Page 15
*SILAR HALLACI*
*Mallakar:Janafty and Aisha Alto*
*🅿️15*
Bai san iya adadin wasu Lokuta ya kwashe zaune gefen gado dafe da kansa ba gabadaya jikinsa ya gama amsawa Zufa kota ko"ina yagama wankemai Jiki,Zuciyarsa kuma ta Shiga Gudu Lokaci daya kuma da Rawar Jiki ya Tabbata in da za"a Gwadashi sai an samu Jininsa yakai 200 saboda Tsabar Tashin Hankali.
Mikewa yayi ya Fara zagaye Cikin Bedroom din Duka Hannayensa Suna goye a bayansa Zufa kawai yake Sharewa da Hannunsa Duk ko da Sanyin A.c Dake Kwarara acikin Dakin,Idanuwansa sun chanza kala sun koma kalar Ja saboda Tashin Hankali Tunani yake yi game da Abunda Samiha take nema game dashi a yanzu kuma,Shi ko Lokacin yarintarsa da Samartakansa bai yadda ya Kusanci zina ba balle yanzu da girma ya kamasa ya zama magidanci mai kima a idon Duniya,Kuma uwa uba bazai Taba yarda Abunda Samiha take so ya samu ba Saboda Ko banza Shi Namiji ne in ita bata da Hankali ai shi yana Dashi,Duk iya Dogon Tunanin Daya Shiga Bai samar ma kansa mafita ba yana Tunanin in ya Saba alkawari Samiha zata iya aiwatar da Kudirinta akan Abba,in kuma yaje Suka hadu me zai Faru..? Bai da wannan amsa ma ammh koma menene toh ba alheri bane.
Kansa ya Dafe Lokaci daya yana kallon agogon Dake bangon Dakin 11pm na Dare baki ya Rike yana Sauke Numfashi,Toilet ya Fada da Sauri yana Nannade Hannun Rigar Yadin Jikinsa,Alwala ya Dauro saboda Gabadaya ma Cikinsa ya gama Cika Duk da ba wani abincin kirki yaci ba,Yana fitowa ya Shimfida sallaya ya Tada sallar Shafa"i da Wuturi ya gabatar kafin ya Durkushe gaban Allah yana kai mai kukansa Domin a Lokacin Ahmed yana Tunanin bashi da wanda zai iya gayama Damuwarsa ko matsalarsa ya Fahincesa kamar Allah shiyasa yake ta Rokon Allah ya Shiga Tsakaninsa da Samiha kuma ya Tsareshi Daga kaidinta.
Bayan ya Shafa Addu"ar ya Dade Zaune ya Rasa mafita yana nan Zaune 12 ta buga sai Lokacin ya iya mikewa A kasalance Saboda Mutuwar Jiki,gadonsu ya kallah yaga ba Abida sai Lokacin ya Tuna ya Kulle Kofar Bedroom din ta Ciki baki ya Rike yana Salati acikin Ransa da Hanzari ya Nufi Kofar ya saka hannu ya Murza key din ya Bude kofar ya Fita Zuwa Falo,Gabadaya ko'ina ya bayyana da Duhu alamun Abida ta kashe komai na kayan Wuta,kamar zai leka dakin Kaka sai kuma ya fasa sanin Halin Kaka yanzu sai ta Nemi Taramai Jama"a,Dayan Bedroom din ya Nufa bayan yayi amfani da Hasken wayarsa Lokacin daya Shiga sai da yaji Kunya Lokaci Daya da Tsausayin kansa dana Abida tana kwance kan gadon ta Dunkule Cikin Hijabin Jikinta gwanin ban Tsausayi Jikinsa asanyaye ya karisa gabanta yana Haska Fuskarta da Wayarsa da Sauri Ta Bude ido ta Zabura ta Tashi Zaune zata kurma ihu ya Rufe mata baki yana Fadin"Ah...Nine fa Abida.."Yafada Lokaci daya yana kunnar Hasken Dakin Haske ya bayyana Ajiyar Zuciya ta Sauke bata kallesa ba ta koma ta kwanta tana Fadin"Ka kashemin Wuta barci nake so nayi.."
