PAGE* 54
------------------------------------------------------------------------------------------ *MASU NEMAN NO DINA GASHI *** banda flashing😍*
*SADAUKARWA GAREKA SON ABUBAKAR SALE ALQURAMEY TARE YAN GRP DIN KHALEESARTH HAIYDAR*
Tana fita ta kira doctor , "Hello kazo wannan abokin naka wai bai da lafiya."
Bata jira taji me zai ce ba ta katse wayartq sannan ta nufi bangarenta ko ajikin .
Azuciyar ta tana, "Kai Gaskiya Hamlat baki kyauta ba mijinki neh fa ya kamata ki taimakesa."
Wata zuciyar ta ce, "Ke dallah yi harkan gabanki me zai sa ki damu akan mutum da bayason ki."
Ta ci gaba da game dintq awaya.
Ba jimawa sai ga doctor Yazo yana zuwa ya shiga domin shima inda sabo yasaba da halin hamlat dan haka kai tsaye ya huce dakin Amaan .
Ya matukar firgita yadda yaga Amaan ko magana ba ya iyawa tuni ya fara masa allure sannan yasamu ya fAra barci.
Doctor ya kirawo Amrin domin kuwa family doctornsu ne yasan kowa.
Da sauri Amrin ta kirawo uncle salim suka taho bata fadawa kowa ba sabida gudun tashin hankalin iyayen nasu domin Amaan bai cika karamin ciwo ba.
Batare da bata lokaci ba suka iso doctor ya musu bayanin kome tare da maganin da za abasa inyatashi sannan ya musu sallamah .
Tuni Amrin ta fara gyara dakin sannan ta nufi kichin domin dafa masa ruwan tea.
Salim na tare da Amaan yana lura dashi har ya farka sannan yataimaka masa yayi wanka, yasa masa kaya marasa nauyi sannan yakara kwanciya bayan wasu yan mintuna sai ga Amrin ta dawo tare tea a cup .
Salim ne yakara taimakawa Amaan ya zauna yasha tean sannan yasha magani Sannan yakara komawa barci .
Duk abinda akeyi Hamlat bata sani ba illa ma kunnq kida datayi tana ta tikan rawar ta.
******************
Ahlam tana ta tsimayin kira agun sahib dinta Amman taji shiru tun tana kawaici har ta fara nuna damuwarta akai ta kira ba adauka ba ta dunga kira ba adauka ba da hike wayar a silent take ba me ji .
Gaba daya hankalin Ahlam yatashi tq kasa zaune ta kasa tsaye ko abinci ma yau ta ka sa ci har su Aunty da Nisher sun fuskanci akwai damuwa.
Aunty ta kira ta tana tambayar ta takasa magana sai da aunty ta lallabe ta ta ce, "Aunty Yaya Amaan .... Ta kasa maganq sai kuka .
Dakyar aunty ta kara rarrashinta tukun ta ce, "yaki daukan kira na kuma bai kiran ba ." ta cigaba da kuka.
Aunty ta ce, "Haba Ahlam ki masa uzuri mana watakila wani aiki ne ya rike sa bari muga nan da rana ko ba zai kira ba ko? karki damu nasan yana busyne."
Da haka aunty ta lallaba Ahlam har ta samu nutsuwa.
Ai ko tunda tasamu nutsuwa tadau wayarta tana ta tura masa text messege ko gajiya batayi sai kalame take zuba masa.
Amaan ya farka kenan ya ce, "Amrin Ahlam kar tayi kuka ku bani wayata."
Salim ya ce, "Kai oga ka bari kasamu nutsuwa dai ko?"
Ko kallonsa Amaan bai yi ba ya amshi wayarsa aiko yafara karo da massege kusan 20 missed calls 50
*WAYYO AHLAM*🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Urs preety xayeesherth
***
🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬 *KUCHAKAR KISHIYA* 🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬
*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🤝🏻* __________________________ *we are here to educate,motivate, and entertain our readers.* __________________________
*Story and Writing* *by*
*Aysherth Mohammed Sani* _(Preety Xayyeesherth)_
*MY DIJA INA TAYAKI MURNAR FARA SABON NOVEL DINKI ME SUNA GIDAN AURE NAH ALLAH YASA AGAMA LAHIYA I PRAY FOR MORE SHARHI TO UR NVL😍*