PAGE* 47
------------------------------------------------------------------------------------------
Ahlam tazo zata shiga motar da Amaan yake Hamlat tayi fit tashige abinta.
Amaan yace, "Haba Hamlat ga motoci da yawa ki zabi wata mana."
Hamlat takalleshi sama da kasa sanan tace, "Toh awannan naga damar zuwa ko za ahanani ne?"
Amaan yakalle ta yana, "Allah ya kyauta dai,ya ma Ahlam alama da ta shiga bayan ya shiga."
Haka akayi tafiyar nan kuwa Amaan atsakiya Ahlam da Hamlat agefensa .
Ba abinda Hamlat keyi sai habaici acikin motar nan har suka isa.
Suna isa akace ango da Amarya tare da kwayaye su shigo .
kamar yadda ango yajeru da matan nasa haka ma abokai suka jeru da kawayen Ahlam mussamman uncle salim wanda yake tare da asalin masoyiyarsa Amrin.
Hamlat taki matsawa haka suka shiga tare Amman fa hakan natq ba karamin burge mutane yayi ba,Ita atunanin ta tabata su batasan kara tsarim nasu tayi ba.
Batare da batq lokaciba aka fara dina yayin su ma su *zainab Adam, Amebeby,walida ,mmn shaheeda,maman sadik,maman yesmin,husaina*,Suka fara sambadan abinci ha kakkautawa sai da sukayi hani,an sannan suka shiga fili domin takewa Ahlam alokacin nikuma *Preety xayeesherth tare dasu maman fatima zahra da salma tare da sauran zugata muka shigewa uwargida domin nuna bajintarmu*
Ahlam taki yin rawa kwata-kwata haka ma Amaan sai uwargida da take ta famqn haukar rawanta wanda kowa na gurin ita yake kallo.
Dina tayi dadi sose mussaman inda akazo yanka cake sai dA Amaan yadaga Ahlam sama sannan tabashi ba abinda kakeji sai tafi tare da likin farare da ake kamar ruwa.
Sai misalin karfe 12 dare aka tashi daga dina anci anshq anyi hotuna kamar baza arabu ba.
Aunty Aisha tana ta kaf kaf da Ahlam .
Urs preety xayeesherth
***
🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬 *KUCHAKAR KISHIYA* 🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬
*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🤝🏻* __________________________ *we are here to educate,motivate, and entertain our readers.* __________________________
*Story and Writing* *by*
*Aysherth Mohammed Sani* _(Preety Xayyeesherth)_
*BANDA LAFIYA WLH DAN ALLAH KU TAYANI DA ADDU"AH YAN UWA WLH WNNAN TYPE DIN MA DKYAR NAKARASA SHI DAGA ASIBITY NAKE ZAKU IYA JINA SHIRU AMIN AFWAN BANDA LAFIYA NE🙏🙏*