Cikin Mamaki yace"Barci kuma..? Kai tsaye tace"Eh barci nace zanyi."Kai ya Rausayar yana Fadin"wai kuma anan zamu kwana..? Baki ta tabe kafin tace"A"a bakaji da kyau ba kam..Anan nidai zan kwana bada kai ba.."Mirmishi ya saki kafin yace"Dama mun saba Raba Shimfida ne..? Kallonsa tayi ido Cikin ido kafin tace"Eh kai ka Bukaci hakan.."Daga haka ta maida Kanta Bisa Filo da Sauri Saboda Kwallar data cika mata Ido.
Numfashi ya Sauke kafin yace"Am Srry...Ban yi hakan Domin na bata miki rai ba..Sam ma na manta na Rufe kofar har zuwa tsawon Wannan Lokacin..Am So srry kinji Sweetheart.."Ko kallonsa bata kara yi ba sai ma juyamai baya Datayi tana Fadin"karka damu...Zaka iya Rike damuwarka kai kadai ba sai naji ba Ahmed Shiyasa na baka Lokaci da Dama yadda zaka yi Tunaninka dakyau..."bai kara Sauraran Mganarta ba ya Sunkuya ya Sunkuceta cak sai dai Taji ya Dagata sama zuwa Kirjinsa Mutsu mutsu ta fara tana Fadin"Bana so...Bana so Ahmed ka Sauke ni.."Bai mata mgana ba ya Fice da ita zuwa Dakin Barcinsu bai Direta ko"ina ba sai bisa makeken gadon nasu ta Dago Zatayi mgana ya Hade Bakinsu waje daya ya maidata ya Danne yana sakarmata Numfashinsa sama sama Lokaci daya kuma yana Sarrafa bakinta Cikin kwarewa da kuma Muradi mai Girma.
Abida bata da yarda zatayi ta Juyama Muradin Ahmed baya Domin Ingarman Namiji ne wanda In ya Dora ma mace Nauyinsa komai izzarki ki Shiga Taitayinki har ki bada kai Bori ya Hau,Abida bata san ya akayi ba sai dai kawai ta Tsinkayi Fatar ta data Ahmed suna Haduwa waje daya Cikin Shauki da Soyayyah Har Sun Raba junansu da kayan Jikinsu,Ahmed bai Shiga Abida ba sai da ya Tabbatar da ko"ina na Jikinta yabi shi ya lasheshi da Harshensa Cikin Shauki Abida ta Rude haka take Yamutsa hannayenta Bisa gashin kan Ahmed Lokaci daya tana sakin Wani kukan Dadi wanda bata san tana yi ba,karkatar da ita yayi Suna Fuskantan Juna bakinsu cikin na Juna kana ya Fara karanta Addu'ar Saduwa da iyali acikin Zuciyarsa.
Wannan Daren Abida ta sakashi Cikin Tarihin Dararan masu matukar Muhimanci cikin Rayuwarta da Ahmed Tun bayan Aurensu Shima anashi barayin hakan take Domin Cikin Dake Tare da Abida ya taimaka wajen Fitar dashi Daga Hayyacinsa balle kuma Abidar bamai zama hakan nan bane,kayan lambu Abu mai Romo romo madara zuma Duk Abun Shanta ne sai Ni"imarta ta gauraye waje Daya ta kara saka Ahmed ya mata Dogon Zango,Kuma Alhamdulillah ya samu Natsuwa Sosai har ya taimaka wajen mantar dashi Daga Damuwarsa.
Bayan ya Dawo sallar Asuba hanata sakat yayi sai da ya kara Wani zangon albarka kuwa Tasha Shi kamar me,Har ta fara jin kunya,tana Faman Rufe Fuska ammh Tabbas Zuciyarta ta Cika Cikin Farinciki bai barta ta Fita zuwa Kichen ba sai wajen 8am na Safe ta Fita hada musu Abun karyawa bayan ta Leka Dakin kaka Sun gaisa,A gurguje tayi komai Doya da kwai ta soya musu sai kunun Tsamiya wanda Umma ta aiko mata da garin kunu,koda ta Koma Daki har Ahmed yayi wanka ya Shirya Cikin Riga da wando na Wani Farin yadi mai kyau da yarari Dinkin zamani Yana gaban Dressing mirrior yana Murza Hular zannar Bukar bisa kansa ta karisa garesa Lokaci daya tana sakarmai wani kayattacen Mirmishi,Shima ta Cikin Madubin ya maida mata martanin Mirmishinta kafin ya waigo yana Fadin"Matar Ahmed..
