PAGE* 60
------------------------------------------------------------------------------------------
Toh Auntynah Atashi ayi sallah ko mu godewa ubangijinmu da ya nuna mana wannan rana me cike da alfabarka."
Ahlam tabatace kome ba jiki asanyaye ta tashi ta nufi toilet ta dauro alwala sannan Amaan ma yaje yayi suka gabatar da sallar isha sannan suka kara raka"ah biyu na godewa ga Allah.
aranar Amaan ya nunawa Ahlam soyayya iyakq soyayya wadda ake kira da masoyan asali Dan haka cikin farinciki suka kasance.
Washe gari da sassafe Hamlat ta tawo rikye da kugu tana bugawa su Ahlam daki .
Amaan yana jin hakan yasan itace dan haka yaki sauraronta.
Ahlam tace, "Yaya buga kwofa fa ake."
ya ce, "eh ai naji barta nasan Hamlat ce kuma ba abinda tazo nrma sai masifa."
Ahlam tayi rau da fuska sannan ta kara tausasa harshenta tace, "please ka bude mata bamu san ko wata matsala take dashi ba."
Ahlam ta matukar ba Amaan tausayi hakan yashi yatashi ya bude kwofar.
Yna budewa Hamlat ta bangaje shi ta shige tare da fadin, "wato ma sai anbaka izini zaka bude ko, tun yanzu ka Zama mijin tace nan gqba kuma sai dai mijin kan tace."
Amaan ya ce, "waike yaushe zakiyi hankali neh."
Tace, "dakata mallam bara nagama da yar matsiyatan chan kan nadawo gareka ta nuna Ahlam da hannu sannan tace wallahi wallahi ki kiyayeni inkinga kin zauna agidannan to sai bayan raina domin nan gidan ubanane ba gidan ki ba."
ka bakin Ahlam kuwa ta ce, "Ayyah Aunty ai kya bari mugesa ko? ina kwana ai ni ban ma san kin shigo ba."
Tsabar takaici Hamlat ta rasa me ma zatace tuni ta fita adakin tare da tsaki.
Amaan kuwa tuni yakoma ga matarsa tare da murmushin sa yana fadin, "yar Albarka gaskiya kin kyauta kin nuna min cewa kece babbar ita kuma yarinya."
Ahlam tayi murmushi sannan tace, "umm kaga tashi muje mu daura breakfast.
Amaan yatashi sukaje kichin suna hirarsu suna girki aiko sai ga Hamlat ta dawo.
,"Hmmm lallai ma agida ake fitsarancin nan ?"
Ahlam ta Dago tare da fadin, "Ayyah aunty kina cewa gidan mijinmu dai ki inaga hakan zai fi."
Hamlat data wani tunzura ta fisge wukar da take hannu Ahlam ai ko tuni jini ya fara fitowa ahannun Ahlam .
Amaan ya rikice Ga Ahlam ta fara kuka. Ta yanka ta sose jini saj zuba yake.
Juyowan da Amaan zaiyi ya waskawa Hamlat mari..
Hamlat ta....
Urs preety xayeesherth
***
🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬 *KUCHAKAR KISHIYA* 🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬
*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🤝🏻* __________________________ *we are here to educate,motivate, and entertain our readers.* __________________________
*Story and Writing* *by*
*Aysherth Mohammed Sani* _(Preety Xayyeesherth)_
*Sadaukarwa ga duk masoyana wa inda nasani da wa inda bansani ba mussaman sarauniyar sharhi walida tare da gimbiyar sharhi Ambeby ina yinku irin overn nan😍*