KUCHAKAR KISHIYA

PAGE* 52

by @xayyeesherthulhumaerath

------------------------------------------------------------------------------------------

Amaan tsaya yayi kawai yana kallon ikon Allah .

Ita ko takara da cewa, "Ina kaje jiya bakaje office ba?"

Amaan abin yabasa mamaki yama kasa magana .

Tace, "Wai ba dakai nake magana bane?"

Sai alokacin Amaan yadaure ya ce , "Daman kin aike ni ne ko ya?"

ta cE, "ban aike ka ba amman kana aiki a karkashin ubana."

Amaan yayi murmushi sannan ya ce, "yadda kike takama ubanki ne nima ubana neh."

Hamlat tayi wata dariyar mugunta sannan tace, "Yoo ai abin ajini yake." Tana fada tayi gaba abinta.

Shiko Amaan abin ya matukar ba ta masa rai haka ya juya ya fita abinsa.

Ba Wadda ta fado ransa sai Ahlam dama yau basu sallama ba.

*YAKASANCE KULLUM IN AHLAM ZATA TAFI SKUL AMMAN KUMA ZAIJE GUN AIKI SAI SUNYI WAYA TA MASA ADDU"O"I SHIMA YA MATA SANNAN SUYI SALLAMA*

Yau ma kamar kullum yana shiga mota ya kirasa awaya ta daga da murmushin ta tana, "Sahib Gud morning da har yanzu zan kira naji lafiya?"

Amaan yayi murmushi sannan ya ce, "sahibty sorry ban shirya da huri bane."

Ta ce, "Bakome ya gajiya."

Ya ce, "ALHAMDULILLAH."

Ahlam ta ce, " *Umm toh sannu Allah ya kiyaye Hanya ya karemin mijina daga sharrin mutum da* *aljan,Allah yabaka sa'a aduk abin da zakayi na alkairy fatana kullum kasamu halal domin gina mana rayuwa* *ingantacciya fatan sa"ah ta kullum tana gareka,Karka manta da alkawari nah banda kallon mata kuma banda kula mata banda murmushi ga duk wata ya mace kasan kanwarka nada kishi* ."

*Amaan yayi wani dogon numfashi sannan ya ce, "Akullum bazan gaji da godewa Allah da yaban mata me ilimi,hankali tare da biyayya ba nasan cewa nazabawa ya ya na uwa ta gari kuma yar uwa aguna ta gari kullum ina kara sa miki Albarka tare da fatan Alkairy akome naki*."

Ahlam ta ce, "Umm adawo lafiya luv yhu sahib."

Amaan ya ce, "Allah yasa Luv yhu more sahibty ki kulamin da kanki."

Ahlam ta ce, "Umm Amin same to u byeeeeeee miss u."

Ba ason ransu suka rabu da wayar ba kamar kullum .

Ba inda Amaan ya nufa sai office Ahlam ma ta nufi skul.

*KULLUM MGNRKU NAKARA YAWAN PAGE TOH NIMA KU KARA YAWAN CMMTS HAR SAI KUN GAJIDA KARATU*🥰🥰🥰

***

🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬 *KUCHAKAR KISHIYA* 🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🤝🏻* __________________________ *we are here to educate,motivate, and entertain our readers.* __________________________

*Story and Writing* *by*

*Aysherth Mohammed Sani* _(Preety Xayyeesherth)_