"
Mirmishin ta sake saki Lokaci Daya tana Dafa Kafadunsa da Hannayenta Guda Biyu take fadin"Na"am Mijin Abida.."Hancinta ya lakace yana Fadin"Jiya Abida ta kusa Zauta Ahmed dinta fa.."Yar kunya ta kamata ta fadamai tana yar Dariya ya Rikota yana Fadin"Ko na kara ne..? Ido ta waro tana mai Dariya Shi kuma ya Shagwabe harda dankwabe kai Irin yaran nan da suka so Shan Nono aka hanasu,Turarensa na Azzaro Visit,ta dauko ta na kara Fesamai Lokaci daya take Fadin"Kaga yadda kayi kyau kuwa Hubby..?bana so ka bata kwalliya kuma ka makara zuwa Office.."
Baki ya Tura yana Fadin"Umh...Salon wayau..Ina Ruwanki da bata kwalliya ta ba sai na sake wata ba Sweetheart.."yafada yana sakarmata manyan Idanuwansa wadanda suka Narke Cikin Sha"awarta Kuramasa Ido itama tayi kafin cikin Sanyinta tace"Wai dama da gaske kakeyi..? Kai kawai ya Dagamata Lokaci daya ya Murza yatsun Hannunta Jikinsa ta koma ta Lafe Lokaci daya tana Fadin"Nifa gonarka ne ..Kana da damar Shigata duk Lokacin da kaga dama a kuma Lokacin da kaso..Saboda haka gani ka samu Natsuwa dani Hubby bazan taba juyama ka baya ba.."Ta fada tana sakarmai kiss Bisa Kirjinsa Wani yarr yaji har Tsakar kansa Lokaci daya ya maida Hannuwansa bayanta ya Rumgumeta ya kamkameta kamar wani zai kwaceta har sai data Fara mutsun mutsun kwaceta Saboda Jin Numfashinta na sama sama.
Sakinta yayi yana kallonta itama kallonsa take kafin"Hubby ka matseni da karfi Kada ka ma Bbynka Illah fa.."Rage Girman Idanuwansa yayi kafin yace"Bakina ne yayi kadan wajen Nuna miki Tarin Godiyata gareki..Hakika na zama Namiji Cikin Maza Dubu mai sa"a dana sameki a matsayin matata....Tanque so much Abida Tanque For everting.."Ya fada yana sakar mata Kiss Bisa Goshinta itama ta maida mai kafin ta fara Kokarin zame Doguwar Rigar dake Jikinta Hanmunta ya rike yana kallon Cikin Idanuwanta bai bata Zarafin Mgana ba yace"No..Ki adana min na yanzu,in na dawo anjuma sai nayi Double kinga ne aie.."ya karishe fada yana Dage mata Giransa Guda Daya Kirjinsa ta kaima Duka ya kwace yana Dariya.
Haka suka karya cikin Farincikin Kwata kwata Ahmed yaki bari Zuciyarsa ma tayi Tunanin Samiha Balle wani abu ya Dameshi,Dakin kaka ya Wuce suka gaisa an ci sa"a yau din Kaka batajin Mgana basu yi Tsiyar nasu ba,Dagan bai koma ciki ba Abida ta mikomai makullin motarsa da wayarsa ta Rakasa Har zuwa kofar Falon suka Rabu Cikin Shauki da Soyayyah.
Yana cikin Mota gabda isa Cikin Mall din Abba wayar Baban Iman ta sameshi kan bazai samu Shigowa wajensa da Wuri ba zai tsaya wajen wani abokinsa wanda sukayi karatu tare Dan Bauchi toh sun shigo kano wani Workshop ne shine zai biya ta wajensa su gaisa Ahmed yace ba Damuwa su Hadu zuwa Bayan La"asar,Daganan suka yanke Kiran Koda ya isa Haraban mall din ya Faka motarsa a parking Space,ya Fito kai tsaye Cikin Mall din ya Fara isa ba office dinsa ba nan ma"aikatan suka Dinga mai barka da zuwa Nasir Manaja ya Rakasa suka zagaya ko"ina lokaci daya yana koramai wasu Jawaban daya dace ya sani Tun kafin ya Fito daga cikin Mall din wayarsa ke ta faman Neman Dauki Tunda ya Dagota yaga samiha ce ya maida ta Cikin Aljihu bayan ya sakata a Silent.
