran abokansa anata hidima .

Misalin karfe 9:00 Aka cika akwofar gidansu Ahlam domin daurin Aure.

Alokacin daukacin mutane suka shaida daurin Auren Ahmed Mohammed Sani(Amaan) Tare da Aisha Mohammed Rabi"u(Ahlam).... Abisa sadaki duba dari(1000).

Wa ya ga Amaan sai washe baki ake ana gesawa da mutane .

Yayin da ita kuwa Ahlam taji wannan lamari da tayi wata kara bata kara motsi ba.

Alokacin Amrah ma ta kurma wani ihu wanda duk yan gidan sai da suka raza nah tana cewa, ",Ahlam Dan Allah karki mutu,wayyo Allah na shiga uku.'

Gaba daya yan gidan azagaye Ahlam Aunty Aisha tana ta faman motsa ta Amaan ba nasara.

*To Fah Ana wata ga wata,murna ta koma ciki*

_Urs preety xayeesherth_

***

πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬ *KUCHAKAR KISHIYA* πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬πŸ₯¬

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻* __________________________ *we are here to educate,motivate, and entertain our readers.* __________________________

*Story and Writing* *by*

*Aysherth Mohammed Sani* _(Preety Xayyeesherth)_