Daganan Office din Accounter ya Shiga sukayi mgana kafin ya Yada zango Cikin Office dinsa,masinjansa nata mai Barka da zuwa ya amsa sama sama,Bai kara Bi ta kan wayarsa ba sai da ya Daidaita zama Bisa kujeransa kana ya Fito da wayarsa nan yaga Tarin Kiran samiha harda Sako,Sakon ya Bude Cikin Fargaba ya fara karantawa kamar haka.
_Kada kayi Tunanin ko Mafarkin saba alkawrinmu...In ka saba Wlh Tallahi kajima na Rantse sai na aiwatar da kudirina...Tun wajen 10 ina chan ina Jiranka ammh baka zo ba,na baka nan da Minti goma kazo ka sameni ko kuma...!!_
Iskar Bakinsa ya Furzan Lokaci Daya yana Dafe kansa Cikin Wani yanayi ya mike yana Duba agogon dake Daure a Tsitsiyan Hanunnsa Goma da Rabi har ta Wuce,key din motarsa ya Dauka ya Fice a Fusace ko Masinjansa bai ma Mgana ba Haka ya Fito a gaggauce ya Fada mota ya Tasheta ya Fice daga wajen,yana Tafe yana Tunanin wani irin Wulakanci zai ma Samiha da zai saka ta Fita daga Rayuwarsa Tunda yake sau daya ya taba zuwa Tahir guest palace shima Dauda ne mai kawo musu kaya Daga Lagos yazo garin shine suka saukeshi anan ammh Yau Dalilin son Zuciyar Samiha ya sake Shiga wajen,saboda yadda yake a gaggauce shiyasa bai gane Motar Baban Iman dake gefen inda ya Faka Tashi Motar ba.
Fitowa yayi yana Kallon Haraban Hotel din ba Mutane sosai Sosai,Daidaiku ne kuma kowa Harkan gabansa kawai yake yi Cikin Sauri ya Nufi Cikin Reception din,yana zuwa ya Tambaya inda Barayin Lambar Dakin da Samiha ta gayamai akace yana sama ta Hannun Dama,Da Hanzari ya Haura saman yana Faman Bin Nombobin Dakunan har ya isa ga Daki mai Lamba Ashirin da Biyu,Tsayawa yayi yana Bin Dakin da Kallo Zuciyarsa na Gudu sai da ya waiga yaga bamai kallonsa kamar mara gaskiya,kana ya isa Jikin Kofar ya kwankwansa.
Samiha Dake Zaune kan Kujera ta Dora kafa Daya kan Daya tana Taunan Cingam ta Dago tana kallon Kofa Lokaci daya ta Saki Mirmishi Mikewa tayi Tana Taku Daya bayan daya Cikin After dress,din dake Jikinta da wani Rufaffen Takalmi na Fata irin na mata kofar dakin ta isa ta Murza key ta Bude,Suka hada Ido Hudu Da Ahmed wanda ke Tsaye yana Sauke Numfashi Kauda kai yayi yana Tura Hannuwansa Cikin Aljihun wandonsa Killer Smile ta saki kafin ta Wangale Kofor tana Fadin"Ka shigo mana."Tafada tana sakarmai manyan Idanuwanta Cikin wani yanayin da ita kadai take acikin Jikinta.
Kamar bazai shiga ba,sai kuma ya Saka kai ya Shiga yana Shiga ta maida Kofar ta Rufe ta kuma Cire dan Makullin Saurin waigowa yayi yana kallonta cikin Budewar ido yace"Me hakan da kikayi yake Nufi..? Bata bashi amsa ba kawai ta wucesa Zuwa Tsakiyar Dakin Tana wani karkada Jiki,karamar Jakarta ta Bude Ta saka Makullin Dakin,kana ta waigo Lokaci daya tana saka hannu ta Warware karamin gyalen abayan dake Jikinta kananan kalaban Dake kanta Suka bayyana,Ido Ahmed ya Zaro yana Bin Samiha da kallo Daidai Lokacin data Girgiza kanta Kalaban ya Bazu a bayanta,wanda tayi mai kari da gashin doki.
Saurin Kauda Kai Ahmed yayi Lokaci Daya yana Fadin"A'uzubillahi minal Shedanir Rajim..."lokaci daya yana Runtse Idanuwansa wani Mirmishin Mugunta samiha ta saki kafin ta Fara taku zuwa Gaban Ahmed,tsam ta tsaya a gabansa Kafin ta saka Hannu ta kama Habarsa ta Juyo da Fuskarsa Zuwa gareta Saurin make Hannunta yayi yana Fadin"Karki Kara Tabani...Bana so.."yafada Cikin kakkausan murya.
Ido ta bude kafin tace"Oh srry....."Tace tana Kada mai jelan gashinta a saman Fuskarsa kokarin matsawa Daga gabanta yake tayi Saurin Saka Duka Hannuwanta ta Dafa kafadunsa,cikin mamaki yake kallonta kafin yace"Whta all dis Samiha..? Bata bashi zarafin mgana ba illah idanuwanta data saka Cikin nashi,lokaci daya kuma ta Dauke hannunta kwara Daya ta maida Bisa gaban Abayan dake Jikinta tana kwance Zaren daya Rike gaban Riganta Yana kallonta cikin wani yanayi kawai Rigar ta fadi kasa kyakyawan Suran Jikin Samiha ya bayyana awaje Cikin Shigar Wata karamar Riga mai kama da Half vest Wanda Nonuwanta kadai ta Tare mata gabadaya Cibiyarta zuwa maranta yana waje Hakama Karamin Sikat din Jeans din dake Jikinsa da kadan ya Rufe mata mazaunnanta gabadaya Cinyoyinta da Kafafuntaa Suna wajene.
Ahmed da yazama kamar wani Mutumin mutumi Saboda ganin kyakyawan Suran Samiha kamar Idanuwansa sun zama mayen karfe haka yake bin Jikinta da kallo Daga sama har kasa,Ita kuma ganin Tarkonta ya kama Kurciya ya saka ta fara Taku Daya bayan Daya agaban Ahmed Lokaci daya tana Shafa Cinyarta Guda daya cikin Sace Zuciyar Namiji da Dimautashi ta saki wani Gutso da manyam mazauntanta tana Fadin"Duk wannan Abubuwan More Rayuwan da Jin Dadin duk nakane Ahmed...Kai nama Tanadin kaina Duk iya wannam Tsawon Lokacin na gayyatoka nan ne Saboda na baka dama kaji Dadi Daga albarkatun Jikina nima naji Dadi Daga sandar girmanka wanda na Tabbata Domin ni kadai aka halliceta Duk da wata Tamin Shigar Sauri.."Ta karishe fada cikin wani Fito da Harshe na Salon Bariki da kama zuciyar Namiji.
Jikin Ahmed ne ya Fara rawa yana so ya Dauke idanuwansa Daga kallon Surar Samiha ammh Shedan yaki bashi damar Haka Idanuwansa sun Narke wajen kallonta Lokaci daya kuma yanayinsa na Chanzawa Lura da hakan datayi yasa ta zagayo ta bayanshi ta Rumgumeshi kam kam Lokaci daya ta sakarmai Manyam Nonouwanta Bisa Gadon Abayansa atare suka Sauke ajiyar Zuciya mai Zafi da Karkashi Cikin Wani Soyayya da Sha"awa Samiha ta zagayo da Hannayenta Bisa Kirjin Ahmed tana Shafawa Lokaci daya kuma Tana Sakarmai Hucin Numfashinta Bisa Dokin Wuyansa.
Wani Zarr..'yarr..."kawai Ahmed ke ji acikin Jikinsa mahood dinsa kuwa ta fara Harbawa Cikin wandonsa Samiha Jinta jikin Ahmed yasa Ta saki Kukan Dadi Lokaci daya hawaye suna wanke mata Fuskarta Ruwan Hawayen Dake Diga abayan Ahmed ne Samiha ta Fito da Harshenta tana lashewa Cikin Wani Salo mai Rikita ya"ya maza Zillo Ahmed ya saki yana Fizgan Numfashinsa Daya bar gangar Jikinsa,Ganin haka yasa Samiha ta Dago kanta bayan ta Dawo gaban Ahmed Tana Kallonsa,shima ita yake kallo Idanuwansa suna kankancewa kamar yadda na Samiha suka zama Saboda Sha"awa.
Hannunsa kawai ta kama ta jashi kamar wani Rakumi da alaqa,har zuwa kan makeken gadon dake Dakin ta Zaunar dashi Ta tsaya a gabanashi tana kallonsa Shima ita kawai yake kallo kamar wanda ta asirce,Ganin haka yasa ta saka hannu ta Warware igiyar Karamar Rigar Jikinta ta baya Cikin Salon yaudara take Raba Rigar da Jikinta har ta cireta gabadaya ta Wurga zuwa Fuskar Ahmed wanda kamshin Turaran data sanya yayi barazanar Dauke Numfashinsa da Sauri ya saka Hannu ya Cire Rigar daga Fuskarsa bata bashi damar karema Kirjinta kallo ba ta Saka Hannu ta Turashi baya ya Fada kan gadon a Ringingine,abunda ya kara Fitar da Ahmed Daga Hayyacinsa Shine ganin kirjin Samiha tsatsaye suna Kallonsu gasu manya kamar Baloon,gasu Jajir dasu wani Numfashi yaja yana kokarin mikewa ta Biyoshi ta Danneshi tana Shafa Fuskarsa Bai kara Jin Jikinsa ya saki ba sai da ta sakamar Nonuwan nata Bisa Kirjinsa wani irin Shooking ne ke Tafiya da Ahmed kamar ma ya fita Daga Hankalinsa ne,Samiha ta Sumbaci bakin Ahmed bata Dauke ba ya Damke Bakinta ya fara Sumbatanta da zafi zafi itama ganin haka sai ta kara Rikesa da kyau Lokaci daya tana mikamai Harshenta ya kama da Sauri,Hannunsa Daya ya saka ya Rumgume gadon bayanta itama kuma sai kama Dayan Hannun nashi Ta Dora Bisa Breast dinta Guda Daya,Jin hannunsa Cikin wani abu mai Taushi yasa ya Rikice ya fara Shafa Kirjinta Lokaci daya yana mulmula Nonowanta kamar ya samu Baloon Ita kuwa Samiha kara bankaremai kawai takeyi Cikin Shauki Lokaci daya tana sakin Numfashi sama sama
Mirginata Ahmed yayi shi kuma ya koma samanta Duka Hannuwansa Biyu ya saka yana Murza Saman Nipple din samiha Lokaci daya kuma yana Sumbatar Wuyanta Kamkamesa Tayi tana Sakin Siririyar kara irin na Tsabar dadi da Fitan Hayyaci Muryanta baya fita take fadin"Ah...Ahmed...K..kada...kabari ka cigaba is so swweeeet...Wayyo Alla."Take fada shi kuma alokacin ji yake kamar muryan Abida shiyasa ya kara Kaimi wajen sarrafa Kirjin Samiha,ahakan ne har ta Rabashi da Rigar Jikinsa,ta saka Hannuwanta tana wasa da Nipple dinshi Iya Rudewa ya Rude shiyasa bai san sadda ya Kifa kanshi a Breast dinta guda daya ba yana mata wani irin Tsotsa Daya kuma ya Kifa Tafin Hannunsa yana mulmula kan Nipple din Wani kara Samiha ta saki tana kara Tura kan Ahmed Lokaci daya tana fadin.
"ahhh...Ahmed....Da..Dadiii....Dadiii....Ahmeeeeeed...Dadiii...."
Take fada tana wani mirgina kai kamar zatayi Hauka.
*Daga wannan page din Shine page na karshe da zamu baku...Kuna bukatar sanin shin Ahmed zai manta da Silar Hallacin Abba ya keta gonarsa..? Shin Asirin Samiha zai tono..? Ya makomar Auren Abida da Ahmed in Labarin ya Fita..? Taya kuke ganin Abba zai karbi wannan al"amarin..? Akwai sarkakiya masu Tarin yawa acikin wannan Labarin..? shin Samiha zata samu Nasaran mallakan Ahmed..? Zata samu cikar Burinta..? Ahmed zai yadda da ita..? Zasu yi Aure..? In zasu yi Aure ta wata hanya..? Abida zata amince da Ahmed ko yaya..! ? Domin samun Wadanan Amsoshin Tambayoyin zaku iya Biyan Kudin karatu ta hanyar da muka Bada Karku manta kun gwada kuma kun gani bamu da Wasa..Siyan nagari maida kudi Gida Sai kunzo masoyanmu kuma Allah yabada Ikon Siya Ameen*
Littafin Silar Hallaci completed document ɗin sa na kuɗi ne biya 1k ta wannan asusun 0552179550 JAMILA UMAR GT BANK
ko tuntuɓa ta waɗannan lambobin
***
***
*Aisha alto.*
*Janafty*